CIWON MARA MAI HAILA DA TSAFTACE MAHAIFA DA SURANSU: KASHI NA DAYA (1)*
🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻
*CIWON MARAR MAI HAILA*
Mafiya yawa daga cikin mata na kuka da ciwon mara wanda kan hanawa wasu rawar gaban hantsi. So dayawa xakaga mace na xullumin tsayuwar wata domin tasan irin axabar datakesha duk adalilin ciwon mara.
Ciwone dakan tsananta agurin wasu yakuma galabaitar dasu wasuma har amai xakaga sunayi yayin da wasu numfashinsu ke dauke yakaisu ga suma.
La'akari dahakan yasa nima nafadada bincike domin kawo ma 'yan uwa mata wasu daga cikin hanyoyin daxasubi
dan ganin Allah yasauwake yakuma basu lafia.
1.kisamu dabino masu kyau sabbin tsinka guda bakwai, kici dasafe kafin kici komai.
2.kisamu xogale kadan da tsamiya kisa akofi, sannan kisamu tafasashen ruwa kixuba akofin idan yadan huce kishanye alokacin. Kiyi haka har sau uku. Insha Allahu xaki samu sauki
3.kisamu dauwa kamar rabin mudu kijikata akwano natsawon kwana biyu sannan ki mutssiketa kitace sannan kisha. Yana maganin ciwon mara sosai yanakuma tsinka jini gawadda ciwon yadameta jini baixoba idan dai tai hakan jinin xaixo ciwon yayi sauki.
Allah yabama masu fama da wannan matsalar lafiya ameen.
VOUS LISEZ
MAR'ATUS SALIH
AksiCIWON MARA MAI HAILA DA TSAFTACE MAHAIFA DA SURANSU: KASHI NA DAYA (1)* 🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻🙆🏻 *CIWON MARAR MAI HAILA* Mafiya yawa daga cikin mata na kuka da ciwon mara wanda kan hanawa wasu rawar gaban hantsi. So dayawa xakaga mace na...