Page 37

1.3K 110 8
                                    

KO BAZAN AURESHI BA
   (hattara yan mata)

     Whatpadd @xinnee_smart1

For u mum Nadeer💕😍inasonki kamar yadda kike sona, ubangiji Allah y raya miki yaranki yaqaro Zaman lfy ke da oga, 😁Allah ybar zumunci 🙏💏😘💕💞

Page37

Ayman"direct gidansu Surayya, yanufa,, cikin mutumci mahaifinta yakar'beshi,, nan yashiga bashi ha'kuri had'i da yimasa nasiha akan yayi adalci a tsakanin matansa,

      daga bisani yasa aka Kira masa surayyan, nan ya had'a su duka yayi musu fad'a, daga 'karshe yace tad'auko kayan ta tabi mijinta,, aikuwa babu jira tafice tahau had'a kaya,,

tafiya suke cikin mota babu mai cewa Kowwa komai, har suka isa gidanta, yayi parking, suka fito cikin gidan suka nufa, suna shiga Ayman, yayi hanyar part d'insa, da sauri surayya tasha gabansa bayan tayi jifa da Jakarta,, tsayawa yayi ba tareda ya dubeta ba.

    Ganin haka yasa tayi saurin dam'ke 'kafarsa,, tashiga sauke hawaye, a sanyaye tace dan Allah Yaya Ayman"kayi ha'kuri ka gafarce ni wlh sharrin shaid'an ne bazan sake ba..... kaji  'kaina ya mijina ka yafemun kodan son danake maka, idan ka juyamun baya bansan Yaya zanyi ba,........ Fashe masa tayi da kuka ganin bashida niyyar kulata,

              jin kukan nata yakeyi har tsakar kansa, dan shi mutum ne da bayason hayaniya, Sam!

               Dan hka yad'ago da ita, rarrashinta, is OK, Fatana nidama ki fahimci banyi aure dan incutar dake ko inmuzguna miki ba,, a a inason kisa a ranki nayi aure ne dan Allah ya 'kaddara sai nayi shi haka kuma na auri Aysha ne dan tana cikin'kaddarar rayuwata kamar yadda kike cike,, dan haka tunda kinyi nadama komai ya wuce,

        Fatana ku had'u kaubani farinciki mu xauna lafiya, sake lafewa tayi a jikinsa.. kafun tace insha'Allah.

************
Mijina yau wata jahar ka 'buya? Kuma da alama ko missing d'ina ma bakayi ba.... bai tanka ta ba, saida ya janyota yakama lips d'inta ya tsotsa kafun yace.... Am sure sukam sunsan nayi missing d'insu, tam saura ke ingamsar dake hakan dan naga sai na fahimtar dake... ya'karasa maganar yana yawo da hannuwansa sassan jikinta especially her boobs....

    Yar 'karar shagwa'ba tasaka masa had'i da shigewa jikinsa sosai yadda bazai samu damar ganin na shanun nata ba.

     dariya.. yayi had'i da sakar mata kiss a forehead d'inta.

     tashi tayi tace.. Muje Kaci abinci mijina, babu musu yabita sukaje dinning d'in,,

           Saida suka gama yadubeta... Yace.... My angel"dubansa tayi had'i da fad'in Na"am... cikin muryarsa mai nuna cikar mazan takarsa yace... yar uwarki tadawo yau fa.... take taji muguwar fa d'uwar gaba,

    Amma a Zahiri sai tayi murmushi tace... shine baka fad'amun zata dawo ba aida ko girki sai in d'ora da ita,  gashi yanzun kuma dare yayi nasan kuma ba yanzun tadawo ba.

    Shafa fuskarta yayi yace.. garki damu taci abinci,, dama kawai in fad'a miki tadawo ne naji sai damuna kike.... Yaushe yayata zata dawo..? yayi maganar yana kwaikwayon yadda take magana.... dariya tayi had'i da kaimasa runguma ta 'boye fuskarta a'kirjinsa, washhh....bby wannan ai saiki karyani bakisan kinyi nauyi da yawa bane,,

        Kwa'be fuska tayi to bari intashi tunda Kai baka karyani ba ni zan karya ka...

