🥀🌺🥀 *FAHIMTA*....🥀🌺🥀
_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life_
*XINNEE SMART*
6.....Romance d'insa take ta ko ina yayinda Shima yake 'ko'karin ganin cewa yasamu abunda yasaka shi ke'ban ta da ita,
Saida komai yakan kama jiki yafara producing hot.... sai mai kamar dai sauran ranakun baya yakasa ta'buka komai, dominkuwa yauma kamar lokutan baya gizon data saba masa shi taimasa, nayauma yasha banban dana kullum danko yau kuka yaga tanayi hankalinsa ne yai matu'kar tashi ransa ya'baci sossai, daganin hawaye akan fuskarta... Nooooo yafad'a a razane inda,
felisha ta razana tsabar tsorata da tayi da yanayinsa bata san lokacin da tasaki fitsari ba rigarta ta raruma da takalmanta ta arta a million,
Shikuwa rintse idonsa yayi bayan yasaka wandonsa,
Why?? Why? Bazan daina naba tunda bata so zainab nai Miki al'kawari daga yau nadaina...... Tabarsa yad'auko zai sha still gizon taimasa tana girgiza masa kai, in aje? Yatambaya kamar 'karamun yaro gani yayi tad'aga masa kai hakan yasa yayi cilli da tabar ransa na' Kuna a zuciyarsa kuwa Sai al'kawari yake d'auka na daina zina da shan taba,
Kwanciya yayi yalumshe idonsa, wayarsa ya janyo yabud'e pics d'inta dake ciki yasoma zuba surutan nasa, nadai na Baby I promise you that Baby u change my life in a short time,Baby will u marring me? Will you be my wife please,? yafad'a yana shafa Fuskarta, ta jikin wayar, haka yai ta sambatu shi d'aya, tamkar wani zararre, wayarsa da tai ringing ce tadawo dashi hayyacinsa,
Mom!ya maimaita sunan a fili, d'agawa yayi had'i da sallama, daga can mom tace Baba kana lafiya? Lafiya 'kalau mom ya Dad? Lafiya' kalau yake, ya kuma aikin? Alhmdllh mom gashinan muna ta fama mom badly miss you fa, dariya tayi tace muma munyi missing d'inka anan gida Nigeria, zandawo ai soon insha'Allah, to Allah yanuna mana yadawo dakai lafiya, Ameen my mom ur prayer is always make me happy, haka nasancewa addu'ar ki ce kesa nake acheaving komai nasa a gaba, murmushi tayi tace insha'Allahu kuwa,Baba.. Wai ya zancen maganarmu?yasan maganar da take nufi amma sai yayi pretending kamar baisaniba, mum wace maganar kenan?
Au kamanta kenan? Mum ta tambayeshi cike da 'kufula da rainin wayonsa, baba ka kiyayeni fa, ni mahaifiyarka ce ba abokiyar wasar ka ba,kullum muri' ka maimaita magana d'aya? Saboda Allah baba, nan taita fad'a, ha'kuri yaita bata, had'i da yimata al'kawarin dawowa suyi magana bada jimawa ba, kashe wayarta tayi batare da sunyi sallama ba hakan yasa ya fahimci ranta ya'baci sossai, da ya tuna da zaiyi surprising d'in ta Sai yayi murmushi, mum zanbaki mamaki, insha'Allah, ya fad'a a bayyane,
A can kuwa mum nakashe waya, tayi shiru tace, wlh baba baka isaba dan mu muka haifeka ba kai kahaifemu ba, wannan Karon sai nashayar dakai ruwan mamaki, nasan mai zanyi, d'akin Dad tanufa yana shirin fita, ganinta yasa yadakata, a indo yahdai? Dan idan yaso nishad'i haka yakan kirata, itakuwa turo baki tayi cike da shagwa'ba ka fara ko?
Dariya suka kwashe dashi dan hakan sai yatuno musu da amarcin su, cike da nishad'i, yace Aisha tawa had'i da rungumota jikinsa, yana d'an shinshinarta, (wannan shine soyayya bata tsufa 🤣kamar Aunty jammy yakasai da...... 😝)
Dady, takira sunansa, Na'am my tin tin,hhhh tad'anyi dariya, tace... Naga alamun yau tsokana kakeji to ajiyeta gefe magana zamuyi kallon ta yayi cike da so, yace inajinki matata ya'karasa fad'a yana sumbatar hanunta, akan maganar Baba ne, wani abunne yafaru dashi Aisha? Ya fad'a ad'an razane, girgiza masa kai tayi ko d'aya, akan dai zancen aurensa ne, so nake kayiwa amininka magana Alhaji salisu kuje gidan senator usman anemawa Baba auren Rukayya, dan so nakeyi kafun yadawo anyi komai Koda zaizo biki kawai yarage, murmushi yayi, indo rigima, banda abunki meye na gaggawa?
