🥀🌺🥀 FAHIMTA..... 🥀🌺🥀
_It's about a girl who is been molested by her step grandmother eventually she met someone that changed her life......_
*XINNEE SMART*
*18* ......Ganin da yayi tana neman tara masa jama'a ne yasa yad'an ciji boob d'in ta dake bakinsa, jin cizon ne yatilasta mata, saurarawa,
d'ago da kanta yayi, yadubeta, eyeball to eyeball, bazan miki dole ba, kuma bazan iya ha'kura dake ba, yake nan zamuyi? yai magana da muryarsa data gama narkewa da tsan tsar sha' awarta, kasa cewa komai zainab tayi,
Nan yasamu damar cin karensa babu babbaka, dan sossai yamore wa sadakinsa, kuma shidai a gareshi taimasa irin sossai d'in nan, dan tunda yake neman matansa bai ta'ba cin Karo damai dad'in taba,
Har mamaki yake yadda 'karamar yarinya irin ta keda irin wannan test d'in,
Zainab kam kunya tamkar takasheta, ga wani irin haushinsa datake ji,.......
Rungumota yayi a jikinsa, bayan sunyi sallar asuba,
Zainab! yanayin yadda yakira sunantane yatilasta mata d'agowa tadubeshi, ganin fuskarsa datayi alamun ba wasa ne yasa tasake nutsuwa,
Zainab, nasan bakya sona, saidai nikuma ina sonki, son ma wani irin so mai wuyar fassarawa, dan sossai nake jinki a raina, bansan mai yasa ke bakyasona ba, ban sani ba ko akwai yadda kike so mijinki ya kasance ba, dan Allah kifad'amun wani irin miji kike so?, nayi miki al'kawarin kasance wa tamkar sa,..
Shiru zainab tayi ba tare da tace komai ba, saidai wani sashen na zyciyarta yana neman badata, dan bazata yi wa zuciyarta 'karya ba dan tafita sanin komai dake faruwa da ita, itakam dai tun ranar da yakai ta hospital, taji tafara tunani akan sa, taji emotions dinta nacanzawa,
Wanda bata fahimci komai akan hakan ba, saidai kuma abunda yafaru a tsakaninsu, last night, yana neman sake canza mata tunaninta dan jitake sun zama abu d'aya, da dai ace zata iya tabbas data fad'a masa itama tana felling wani abu a game dashi, wanda ko baizama ba to yana shirin zama, *so*,
Idan kuma da akwai abunda bataso a tare dashi to fa shan alcohol, ne da smoking d'in dayake, wanda ta tsaneshi at all,
Saidai Kash bazata iyaba, dan hakama tasau'ka'kawa kanta, ta hanyar yin shiru, Ma"aruf kam ganin batada niyyar yin magana ne, yasa ya'kyaleta kwanciya yagyara mata akan faffad'an 'kirjinsa, yayin da yake sa'ke sa'ke a ransa, lallai, yazamar masa dole yakoya mata sonsa, wannan dutyn sane ya tabbatar da taso shi kwatankwacin yadda yakesonta,
Da wannan tunanin yayi bacci,
7:30..yafarka d'akinsa yanufa, wanka yayi yashirya cikin'kana nan kaya black trouser da white shirt, kanan yasha gyara, ga wani uban sun agogo da ya d'aura a tsintsiyar hannunsa, na d'anyar azurfa, takalmansa sawu ciki yasaka, ba'ka'ke, sossai yai kyau kasan cewarsa kyakyawa mai 'kirar mazan taka kuma handsome, nan danan yai kyau, sossai yasake fitowa kyakyawan namijin gaske,
Fitowarsa kenan da niyyar yaje d'akinta yatasheta, yaji ana knocking 'kofar falo, dan haka'kofar yanufa kai tsaye, malam Bala driver ne yagani, d'auke da basket, gaisawa sukayi yabashi basket d'in had'i da fad'in inji hajiya tace akawo muku, amsa yayi yaimasa godiya yace.. kagaida mum d'in, to insha'Allah Alhaji, sallama yaimasa yatafi,
Ajiye basket d'in yayi kan dinning, sanan yanufi bedroom d'inta, a mamakinsa gaban dreasing mirror, ya ganta, already tayi wankanta, ta shirya cikin riga da skirt na atamfa, lemon green, da ratsin ba'ki sosai kayan suka kar'beta, kasancewar ta fara,
Yanzun ma da yasameta kajal take zizarawa idon ta, dan ita Sam kwalliya bata dameta ba,sak"ta dakata da abunda take, tamkar wacce aka dakatar, murmushi yayi had'i da 'karasawa, inda take still da murmushi akan fuskarsa, itakam sunkuyar da kai tayi,
YOU ARE READING
🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀
Storie d'amoreDan Allah kuyi mun rai garku lalatamun Rayuwa......