Chapter 5

17 2 0
                                    

✍🏽ŧყקıŋɠ............

💸💵SAI NAYI KUDI💸💵

_Story and written_
ɮʏ
๓A๓eeʙし㉫Ŵ 💙

Wattpad👉Mamyblew2

*✍🏿ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*

I ɖօռ't ʝʊst sċʀɨɮɮʟɛ tօ ɛռtɛʀtaɨռ aռɖ ɛɖʊċatɛ ɮʊt aʟsօ tօʊċɦ tɦɛ ʀɛaɖɛʀs ɦɛaʀt.

Devoted to @fatima usman
#Eloquence fans grp.
ɩŋaʏɩŋ kɩ irɩŋ ɷѵҽɾ ɖɩŋŋaŋ,ųɾ cɷmmҽŋt mҽaŋs aɭɷt fɷɾ mҽ❣

Chapter 5

Suna isa _AMINU KANO TEACHING HOSPITAL_ Alhaji tanko ya kira abdul awaya ya gaya mishi sun iso,bai fi 2min ba yazo ya same su awajen parking space.
Tunda Abdul ya iso wurin mato ya saki baki yana kallon shi kamar zae hadiye shi.
Abdul kuwa ya washe baki yana kallon mato sama da kasa yanda yaga jikin mato yayi wani fresh,jikin shi yasha Ac,

"Kai kai mato ka ganka kuwa cikin kwana 5 kachal👌dinnan da muka rabu ka zamo wani fresh sae zuba kamshi kake,kai lokacin da muke skull mah wlhy baka irin wannan wanka da yake lokacin dan kauyess kake"ya karashe zancen nashi tare da kwashewa da er dariya.

"Abdul kenan"sae alokacin ya lura da Alhaji wanda ya saki baki yana kallon shi,
"Hm Mato ni zan wuce anjima bayan magriba zanxo na dauke ka agidan su abdul sae mu wuce anguwan ko".

"Toh Alhaji ba damuwa ae"
Bayan sunyi sallama da Alhaji Tanko Abdul yaja Mato zuwa office nashi.
Office ne babba sosae irin na consultant,mazaunin Dr ne snnan table nashi, agaban table din visitors seat ne guda biyu chan gefen kuma kayan amfanin shine dangin su stethoscope (steth~o~scope),weighing scale,Hypodermic Needle,Bedpan,sphygmomanometer,suction devices,Catherine gas cylinder,scanning machine etcc......
Zube wa sukayi akan kujera meh cin mutum 3 coz akwai karamin parlour cikin office din dauke da plasma 42inches,fridge,da kuma Dispenser an ware wajen ne saboda meeting da kuma wasu important visitors,bin dakin mato yabi da kallo tare da cewa,

"Gsky mutumin Office naka ya hadu ba karya,amma ni i'dan na wane xaifi wannan coz wannan yayimin kadan kuma mah kana qoqari wlhy nifa bazan iya aikin civil s ba wlhy"
e
Ido Abdul ya zuba mishi yana mamakin irin san kudi na mato wato shi dae bazai duba talaucin shi ba amma yana da babban buri,shi dae mahaifin shi babban mutum amma dukda haka basae ido aka kudin shi ba,ajiyar zuciya yayi sannan ya daura da,

"Mato Kenan Alhmd nagode da Allah ahakan mah,mubar wannan maganan tukun yanzu ya maganan aikin naka ,ka fara zuwa kuwa ,dan naji Abba yace ko manager ne Alhaji ya dauke ka a sabon gidan mai shi"

"Kutt manager wlhy banaso yayi min small,k bakasan irin aikin da zanyi baka a kwana daya zan samu 1.5m Inji Alhaji 😳,kuma kasan wani irin ai.......kafin ya karasa zancen nasa sae ya tuna da abinda Alhaji ya gaya mishi amota a hanyan zuwan su asibiti

*_Flash Glint Back_*
"Mato"cewan Alhaji yana duban gefen mato.

"Yes oga"

"Mato ka bude ears naka dakyau abinda zan gaya maka"

"Toh Alhaji"tare da duban yadda Alhaji yake magana cikin izza da isa,"hmmm dan b***a uba nifah nawa isan sae ya linka naka i'dan nayi kudi" cewan mato cikin zuciyan shi.

"Mato,inason karka gaya wa Abdul irin aikin da xaka yi mishi,kawae ka gaya mishi zan dauke ka manager na i'dan na sabon MR FILLING STATION (GIDAN MAI),KANO,ROAD (BUK NEW SITE )GWARZO,karka kuskura ka gaya mishi aikin da zakayi kasan Abdul zae iyayi maka bakin ciki ya raba kada aikin ka kayi biyu babu.

"Huhu Alhaji kenan nifah tuntuni nasan cewa Abdul yanamin bakin ciki"cewan mato yana wani daure fuska.

