Chapter 6

38 3 0
                                    

✍🏽ŧყקıŋɠ............

        💸💵SAI NAYI KUDI💸💵

_Story and written_
              ɮʏ
๓A๓eeʙし㉫Ŵ 💙

Wattpad👉Mamyblew2

*✍🏿ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

I ɖօռ't ʝʊst sċʀɨɮɮʟɛ tօ ɛռtɛʀtaɨռ aռɖ ɛɖʊċatɛ ɮʊt aʟsօ tօʊċɦ tɦɛ ʀɛaɖɛʀs ɦɛaʀt        
     
_Deɖɨċatɛɖ to Actionty,Omo igbo,Omo Yaruba,Omo Hausa,Er air,er Hayaki,er abin😋,Malamar love,Kawar arxiki,Baby doll,Cutie pie,Inayinki irin overdose dinnan,Heart uh wujiga~wujiga.
Omo Arab Loves yhu my er😜😉.

                  Chapter 6

Bayan Kashi da ran ya wuce da,fitsari mato ya saki awajen ,Alhaji kuwa addu'a yafara,wata muryan meh kama da na jarirae sukaji tana cewa

"Kaii kubar nan,kun zauna akan kafata wayyyo mama sun zauna akai na,zasu karyani mamana"😂
Kafin na gyara book na kawae gani nae Alhaji da mato duk sun saki zawayi awajen,kafin kace meh ganin su nae ka saman bishiyan da suke zaune,wata er kara sukaji.

"Huhuhuhu Alhaji wannan mah kadan kagani shine hukuncin duk wanda ya saba alqawari,munyi da kai zakaxo bayan magriba amma sae yanzu kaga daman zuwa"cewan sarki ifritu

"Kayimin rai Sarki"cewan Alhaji yana karkarwa kamar wanda yakejin sanyi.

"Huhuhu bazae taba yu ba dan nariga da na daukawa kaina alqawarin sae da asuba zaku iso wurin mu"😳
Lokacin kuwa karfe 11:30 na dare ne.
Minti 30 sukayi akan bishiyan sannan sukaji an saukar dasu ,

"Karfe 12 yayi,zaku iya barin wajen nan saboda xamu kai bishiyan garin Sumaila,kafin karfe 12:30"wata muryan tsohuwa sukaji.
Kafin suyi magana gani sukayi babu bishiyan awajen kamar ba tabayin tree awajen ba.
"Wuce mu tafi"cewan Alhaji yana duban mato wanda Already yayi mutuwan tsaye.

"Ina zamu Alhaji,wanga balayi tab wlhy na fasa aikin nan kawae mu koma gida"

"Kana da hankali kuwa mato wlhy bazae yu ba kashe mu sarki zaiyi i'dan muka koma kuma mah wlhy basan hanyan da na ajiye motan ba"

"Kutt nashiga uku, *YA ZANYI* wlhy *ban zaci haka ba*(Novel din Naseeba Ismail Gawo karku bari a baku labari)"

"Kayi hakuri mato,ni kaine banyi tunanin Sarki zai hukun tamu ba amma laifin kane,ka manta lokacin da nake gaya maka taho mu tafi kawani tsaya cin abincin bazan"

"Yanzu dae meh mafuta Tanko"😂😂wai tanko ina Alhajin yake.

"Mato tafiya zamuyi sae har gari ya waye tukun zamu ganmu agaban sarki"

"Toh mu zauna anan i'dan yaso garin ya waye sae mu ganmu a gaban shi is better ooo tanko"

"No,baxai yu ba kawae mu tafi"cewan Alhaji ba tare da ya sa k duban inda mato ya k ba ya fara tafiya.
Bayanshi mato yabi sunyi tafiyan minti 30acewan su wata faarr mace tsanye ta k cikin farin wando bum short da kuma farin armless vest,da gudu tazo tayi hugging din mato tana cewa ya taimaka k ta zasu karshe ta,nan ta k mato ya tausaya mata yafara tambayan ta,

"Su waye,meh kikayi musu"
kanta ta ajiye bisa chest nashi tana wasa da button din kayan shi tare da cewa

"Wai dan nace banason shi,kai na nakeso,shine fah yasa su majujuss su kamani sannan akashe ni,yanxu haka  gasunan saura minti 30 su iso wurin da muke,mu gudu please"

"Ni kikeso,a'ina kikasan ki,kuma su ways majuj......."katse shi tayi tare da cewa
"Karka karasa sunan mato dan zae gane i'dan muke kawar mu gudu"
Alhaji da yake kallon su kamar statue jikin shi yariga ya mutu lusss.

"Ni Aljana Action ce inason ka mato zaka aureni ko"😆

"Dallah matsamin da gani malama,ni nada hankali kuwa wawi...."kafin ya karashe zancen shi 👋tasss yaji an mareshi.

