✍🏽ŧყקıŋɠ............
💸💵SAI NAYI KUDI💸💵
_Story and written_
ɮʏ
๓A๓eeʙし㉫Ŵ 💙Wattpad👉Mamyblew2
*✍🏿ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*
I ɖօռ't ʝʊst sċʀɨɮɮʟɛ tօ ɛռtɛʀtaɨռ aռɖ ɛɖʊċatɛ ɮʊt aʟsօ tօʊċɦ tɦɛ ʀɛaɖɛʀs ɦɛaʀt.
_Thank you so much for your prayers_
Chapter 7
Bayan dattijon da matarshi sun bace awajen,mato duban Alhaji yayi ba tare da yace komai ba,Alhaji kuwa waje ya samu ya zauna sannan ya dubi mato tare da cewa,
"Kaga mato mudan huta kadan kafin mu wuce tunda karfe 3 mah yayi"
Wani kallo banzan mato yayi msihi,sannan ya samu waje kusa da Alhaji ya zauna,baifi minti 2 da zaman su wani barci meh karfi ya dauke su tare da mafarke mafarke meh ban tsoro,basu suka farka ba sae wajen 4:30.
Alhaji ne ya fara tashi sannan ya dubi mato da k barcin,tashin shi yayi sannan suka kama hanyan zuwa gidan Sarki.
Duban mato Alhaji yayi sannan ya daura da cewa,
"gsky mato,zakayi kudi sosae kasan taya na gane haka"
Ajiyar zuciya mato yayi sannan ya dubi Alhaji tare da wani murmushin mugunta.
"Buh hw did uh gt knw?"
"Hmm lokachin farkon zuwa na wajen sarki,ni da abokina ne da kuma wanda yayi nana jagora,da mukaxo nan munsha wahala sosae a karshe dae koma wa gida nayi amma duk da haka sarki bai barni a baya ba buh waccen abokin nawa sae da yaga karshen wahalan tukun kuma yayi arxiki sosae fiye da tunanin ka"
"Toh i'dan shi yayi arxiki ba lalle bane nima inyi"
"Uhm zakagani ae mato,kawae dae karka sa aranka zaka koma gida,coz uh wll see urself @home kuma ba lalle bane kayi kudi kawae dae muci gaba da tafiya,Allah yasa adace"
"Ae dole mah mu dace,sabode.........;kafin ya karashe zancen nashi wani bakin mutum fuskan nan duk ayimishi jan zane da wuta,Tsaye yake cikin white clothe,gaban kayan nashi duk jini ya bata shi ga kuma bakin nan nashi hakora zuge2 dasu ,fararcen shi mah xugezuge dasu, ga babban slippers da yasa (irin na musa mai san'a😶),ido ya cire sannan ya dube su head to toe,toe to head.
Four eyes sukayi da mato,mato ya fashe da kuka"Kayi mah rai dan Aljani karka kashemu"
Dariya sosae Aljanin yayi sannan ya dubi mato tareda da cewa,
"Wato mato hanjinka zaeyi dadi sosai,especially d big bowel😋gut"
"Wayyo maye kawae,kayi hakuri,i'dan nayi kudi wlhy xan siya maka na rago har dana shanu"
"Huhuhuhu na dan Adam nakeso"
Duban Alhaji mato yayi tare da cewa,
"Faisal Tanko,ba wajen dattijon ya gaya mana aljannun dajin nan basau son danAdam ba""Mato kenan,ae so yake yabar mu awajen shiyasa yayi mana karya amma maganan gsky duk fadin dagin falgore wannan bangaren yafi wild halittu basuda tame ko kadan,mato kawai dae ka dinga maimaita YAMARJUJU SUNKUSSSS MARDUDU,DUDUWA WANWAN KAYI HAKURI.
"Toh Alhaji addu'a fah"
Bata fuska yayi tare da watsa mishi wani mugun kallo sannan ya daura da
"I'dan ka kuskura kayi addu'a anan wlhy kashe ka zasuyi"
Ido mato ya cire kamar owl sannan ya fara YAMARJUJU.........ETC.
Shi kuwa Aljanin meh farar kaya matso wa yage gaban mato,yana zuwa dab da mato yaji abin da yake cewa sannan ya sheke da dariya huhuhuhuhu.
'"Kayi sa'a yaro,ashe kuma yan hannu ne,zaku iya tafiya,yanzu karfe 4:30 ne kun kusa isowa"
Ajiyar zuciya sukayi atare,sannan suka kama tafiya wasa wasa dae basu san inda zasu nufa ba,kiftawar ido sukayi atare ganin kansu sukayi a bakin wani katon gini.
Gidane babba,gate din gidan anyi mishi design na 👀cikin idon kuma red,paint na bangon waje kuma red da black ne duk ayi mishi design wyt organs of d bdy,nose,ear,eyes,etc.
Wani katon mutum ne ya leka ta bangon gidan,ya nuna musu gate din tare da cewa sun kwankwa sa,jikin mato na rawa suka iso kofan gate din,duban shi Alhaji yayi tare da cewa
"Ka natsu mato,ba abinda zai faru ka kusa zama Alhaji"
Tsaki mato yayi tare da cewa.
"Wai na kusa zama Alhaji already na zama mah"
Kwan kwan Alhaji yayi sannan wani yaro bazai wuce wata 9 ba adunyan (dan Adam) yazo ya bude musu tare da magana cikin muryanshi na gardi na shekaran 3.
"ku shiga amma da kafar hagu"
Duban shi mato yayi sannan ya fashe dariya,
"Karami da kai amma kaji muryan ka kuwa"
"Get out,waye sa'an ka em 35yrs adunya"
Mato bai sa k tanka mishi ba yabi gidan da kallo.
Gidane babba dauke da sashi uku,daya na makaikatan gidan,babban cikin su meh stairway na sarki ne da iyalan sa,daya sashin kuma wajen aikin shine.Wata mata guntuwa fuskan nan duk a murguje ta k,anyi mata zanen kanuri tare da watsa musu wani mugun kallo sannan ta daura da cewa.
"Mu wuce ko Malamai"
Kallon ta Alhaji yayi sannan yayi tsaki
"Haba dun'guss meh nayi miki ne haka,irin wannan kallo haka""Bansani ba"
"Kiyi hakuri matata"
"Matar ka"😳cewan mata yana cire ido
"Yeah,em his wife so any puzzle🤨"
"Dan Allah Alhaji kaban haske mana ka barni a duhu"
Murmushi Alhaji yayi sannan ya dubi mato.
"Wato yaro kafin sarki ya bani kudi sae da ya auramin dun'kuss coz sai na takasance matata sannan zanyi arxiki"
"Kutt,wato kana nufin nima sai na aureta kenan"
"Bansani ba mato kafiye surutu"
Dun'kuss bata sa k duba su wuce war ta tayi tabar su.
"Bayanta suka bi har zuwa masaukin su"
_manage diz please_🙏
#vote
#comment
#share
#1heart💖MARYAM ABDULRAHMAN💙