"Shikenan mato kula,i'dan har baka gaya mishi ba nayi Alqawarin gaya mah sarki ya maida maka Albashin ka 1.5m.
Da haka Alhaji ya dinga hure mishi kunne a karshe kuma yace bayan Magriba zae rakashi anguwa.

_*BACK TO STORY*_
"Mato,Mato,"inji Abdul yana duban dunyan tunani da abokin nashi ya fada.

"Na'am"

"Tunanin meh kakeyi haka ne mato"

"No,ba komae wlhy'

"Mato,1.5m fah kace wani irin aiki xaka yi mishi"cewan Abdul ya xuba mishi eyea nashi masu kama da meh jin barci.

"Wasa nake mah abokina,Ya gayamin ae manager zae dauki a sabon gidan mai shi"
Yini sukayi suna hira chan gefe kuma Abdul yakan duba patient nashi,bayan ya gama duban mutumin karshe sae suka wuce gida,ahanyan su na zuwa gida yake gayawa mato auren da zaiyi kwanan nan har tambaya mah anyi saura saka date.

"Tab,yanzu aure zakayi abdul nifa wlhy sai kudi ya isheni irin ko Pupuna (kashi)🙊da kudi zan goge instead of Tissue🤣🤣nace (wanga @Babawo),sannan zanyi aure wlhy "cewan mato yana basar wa.

"Wannan kuma kai kasani"cewan Abdul yana danna horn,kasancewan babu sun iso gate din gidansu.
Wangale musu kofan Malam Audu mai gadi yayi sannan ya cusa kan motan nashi ya samu waje a parking spavce yayi parking direct wajen Hajiya wato Mahaifiyar Abdul (Maimuna)suka wuce bayan sun gaisha ne ta k tambayan mato yaushe zai koma garij su dan gayawa yan uwa aikin da ya samu.

" a a Hajiya so nake in shiga garin da Benz dina banason zafin box dinnan ta tabani kin gane a"
Hajiya dae tana mamakin irin son kudin mato Allah yasa karya kaishi ga halaka ta aiyana cikin zuciyanta.
Sallama suka yi mata sannan suka wuce sasshin Abdul lokacin ana kiran sallah magrib Alwala sukayi suka wuce masallaci anan sukaci karo da Alhaji Tanko da ismail bayan sun idar ne,Alhaji Tanko yace su wuce kawae,sae dai fafur mato yaki wae shi sae yaci girkin Hajiya dan Kamshin da yaci lokacin da suka shiga gaishe ta shi da Abdul ya tafidashi sosae.
Ba yadda Alhaji Faisal ya iya dole ya hakura suna kayi dinner a gidan,Tuwon shinkafane da Miyan yakuwa sannan da gasashen kaza tare da Banana smoothie da kuma snacks samosa,sausage roll da Hawaiian Roll.

*****
Bayan sunyi musu sallama,lokacin karfe 8 na dare ne duk da haka Alhaji bai fasa zuwan su zuwa anguwan ba.
Hanya garin Doguwa local area tafiyan minti 30 ne ta kaisu garin Doguwa daga nan suka wuce dajin *Falgore* dage sakanin Wada,sumaila da doguwa L.G.A,tun da suna saka kan motan su zuwa cikin dagin Alhaji ya fara ambatan sunan sarki.

"IFRITU SARKI IFRITU MUN ISO"Ina bukatan dan zagora saboda nayi kwan 2 ban shigo ba"
Wata murya naji tana cewa,"Ba wani dan jagoran da xan tura maka wannan shine hukuncin ka,ka shigo ba tare da dan zagora ba.
Jikin Alhaji ya mutu lusss cox yasan iya tsorotar wa sae mato yayi dan ba karamin wahala zasu sha ba kafin su iso wajen Alhaji,chan kuma yaji Sarki na cewa ku ajiye motan nan ta kafa nakeson ku shiga.
Ba yadda suka iya Ahaka suka sauka amotan suka fara takawa da kafan su,lokacin mato saura kadan yayi fitsari.

Tafiya kadan sukayi suka gaji ,wani gidin bishiya suka samu suka zauna lokacin karfen 11pm,chan bayan sun zaunane suka ga wani Kashi da rai (skeleton) akan keke bicycle yana tafiya yana isowa dae2 inda su mato suke ya daga musu hannu tare da cewa,

"Barkan ku da hutawa"sannan ya wuce ba tare da ya damu da amsar da zasu bashi ba.

*_NEXT PAGE WILL BE HORRIFIC SO MUCH SCARY THINGS AM SURE SAI KUNYI NIGHTMARES🤣_*

_THANK YOU SO MUCH FOR YOUR PRAYERS,ALHMD NAJI SAUKI SOSAE_

#COMMENT
#VOTE
#SHARE
#1HEART❣

MARYAM ABDULRAHMAN💙

💰💸SAI NAYI KUDI💸💰 Where stories live. Discover now