Page25

1.5K 112 14
                                    

*KO BAZAN AURESHI BA...*

       _(_  _hattara yan mata__)_


        *whatpadd @xinnee_smart1*

*Page 25*
Ahmad"tunda yaga Aisha tabata fito ba yamaida hankalinsa kan labarun da'akeyi na wasanni,,

          Cike da sabon kisisinar Jan hankalinta tafito, saidai gani tayi yamaida hankalinsa kan plasma TV d'in dake d'akin,, murmushi tayi,, had'i da mimtsininsa a hankali ta baya,,

    A d'an firgice ya waiga,, suka saki dariya a tare,

          Rungumota yayi cikin wani irin Salo na shaid'anci,,
 
     d'an turesa tayi cikin muryar shagwa'ba, tace... bari insha ruwa 'kishi nkeji,, murmushi yayi ba tareda yace komai ba,,

      Gun dispenser, tanufa,,

Zaka sha inkawo maka tafad'a yayinda take Iban ruwan,, shirun dataji ne yasa tadubeshi,, ganin tayi baimasan tanayi ba dan yamaida hankalinsa kan, TV d'in,, murmushi tayi tana mamakin mai yad'au hankalinsa haka,, juyawa tayi tadubi TV d'in daidai lokacin da takai ruwa bakinta.....

Take wani irin tari yaturnu'keta,, cikin sauri Ahmad yazo gareta, tallafo ta yayi yana tambayar mai yasameta,,

          Bata samu damar bashi amsa ba Sai sake 'kurawa TV d'in ido datayi yayinda'kirjinta ke sake bugawa tamkar zai fito, sake kallon kyakyawar fuskarsa da ake haskawa a tv tayi,, wani irin abune yatasomata tundaga d'an yatsar ta har zuwa'kwa'kwalwar kanta,,

         tamkar wacce aka zabura tami'ke,, cikin wani irin yanayi tasoma saka rigar ta Ahmad kam mamakin ta ne yakamashi binta yake yana tambayar ta lfy?

Amma ko kulashi batayi ba,, taja mayafinta da jakarta,, tana dab da fita yarike hannunta, a fusace ta dubeshi,,

            Wai Amishty "lafiya kuwa? ya zaki katse mana jin dad'i?

       Cikin wata irin murya mai cike da damuwa tace... Ahmad dan Allah bani hanya,, bangane inbaki hanya ba? tsaki tasaki a fusace Tara bashi tafice,,

           Cike da mamaki yabita da kallo, a ransa yana mamakin halinta wata zuciyarsa na cewa Kodai aljanu ne da ita??

***************
Hasken ranar da yadalle mata ido ne ya tasheta daga baccin datake,, addu'ar tashi daga bacci tayi kafun tasaki mi'ka

   Kai tsaye band'aki tashiga wanka tayi tayi ta shirya cikin riga da skirt na atamfa,, simple make up tayi,, dan dama ita batacika kwalliya sossai a fuska ba,,

   Sauka 'kasa tayi dan tasamu abunda ta sakawa cikinta.

Ganin sa da tayi a dinning yadakatar da'ita,, kallonsa take yana shan tea, take taji wata irin'kaunarsa, murmushi tayi a ranta tace.... Love at first sight......

     'karasa saukowa tayi,,kujerar dake fuskantarsa taja tazauna,

    Inakwana.... tafad'a da slow voice d'inta,, saida yayi sipping tea d'insa,, kafun ya'amsa da.. Lafiya ykk??

     Lafiya lau"ta amsa cike da farincikin yadda yanuna kulawarsa a gareta,,

       Nan tashiga had'a breakfast d'inta wanda aka kawo musu daga gidansu,,

   Yana gama wa yami'ke,, sama yakoma,, binsa tayi da kallo zuciyar ta nasake azalzala da qaunar sa.

*******
10pm :wanka tafito d'aure da towel, goge Jikinta tashiga yi tana gamawa ta ajiye towel d'in tazauna gaban mirror dan ta shafa mai,,

        tana gama shafa mai tashiga bin Jikinta da humra kala kala na mata masu tsananin 'kamshi da tada sha'awa,.... tami'ke kenan taji anbud'e'kofar bedroom d'in da sauri ta rarumi towel d'in data ajiye,,

         Kallo d'aya yamata ya d'auke kai,,

Cikin muryarsa ta ko yaushe yace,, ki kasance cikin shiri gobe zamu tafi, daga haka baisake cewa komai ba yafita....

A jiyar zuciya ta sauke bayan yafita,,

     Dare ne sossai,, amma yakasa Koda runtsawa saboda yanayin dayake ciki na bu'katuwa,, danma yaga 'ko'karin kansa na tsawon wadannan kwanaki ba tareda mace ba,...

            A yadda yakejin Kansannan idan baisamu biyan bukata ba akwai matsala,,

   Wani irin numfashi yasauke,,

Gaka da mata a cikin gida kana 'ko'karin kashe kanka ga halal d'inka..... Zuciyarsa ce tashiga karanto masa hakan,,

    Cikin wani irin yanayi yanufa d'akinta,,   a lokacin tadade dayin bacci,, dan haka spare key yayi amfani dashi dayake bata bar key jikin'kofar ba,,

           Shiga yayi yarasa ta inama zai fara,, wutar d'akin yakunna,, aikuwa carafe tabude idonta dan dama btason haske idan tana bacci ko Yaya sai yatasheta,

    A d'an tsorace ta tashi dan batayi tsammanin ganinsa ba,

     A kasalance yace Kinga kije kiyi alwala duban rashin fahimta tai masa ganin baya dubanta kuma ya tamke fuska yasa,, ta tashi,,

Bandaki tashiga tayi alwala"tana fitowa yajasu nafila raka'a2,,

            Suna sallamewa ta Haye bed,, ko minti2 batayi ba yabita,,

Zaro ido tayi lokacin da taji hannunsa a Jikinta,, wasa gaske haka yashiga wasa da sassan Jikinta,,  

          Saida tacinma burinsa,, yasamu natsuwa taimaka mata yayi sukayi wanka,, sannan, suka koma kan bed sai bacci,,


**********
Zagayar d'akinta take wani irin 'kunci na ziyartarta,, ta yayama Ayman zakayi aure da wata bani ba,,??

         Lallai Aisha kina hauka,, yaushe yasan dake bare ki zargeshi da'kin aurenki?

Zuciyarta ce ke wannan zancen lokaci d'aya kuma take bata amsa,

Wani irin kukan tausayin Kai tafashe dashi,, fad'awa tayi kan bed,, tanaci gaba da sakin marayan kuka,, saida tayi ma'ishi,, kafun ta rarrashi kanta, tareda yiwa kanta al'kawarin aurensa ko hakan na nufin rasa komai nata...............


          *WATA SABUWA*😌



_Xinnee smart_ 👌🏻

            KO BAZAN AURESHI BA......... Where stories live. Discover now