💆 MASARAUTAR FULANI 💆

3.4K 131 45
                                    

Nah

Muhammad Sulaim.an Kutama
(MSKutama)
🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈

📧 Email address 📧
mskutama5@gmail.com

SADAUKARWA
na sadaukar da wannan novel masoya littafaina iya wuya ana tare I luv you all my fans😍            GODIYA TA MUSAMMAN GA
shuraih usman
Abdul alh musa
My Best freshness friend good salutation to you
Mujahid alh Garba Kutama
(uban tafiya)

Bismillahir rahmanir rahim

👩 MASARAUTAR FULANI 🤴

         PAGE 1-5

       BIRNIN AGADAS

tafiya yake a hankali akan keken wanda yayi matukar nuna gazawa burinsa  kawai ya shiga cikin birnin kafin a shigar musu jarabawa.

Cikin sa'a sai Ga Habu mai mota yazo wucewa zashi birni a motarshi ya debo icce da sauri yace " malam abulkhairi sako keken naka na rage maka hanya mana "
Cikin murmushi yace" toh habu ai kuwa ka kyautamin domin saura awa daya da rabi mushiga jarabawa "

Murmushi Habu yayi yace ai Idan da abunda yafi wannan abulkhairi zanyi maka shi saboda dawainiyar koyar da yarana da kake.

Haka suka cigaba da tafiya har suka iso cikin birnin, 
Godiya ya yiwa Habu direba san nan ya sauko da kekenshi ya Saba jakarshi ya hau ya nufi hanyar da zata kaishi makarantar.

tun daga nesa ya fara hango ginin ganuwar katafariyar makarantar.

cigaba yayi da tafiya a hankali ya iso gun wani mai caji ya aje kekenshi ya nufi cikin makarantar Wadda a Samanta naga an rubuta BARKIN'DO ALIMOU UNIVERSITY OF AGADAS

A hankali ya nufi inda aka rubuta FACULTY OF SCIENCE.

wasu samari ne guda biyu suka tare shi daya daga Ciki yace aiko abulkhairi kai nake ta jira  kazo ka karamin Bayani akan GENECOLOGENESIS  dan kwata kwata ban ganesaba kuma kaga saura minti ashirin mu shiga exam.
"Haba annur ya daga zuwan shi ko hutawa bai yiba zaka takuramasa" dayan ya fada
Abdul kenan Kasan ni bana boye abinda ke zuciya ta

y'ar dariya abulkhairi yayi yace kudai baku rabo da rigima toh ku taho mu tafi hall din jarabawar suka juya suka nufi cikin makarantar ........


👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

motoci ne ke ta sharara gudu akan titin direct Filin jirgin sama suka nufa na KING ABDUL'AZIZ AS-SALAMI INTERNATIONAL AIRPORT

MASARAUTAR FULANI Where stories live. Discover now