✍🏽ŧყקıŋɠ...........
💸💵SAI NAYI KUDI💵💸
_Story and written_
ɮʏ
๓A๓eeʙし㉫Ŵ 💙Wattpad👉Mamyblew2
*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*
I ɖօռ't ʝʊst sċʀɨɮɮʟɛ tօ ɛռtɛʀtaɨռ aռɖ ɛɖʊċatɛ ɮʊt aʟsօ tօʊċɦ tɦɛ ʀɛaɖɛʀs ɦɛaʀt
Deɖɨċatɛɖ tօ ʍʏ ɮɛʟօʋɛɖ քɛʀsօռaʟ assɨstaռt вeѕтy dalнaт💝(🅱ogeyman).
My love for yoυ iѕ Boundless.
Thank you so much For your interminable support.'''Chapter one'''
Alhaji Mato's POV
Sunana Alhajin Mato Mai Dala daga garin Gombe. A takaiche na kai shekara 68, kuma labarin da zan baku is how I lived my life as a teenager until age.
Ni mutum ne wanda nakeda buri dayauwa, tun ina yaro, mind set nawa a banbanta da sauran friends nawa saboda nayi alkawari zanyi kudi by all means, because bana so inyi living irin life din da iyaye na sukayi. Kuma I've been living with this life goal all my life, har mutanen kyauyen mu sun tsane ni saboda yenda nake daukan su.
Gari ne wanda kafin ka samu shinkafa da jarr miya sai ranar sallan azimi koh layya koh maulidi, the normal basical meal shine tuwo masara da miyan kuka koh tuwon hattsi da miyan kubewa. I've been living on this kind of meal most my life, kafin I met my friend Abdullahi Isma'il daga garin Kano a makarantar secondary(G.S.S science Gombe) da mukayi attending tare dashi.
Abdul kamulellen mutum ne mai basira da natsuwa kuma yaron Mai kudi ne a garin kano. Baban shi yena da gidajen mai petrol a yauwanchin kasar arewanchin Nigeria, baban shi mai kudi ne amma baya spending kudin ma kanshi harda family din. Mutum ne wanda Allah ya bashi arziki amma ba wanda yake moren arzikin daga shi har matan sa da yaran sa.
I've known Abdul tin muna aji JSS one har SS three. We've been best friends kuma we both share a lot of common interests. Same hostel, same class, seat mates, tare muke zuwa chin abinchi a cafeteria. I've been with him all this whole but I've never known the kind of life he had and how their family was until the day I got admitted into Bayero University Kano.
Lokacin da nagane cewa Abdul yana da kudi sosae,i gt jealous kuma nayi alqawarin yin arxiki fiye dashi by all means,tun muna school ni mutum ne da banason yin karatu i don't value it, balle tanan insa rai'n xan samun good result.
I just decided na fara buge-buge da kuma yin bincike kan masu kudin garin kano saboda i'dan nace gombe xa samu matsala because shine asalin garin mu,awajen da ba sanni ba will be more much better,nayi harqoqina cikin kwanciyan hankali.
After na samu admission a BUK, I went to visit my old friend Abdul. Yayi min kwatenchen gidansu, when I got to the area, na lura chewa duk manyan gidaje ne a anguwan. So I asked wani mutum I saw passing by. Nache
"Assalamualaikum""wa'alaikumusalam"
" Dan Allah nan ne anguwan GRA layin alhazawa"
sai yache min"Eh nan ne" nache masa "
"toh Dan Allah ina nemangidan Alhajin Isma'il Mai rigiyan petrol"
"kana shan corner ta hagu shine babbar gida mai Jan gate" nayi masa godiya muka rabu.
Da nazo kofar gidan, sannan mai gadin ya fito muka gaisa na tambaya koh nan ne gidan su Abdul yache min nan ne. Nache masa to a shiga a che masa abokin shi Mato daga GSS science Bauchi ne yazo wajan sa. Mai gadin yache in shigo to ya Kira min shi. Ina zaune a chikin rumfar garaji dake chikin gidan na mayan motochi da aka parking nasu a chikin gidan. Chan kadan sai ga Abdul ya fito, muka gaisa da gariyan mu sabida ya kai 2years bayan muka rabu dashi a makaranta kafin na samu admission.
Muka shiga daga chiki, ya kaini gaban iyayen sa muka gaisa da both maman shi da baban shi, muka chi abinchi muka yi salla sanan na huta. Nan muka fara hira dashi ya fara bani labari wani irin mutun ne baban shi. Yenada amma baya basu kudin, baya siya musu abubuwa masu kyau koh na zamani saidai ya siyo musu irin wanda talkawa suke saka, shiyasa ma ya kaishi chan government school a garin mu a Bauchi, amma mahaifin sa yenada kudin kaishi har kasan waje ya fara primary har ya gama university.
Sai nayi ma Abdul bayanin zuwa na kano, kuma zan bukachi wajan zama da kuma aikin yi, sai yache min kar in damu mu jira zuwan baban su daga aiki. Chan bayan sallan isha'i muna zama sai ga wata babbar jeep ta shigo chikin gidan, jeep din irin wanda gomnan garin mu ya taba zuwa kyauyen mu dashi lokachin da yake campaign nashi. Muka gaisa da baban shi sannan ya shiga daga chiki. Chan anjima mukaje gaban baban shi, saboda koh zai iya taimaka a bari in zauna a gidan shi kuma ya nema min aiki a daya daga chikin gidan mai nashi amma yaki. Saidai yazo da shawaran akwai abokin shi Alhaji Faisal Tanko, bashida yaro kuma shi kadai ne a gidan maybe zai iya ya bani wajan kwana da aiki.
Washe gari ni da mahaifin Abdul muka tafi gidan Alhaji Faisal Tanko,gidane babba ba karamin kudi aka kashe wajen gina shi ba alkalamin maryam bazai iya rubuta muku girma da sarin gidan ba amma dae zata iya gaya muku sashi biyu ne a gidan dukka biyu akwai stairway zigzag connecting steps to the floor.
Bayan na gabatar da kaine ya kuma shaidamin irin aikin da zan dinga yi da farko na tsorota,da Alh tanko yaga na tsorata sae yace min,"Malam mato's na riga da na gaya maka sirrin so mazai yu kace bazaka iya ba"
"No Alh zan iya mana na rigada nayi Alqawarin yin ko wani irin aiki ba all means"
"Shikenan muje na nuna maka masaukin ka kafin gobe mu tafi GIDAN SIRRI"...
_Wannan shine labari Alhaji Mato's,ku biyoni dan kuji irin aikin da Alhaji tanko ya bawa Mato's ya zama hamshakin meh kudi agarin kano_.
Your's Maryam Abdulrahman💙
Heart yhu Bogeyman❣