"Wawa in zaka kira da wawiya sae kayi dana sanin zagina da kake qoqarin yi,amma dan son da nake maka and kaci darajan baby ka da k ciki if not👹will kill you"tsufan ta ya chanzu gaba daya xuwa na babbn dodo sannan ta bace batt awajen.

Kuka mato ya fashe awajen tare da cewa
"Yarona kuma,yaushe nayi mata ciki nashiga uku ni mato"yana duban Alhaji da yazama kamar ice awajen.

"Kayi hakuri mato nasan karfe 3 na dare mah yayi mun kusa fita daga wahalan nan,zanyiwa sarki bayani i'dan gari ya waye,komae zae dae2 ta"

"Huhahuhahiiiiiii wae karfe 3,sae yanzu fah karfe 1,yanzu haka bikin gidan chakussss zamu,zaku raka mune"muryar  meh Asiya sak😳sukaji.
At thesame tym mato da Alhaji suka ga juna tare da cewan,
"ASIYA"both of them at dsm tym.

"wlhy wannan muryan kanwata ce Alhaji,em sure wannan voice din asiya ce"

"Mato,yana kama da muryar er gidan abokina"cewan Alhaji.

"Ikon Allah"
Wani sign board suka gani an rubuta *~DANGER~* layin ta rabu kashi biyu daya an rubuta *~INCURRING RISK~* dayan kuma ~*HANYAN GIDAN SARKI*~  wanda aka rubuta hanyan gidan Hanyan gidan sarki suka bi.
suna shiga layi desert ne kamai dry ba ne awajen,wani farin yadi suka gani akan dried bishiyan,kasance wan mato ya taba kaya jini ya zubawa sosae wajen farin yadi suka tafi,suna isowa wajen tsohufine mace da na miji zaune suna tadi basu lura dasu mato ba,hira suka hankali kwance.

"Baby nah yau shekarun ki nawa ne adunya ya kamata muyi aure fah"cewan dattijon yana dan kashe mata ido.

Fari tayi da ido sannan tace "shekarayta 200 kenan rabin rainan"baza tafi shekara 70 ba adunyan dan Adam.

"Ni kuwa shekara ta 250,kinga da shekara 50 na fiki ko,zamuji dadin zaman mu"bazaifi shekara 75 ba adunyan mu.

"Ya kamata ka turo ayi maka ko,kaga muslumai ......"kafin ta karasa zancen nata inuwan mutum biyu suka gani tsaye akan su,juya wa sukayi sannan suka bisu da kallon.

"Kaii dan Adam meh ya kawo ka wannan dajin"

"Anya ba wayannan ba sarki yace mu jirasu anan ba rabin raina"cewan tsohuwan tana duban mijin nata.

"Eh mune,suna na mato wannan kuma Alh....."tsohon ya katse shi da "Tanko"

"Hakane"cewan Alhaji yana washe hakura.

"Kuzo mu wuce kafin arna su iso"cewan dattijon.

"Ina da tambaya"cewan mato yana duban dattijo.

"Ina jinka dan samari"

"Mesa ku din kuke da saukin kai ba kamar sauran ba"

"Hahha mudin muslimai ne"inji matar tare da kama kannun rabin ranta🤪

"Mungode"suka amsa tare.

"Ku daina gode mana sae min iso lfy saboda akwai km mara adadi kafin mu iso ga sarki"cewan to be couples din.
Tafiya suke hankali kwance ba wanda yake magana sunyu tafiyan 1hr kenan kafin su fita daga desert din wani forest suka sa k shiga mai manya manya bishiyoyi.

"Amma Alhj kayi kuskure babba da kayiwa sarki laifi,gashi yana ta baku wahala,abu da i'dan kazo abakin falgore zaka ganka agabn shi,yau kam gsky kunsha wahala,naga aljana action tana yiwa dan uwan ka magana"cewa dattijon yana nuna mato.

"Eh wacece ita,aljana action din kuma yaushe nayi mata ciki"

"Gsky banida wannan amsar sae dae i'dan kuje wajen sarki ya muku bayani,zamu barku anan saboda munzo rabin dagin nan sauran ku karasa da kanku"cewan dattijon.

"Amma mesa zaku barmu anan"Alhaji ya tambaye shi tare yamusa fuska kamar zaiyi kuka.

"Eh toh anan sarki yace mu barku saboda akwai manyan halittu agaba kuma bazasu barmu ba,amma ina da yakinin suna son dan Adam ba lallai bane su kulaku,gashi kuma kafin waye war gari zanje nayi tambaya adaura mana aure kafin wayewar gari"cewa dattijon tare da bacewa awajen.

_Nagaji guyz🙏cee uh 2morow,Heart yhu ol_❣

#VOTE
#COMMENT
#SHARE

MARYAM ABDULRAHMAN💙

💰💸SAI NAYI KUDI💸💰 Where stories live. Discover now