           Da sauri yariko hannunta... Sorry sorry... My beautiful wife.... Queen of the universe.... ya karasa fad'a yana manna mata kiss... cak ya d'auke ta yana cewa... Nidai muje amun wanka bayan an shayardani........

                  a kan bed ya direta... dubansa tayi, tabbas taga yanayin bukatuwa a tare dashi... Kuma itanma tana cike da muradinsa... Saidai hakan bazai sa tayi watsi da shawarar da Kyakyawar zuciyarta take bata ba dan haka a sanyaye.. tace.... Honey...yaufa bani ce dakai ba,, dubanta yayi ba tare da yadaina abunda yake ba, dama yacire rigarsa 'ko'karin zare wandansa yake yaji tayi wannan maganar, saida ya kammallah abunda yake yahau bed d'in, had'i da janyota kan'kirjinsa.... Yace bangane mai kike nufi bafa,

          A hankali tadubeshi... Ina nufin tunda yayata tadawo yakamata yau kaje mata idan yaso gobe idan Allah ya kaimu sai ka had'amu karaba mana kwana,,

     Bai saurareta ba... saima Sanya bakinsa da yayi a nata... Yashiga ci gaba da koyar da ita zafafan karatukan sa masu wuyar man tawa, gami da shayar da ita d'and'ano mai wuyar gushewa a tunani bare kuma harshe...

Saidai ya tabbatar sun gamsu kafun yabarsu,, wanka sukayi,, bayan sun fito,, ta sake dubansa..... Mijina hakika ina sonka idan nace sonka ta ina nufin son komai game dakai kuma ina fatan Allah ya had'amu 'kar'kashin inuwa d'aya a aljanna. Please kadaina share maganata, dan Allah kaje gun matarka ka kwana nasan tana bu'katarka..... hancinta yaja... Rigima.. Ko bby? Yanzun fa ko duba time is almost 12.30am.... haba mijina ai dare bai wani yiba, kuma ma ai babun Nisa nidai dan Allah shirya in rakaka, abunda bazan so ba, bazan so Inyiwa wani shi ba.

                       Haka tasaka shi gaba ya shirya suka fita har kofar parlour ta rakashi, saida yayi hugging d'inta had'i da sakar mata French kiss mai tsayawa a rai, kafun sukayi sallama taimasa fatan alkhairee... yatafi, ita kuma takoma ta rurrufe ko ina ta kwanta had'i da Jan duvet ta rufe jinkinta a take tashiga juyi da mitsittsiri,, ga wani uban kishi da ya dinga sa numfashinta sama da kasa,,       babu da 'kyar tasamu kuka yazo mata, sannan fa tasamu sassauci,,

    

Shi kuwa yana zuwa yasamu,, surayya"zaune a parlour tana duba wani littafi a waya da aka tura musu a group, mai suna Tarayyah(my beloved friend Mamuh Gee),

     tana gainsa ta tashi da sauri tarungumesa had'i da sauke a jiyar zuciya... dama nasan zaka zo shiyasa naki kwanciya ina jiran zuwanka,,.... A ransa yace aikuwa Allah ya beleki da Aysha ta tanka do 'keyata da bazaki ganni ba,

           A daren sosai surayya ta tabbatar tayi missing d'insa,, haka kuma ta sake tabbatar wa kanta bazata iya zama da Kowani miji idan ba gwarzon jarumin mijinta bane,,

Kashe gari da safe,, ta had'a musu breakfast,, bayan sungama,,

             Yayi wanka,, ya nufi gidan Aysha,

Samunta yayi a kitchen, tana had'a kayan breakfast d'inta a tray, rungumar ta yayi ta baya, yasakar mata sumba a gefen neck d'inta,,  murmushi tayi... Gud Morning my beautiful girl..... Juyawa ta tayi ta fuskance shi  saida ta shafa gefen sajensa kafun tace..... Morning love,

         taya ta kwasan kayan yayi suka je dinning,, yashiga ciyar da ita sunayi suna firan 'kauna saida ya tabbatar ta'koshi,, kafun yabarta, tashi yayi yayi mata sallama dan zuwa gun aiki,,  sanar da ita yayi idan yadawo zaizo suje gidan surayya,,

    Amsa masa tayi had'i da yimasa fatn alkhairee,,


Gab d'aya wunin ranar haka tayi shi suku suku,, kuma hakan nada nasaba da cewa da yayi zasuje gidan kishiyar ta, itadai haka kawai taji btason zuwa kuma bazata ce ga dalili ba,

********** **

Jin... Jinn.... Jinnnnn😁😁😢ayya poor Aysha 😥tadan ban tausayi... Kufa tabaku?

Ina jiran comments,, babu comments babu typing 🤐



Xinnee smart 💋💕👌😁

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now