Dady bazancen gaggawa bane maganar gaskiya yaronnan idan muka zuba masa ido bashida niyar yin aure Sam danhaka naga gwara ayi komai agama yaran yanzun da gulma anayi zakaji su shiru mulu'kui a d'aki, dariya sukayi su duka, shikenan tunda kinmatsa insha'Allah gobe zanmasa magana sai muje, Allah yasanya alkhairee yasa yadace kamar yadda nadace, ya'karasa da shafa kuncinta,cike da nishad'i sukayi ta fira ba wata damuwa atattare dasu..........................
Kamar yadda yaimata al'kawari washe gari yasamu amininsa yaimasa bayani take suka fita zuwa gidan, tarba suka samu ta girma bayan gaishe gaishe Alhaji salisu ne yafara gabatar da abunda yakawosu,
Atake senator yace yabasu dan dama yasan da zancen a gurin matarsa hajiya sa'a,nan suka saka rana wata biyu masu zuwa,
.......................................................A 'bangaren zainabu kuwa Baba tadad'a maidata baiwa,kullum tanacikin aiki kamar jaka d'an gidan Amina ma yanzun tadaina samu taje, gabad'aya komai yatsaya mata rayuwarta takoma abar tausayi ga duk mai imani,
Jimmai ce tarangad'a sallama da sassafe lokacin baba ko tashi batayiba zainabu dake tafaman wanke wanke cikin uban sanyin nan, ce ta amsa sallamar d'ayar matar dasuke tare da Jimmai ce kawai tadubeta, amma Jimmai ko inda take bata kallaba bare ta amsa gaisuwarta,d'akin Baba suka shiga kai tsaye Baba da a lokacin tashinta kenan cike da mamaki tace... A a jimmai kece da sassafe haka,? Wlh kuwa kedai, uwani dillaliya ce nima ta tasheni da safennan wai yankin Niger zata shine tace tunda kince bakyason akaita kusa ko zakibata ita ta tafi da ita can? Nace to tazo muji..... Ai yanzun ma kuwa basai anjimaba da da inda yafi can nisa ma da antunkud'ata yar banza, jiki na rawa tafita waje gurin zainabu ta nufa tana zankad'amata Kira kamar bata gantaba,
Ke dan ubanki had'a tsumman kayanki, da alamar tambaya tadubeta dan bata fahimci mai take nufi ba..... Au bakiji mainace bane ko tsabar iskancine hannunta taja tawatsata a d'akin dan ubanki had'a kayanki gani inajiranki, tana hawaye tashiga had'a Kaya, dan atunaninta yau kuma baba korarta zatayi, innalillahi'wa'inna, ilaihim"raji"un, kawai take maimaitawa, tana cusa kayan cikin leda tana kuka harta gama, tasa 'keyarta Baba tayi har gaban dillaliya, gatanan, idan taimusu iskanci suci ubanta, kekuma kika sake naga' kafarki gidannan, yankaki zanyi shegiya mai ba'kin hali, itadai uwani ko ajikinta dan tasaba ganin haka, bare kuma jimmai iyayen zugi,
Uwani sa'ba Jakarta tayi a kafad'a to yarinya tashi mutafi garinda zamu danisa, kamar tace bazani ba saidaikuma tasan tasha 'karya tace Baza taba a yadda taga burin Baba nason tabar mata gidanta, haka tanaji tana gani tabar gidan batare da sallama da malam ba, wanda tunda yatafi masallaci bai dawo ba dan haka yake shida fitowa to sai takwas tabuga,
Yana dawowa kuwa kamar yadda yasaba d'akinta yashiga saidai me bata ciki hakan yasa yayi tunanin ko tana band'akine, can d'inma dai batanan, Larai dake kallonsa a d'age a ranta tace duk kagama neme nemenka yar gwal d'in taka na kad'ata,
Gajiya yayi darashin ganin nata yace wai Larai ina Abu ne?
Ko kin aike tane? Eh, tabashi amsa, to amma ina taje haka da sassafe kuma har yanzun bata dawo ba?
Neman kud'i tafad'a cike da gadara, neman kud'i fa?eh kana mamakine to ta tafi aikatau gari mai nisa dan inmaka gwari gwari,
Ke! Larai ki kiyayeni ya fad'a a tsawace, wanda saida Baba ta razana daganin 'bacin ran dake Fuskarsa,
Wanda ta dade bataga zallar fushinsa haka ba, wlh duk inda kika kaimun yarinya kiyi gaggawar zuwa ki kar' bota dan baki isaba, wai malam ni kake gayawa haka dubanni dakyau Larai ce fa, tsaki yaja, nasan wacece ke bakowa bace ke face azzaluma wacce zata mutu ta hadu da fushin Allah matu'kar bata tuba ba, nan malam yaita fad'a had'i da jaddada mata tadawo masa da Abu, to fa nan take hankalin Larai yatashi da alamu yau rana ta'baci a gareta,Nan danan tasa'bi mayafi sai gidan bokanta, inda ba wani tunani tace akawar da malam sahabi kawai dan yafara yimata katsalandan,
Kwana biyu kuwa Allah yad'auki ransa domin sihiri yana tasiri amma da izinin Allah,
Larai duniya sabuwa a gareta,....
*Ya Allah karabamu da sharrin* *zuciya* 👏🏻 *fan's kuce ameeen*
_Xinnee smart_