Meeral💗
🌺🌺🌺
Ammi wallahi bana san tafiya China dinan I can't stand two years without meeral, ammi wlh konaje I can't concentrate ga dad yadage sai naje ammi bazan iya rayuwa ba miral ba, please kiyi wani abun akai, two years fa haba abun yayi yawa worst abun ma bansan ina take ba gun hannu na gari ko akasin haka, tana lapia ko aa wani hawaye masu zafi ya share tareda kara lafewa kan cinya ammi yana jan hanciii...Wani tausayinsa ammi taji dama shi tsakanin da da Uwa sai Allah, a hankali takeshafa kansa, sosai take tausayin dan nata duba dayarda duk yafice hayyacinsa kaman ba kyayawan yarontaba, tunani take shin tafada masa matansa tana nan cikin koshin lapia kuma har Allah yabasu albarkacin aure, dan kuwa yau kwana biyu kenan da miral ta Haifa kyakyawar yarinyarta mai kama da zayn very beautiful and charming
Kana kallanta kasan yarinyan zayn ne,
Dan ajiyan zuciya ammi tayi tana son tafada masa amma a daya bangaren kuma tana son ta girmama alkawarin da tayima meeral, tanaso su sasanta kansu da kansu so shiyasa tasa aranta gobe idan taje nijar bayan suna bazata dawo ba sai tareda miral da grand daughter Dinta.....
Cikin nutsuwa tafara masa magana tace "zayn kome kaga yafaru to dama chan yin Allah ne a rubuce yake, and beside nace ma ka ka kwantar da hankalinki indai miral ne I promise you insha Allah a gidan nan zaka dawo kasameta,
cikin hikima da dabara tace kana tafiyama zansa tilas a saka bikin adeel da asia kaga kuwa ba bu yarda zaayi miral taki zuwa bikin kanwanta tilo
Koya kace? Dan shiru yayi nawani lokacin kafin kuma yayi dan murmushi sannan yace amma ammi do you think she's ok?.
Da murmushi tayi ganin wani new damuwa a fuskansa tace,, she's ok! very ok,, i promise,,.Hankalinsa yaji yadankwanta then yace I hope so, kansa ya maida kan laps dinta tareda lumshe eyes dinsa yace ammi mai zakijeyi nijar, wani abu yafaru ne.
Gabantane yadan fadi Amma tayi ta maza tace aikine zaikaini chan zayn amma bazan dade ba baifi nayi kwana uku ba...Dan shiru yayi sannan yace ammi to najira kidawo kafin nan sai na tafi...
Aa kayi tafiyanka duk Lokacin danasamu space zan zo har China na duba ka,,,
Sosai yakejin dadin yarda ammi ke nuna soyayyarta gareshi, "a hankali yafurta I will miss u so much ammi "
I will miss you too ammi tace...Dan shiru tayi tana nazari dan sotake ace sunan da zaabama babyn yazamo zayn ne yasaka, cikin dabara tace yanzu zayn kaman ka Haifa baby mace wane suna kakeso asaka mata,
Cikin hanzari yajuyo dan anzo topic din da yakeso, sosai yakeson babies, da faraan sa yace ammi idan na Haifa baby mace inada burin nasaka mata suna FATIMA dan sosai nakeson sunan,,,
Idan kuma namijine MUHAMMAD sabida muhimmancin sunan,,,,
Murmushin jin dadi ammi tayi tace Allah yabaka masu albarka.
Ameen ammina ya amsa...Inyeehhh kace ana nan anacin zalina wanan katon a inda yadace ace nine wlh ni ammi bazan yardaba, adeel ne kamagana cikeda shagwaba shi baiyardaba auta,
Shigowansa kenan yatararda su hakan...Dariya zayn yayi yace kajimun dan nan fa ammi inace gurin nawane nadaga masa kafa, Kaima ai saika barma husna dariya ammi tayi tana jin soyayan yaran nata na shiganta.. Sosai take jin dadin yarda basa ware husna a tsakaninsu dan inbakasaniba bakace ba yarinyan ammi bane...
****
Washe gari Farouk da Adeel ne suka kai zayn airport dan jirgin safe da zaiyi China zaibii..
Sun so hakan dan dama ammi batasan yaga sun tafi tareda asia nijar a tunanita dole zai dago wani abun..
Iskancii Farouk da Adeel sukai tamasa a hanya wai su angwaye kuma bazasu bari matansu su guduba,
Tare akeson a hade bikin nasu dan ammi tace ita burinta bai wuce a yi bikin Adeel dana husna lokaci gudaba yarda zata yi hidiman bakodaya....
Shidai oga zayn baice musu komai ba haka suka Karachi shakiyancin su suka gama...
Dan jiyake idan yayi wata maganan to hawayene zasu zuba shiyasa yamusu banza....
****
Da daddare kuma jirgin su ammi yachala sai nijar da ita da asia da husna, sun yi sunyi maamah tazo takiya...
![](https://img.wattpad.com/cover/184107148-288-k856506.jpg)
YOU ARE READING
MEERAL💗 (completed) Editing
RomanceShe's meeral living together with her mom, and a younger sister, she's working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam... miral oath not to let her little bear's(young sis) future to be jeopardy.. He's zayn zaid a power...