Page 11
MEERAL
Abubuwa da yawa sun faru bayan barin maamah daga asibiti ciki kuwa harda manya da suka shiga cikin maganan auren Zayn da Miral, Inda maamah tace lallai sai dai aje can mambila gun mahaifinta tunda sudin ba wasu yan uwa suke da a garin ba,
Sun saka rana akan za suje cikin watan nan inda itavkuma maamah tace zasutafi a satin dan ta fara cimma iyayennata da maganan taga yaza su ƙare dan ita kanta tasan bata kyauta ba da bata sake nemansu ba dan rabanta dasu tun miral nada shekara daya shima saida ta matsa Malam Yusuf ya barta amma da sharadin shi bazashi ba..
*
Sauri take ta shiga office ɗinta dan batasan haɗuwa dashi Kasancewan yau din Friday ba wani yalwar mutane a company din sai taji dadi dan ba wanda zai san tazo bare a faɗa masa dan taga ƙarfin halin nasa yayi yawa bata kai ga auresa dinba amma ya bata dokan In dai zata fita dole sai ta sanar masa saboda shi baya san ace fiancee ɗinsa tana fita any how ba girmansa bane, yarda ta bar office ɗin haka yake sai dai gyarasa da a keyi kullum amma komai yana nan inda ta ajesu, yan abubuwan da suka kasance nata ta zo dauka dan satin ta na wajen uku kenan da barin aiki saboda Zayn yace shi ba zai lamunta ba saboda ita din tasace although yace shi ba Santa yake ba amma fa ba zai lamunci yana shirin aurentaba amma wasu suna kalleta abun ma ya zama kaman cin fuska a gunsa, musamman wannan heavy behind din nata dake shouting Nicki minaj yafi komai tsone masa ido.hankali ta nakan wayanta tana duba message ɗin da ya shigo mata kenan, Gware taji tayi da wani hard chest.. "Och sorry" suka faɗa a tare dagowa tayi eyes dinsu suvkayi locking ita tana kokarin fitowa shi kuma yana kokarin shiga.
Wani kyau yaga ta masa sosai so yakasa ɗauke idonsa a kanta ita kuma so take ta wuce amma Ya tare mata hanya and taga alaman kaman suna different world ne yanzun,Sanye take cikin wata yellow blouse mai santsi then simple long black pencil skirt jikinta black veil ta daura ma kanta den ta dauko black jacket mai laushi sabida sanyi da ake yi ,black Zara heels ne ƙafanta sai backing back data goya ,
"excuse me "
ta faɗa da ɗan karfi wanda shi ya dawo dashi duniyan sa na ainayi, simple make up nata tayi applying amma ba ƙaramin kyau tayi ba dan kowane Ya kalleta yasan ita din mai kyauce"Mai ya kawo ki nan "ya:tambayeta yana san ya basar da wamcan halin da ya shiga .
"kuma nace miki bana:san wannan shigan in zakivfita am a highly man of upper class bai kamata ace wasu can waje sunsan Yaya yanayin tsarin fiancee na yake ba, ba ajina bane".Ita dai jinsa kawai take dan ba taga wani aibu a shigantaba hasalima ai tafi wannan shegiyan karuwan nasa dressing decently.
"dama ina son zanje gida na sameki ko baki zo ba, gobene zaku mambila ko?
ɗaga masa kai tayi ."I hate body language bana so na sha faɗa miki inace kina da baki answer me my friend"
"Eh ta amsa a takaice dan ita yau she's not into his damn fights,bata da ƙarfin kula sa.
"Inason za muje gun ammi ne""Naam' ido ta zaro tana Kallansa. k
"Kasan mai kake cewa kuwa ni dai gaskiya da kunyana"Kallanta yayi a wani lalace." ke stop acting kaman wani romantic relationship ne tsakanina dake oo wani kinajin kunya ke wai mai sirika ba ,I repeat it don't fall for me saboda I wont catch you never,kada kice ban faɗa Miki ba, Allah ma shaida nane.
Maganan sosai Ya zafe ta amma bata nuna ba ɗan murmushin rainin hankali ta masa "to da an faɗamaka kana da wani qualities dana keso a namiji ne, wlh baka dashi ai kai din bakakaiba,Kuma ka sani ni bani nake tura kai a kan ka aureni ba kai kanace, yanzu kayi lissafi na kuɗin ka da kakashe kagan inban biyaka ba."
"Kan uba"ya faɗa da wani irin murya, "lalaima yarinyar nan ai wlh bari kiji bakin alkalami ya bushe ai tun lokacin da kikasa Hannu a papern nan from that very moment kika zama MINE, You are my property.
Hissing tayi under her breath tayi gaba tabarsa,dan kalmar ita property ɗinsa ce tafi komai shaƙa mata ,da kyar ta yarda ya maidata gida.
Washe gari da sassafe suka dau hanyan mambila,yarda maamah tayi tsamanin iyayen nata ba haka ta gani ba dan kuwa kaman zasu maidata ciki ita da yaran nata,kan Kace mene yan uwa da abokan arziki sun taru kowa yana murnan zuwansun, kawo wannan kawo wancan inna wuro kam mahaifiyan maamah bakinta har kunne dan murna, Baffanta ma kam abun ba a magana, Asia har tsiya ta fara ma maamah dama suna da wannan gatan amma suke garin da dagasu sai su ni wlh badan makaranta bama zamana zan"
. Baffa kam washe baki yayi "wlh kuwa amaryar ga ɗaki can na gyare maka shi"
duk suka kwashe da dariya Asia na cewa..
"wlh baffa ni dai macene bavnamiji ba kake cemun wani kai.
" Jairin yaro"
duka sa dariya cikin nishadi kana ganinsu kasan suna cikin farin..
Dangi sosai suka zaga har saida suka gaji dan mama yar dangi ce sosai.. Kwanan su biyu kanwan mama inno dije tazo dan ita tana aure ne a nijar..
Koda maamah Tama baffa maganan auren miral din ba ƙaramin murna yiyi ba da cewan dama ai tama wuce lokacin aure insha Allah in magabatan sa sunzo bazasu tafi ba sai an daura, saura wancan yaron yana nuna Asia da baki ,bara jauro yazo sai Ya kawo shanunsa manyan ciki biyu sai a hadashi da ita,
baki Asia ta rike .
"laa inna kiji min Wannan tsohon mijin naki fa ,yarinya yar charas kamanni ace za'amin aure ko makaranta bangamaba wlh da sake.
![](https://img.wattpad.com/cover/184107148-288-k856506.jpg)
YOU ARE READING
MEERAL💗 (completed) Editing
Roman d'amourShe's meeral living together with her mom, and a younger sister, she's working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam... miral oath not to let her little bear's(young sis) future to be jeopardy.. He's zayn zaid a power...