chapter 5

7.8K 79 2
                                    

💗💗💗💗💗💗
        SON RAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

             ~NA~

*AYSHA  A BAGUDO*

     ~DEDICATED TO~  
_HAJIYA MARYAM  _

     _(JIKAR KULU )_

warning!!!

don't read this novel  if you know you are not married... ❌❌❌coz my all book's contains only for
mature people , if you   read it, is for   your own risk ......

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim 



Page 5

"A matukar firgice zuciyarsa na wani irin bugawa , ya mike zumbur  ya tashi daga kan kujerar da yake zaune ,yana kallon habib dake daf da karasawa inda jakar yake,har lokacin zuciyarsa bata gama tsara masa karyar da zai girbawa amininsa ba .....

Sai "Wayyo Allah  kawai yake furtawa a kasan zuciyarsa , Allah ka taimakeni ,me yasa nayi haka ,gashi yau asiri zai tono a bazan ?

"Yanzu idan ya bud'e jakar ya ga sunan yesmin rubuce ajikin littafanta me zai ce ?

"Why why why Jamil ?

Zagayowa yayi da sauri jikinsa na kyamar , atare hannunsu ya sauka a kan jakar yesmin dake yashe a kasa .

habib ya d'ago ya dubi  Dr Jamil, zuciyarsa cike da tambayoyi iri iri ,haka zalika idanunsa na kan jakar da Dr Jamil ya rigasa d'auka  ya rike a hannunsa gam   jikinsa na rawa ,while gumi na tsatsafo masa ata ko Ina ajikinsa ,kallo day'a zaka masa kasan a matukar  tsorace yake, sai gumi ne ke sake karyo masa , bai san haka tashin hankalin abinda yake aikatawa da diyar aminisa yake ba ,sai yau da   asirinsa ke daf da tunowa ..

Habib ya Kai hannu zai amshi jakar ,Dr jamil ya hana tare da kawar da jakar gefe ,ya soma ta kowa zuwa inda  mazauninsa yake ,ya tura jakar karkashin makeken table dinsa dake zagaye da kujerarsa still gumi bai bar   karyo masa ba ..

Habibi ya juyo ya bishi da wani irin kallon tuhunma, ya bud'e bakinsa kenan da niyyar zai yi masa magana ,wayarsa ta d'auki k'ara , ya ciro wayar a cikin aljihunsa gaban rigarsa  ya manna a kunelneshi ya soma magana ..

Dr Jamil ya sauke naunayen ajiyar zuciya yana addu'ar ,"Allah ya kawar da hankalinsa daga abinda ke shirin faruwa ,sai a lokacin yaji saukin firgicin daya shiga ,ga dai jakar yesmin a hannunsa duk runtse bazai bashi ba ,haka nan yesmin na kulle a bayi ko sama da kasa zasu hade bazai bud'e bayin ba .....
har habib ya gama amsar wayar ,zuciyar Dr jamil bata cikin natsuwa da kwanciyar hankali, burinsa bai wuce yaga habib da fahad sun bar office din ba..

"Bayan habib ya gama amsa waya ,ya dawo ya tsaya gaban Dr jamil hannunwasa duka akan table yace  "aboki wai me ke damunka ne "
"Me ma kake boyewa ,sannan wannan jakar waye ?

Dr Jamil ya runtse idanunshi yana girgiza masa Kai ,al'amun  babu komai ,"malam kabani jakar na duba ,ko dai baka da gaski ya ?

"Ko kuma ka  soma neman mata ne ,har ya Kai ka ga neman  'yan makaranta ?

Kirjin Dr Jamil yayi luguden bugawa da matsanancin karfin gaske ,idanunshi ya bud'e ya tsura Masa kawai batare daya ce masa komai ba ,shima Habib  tsare shi yayi da ido Yana kallonsa  ,yayinda gaban Dr Jamil   ya cigaba da dokawa, dan bai San mai zai fad'a masa ba ,sai fahad ne yace " ga zahiri kuwa kagani ai ma baka ga komai ba kalli can ya nuna masa saman gadon marasa lafiya ,idanunshi ne ya sauka akan farin maidaidaicin white pent  mai shegen kyau dan har wani flowers ajikin pent din ..

Runtse idanunshi yayi da sauri yana dafe goshinsa sannan ya zagoyo sosai ya dafa kafad'arsa "haba aboki irin wannan rayuwar sam  bata dace da kai ba, Koda baka ta'ba haihuwa a rayuwarka  ba ,ai kana da yeamin ........Allah ya kiyaye  idan irin haka ta faru daita how did you feel ?

A ransa yace "ai aikin gama ya rigada ya gama tuni nayi amaina na lashe sai dai kar a Kuma ...

"Gsky da wannan rayuwar  da kake k'ok'arin tsunduma kanka gara ka nemi Mata kayi aure ..

"Ai bazan iya aure ba matukar yesmin na rayuwa a  doron kasa ,dan bazan iya barin durinta na auri wata ba, sai dai idan mutuwa nayi "kana magana ne Habib ya sake dafa shi yana tambayarsa .

"No no bafa abinda kuke tunani bane ya faru ,ai a office din doctor akan iya samu ire iren wad'an abubuwa ,wannan normal thing ,wata percent a kawo min yar makaranta wannan jakar da pent din da kagani  duk nata ne ,yanzu zan Kira azo a kwashe su mantawa tayi dasu ..

"Amman meye sa dukkanin al'amun rashin gaskiya ya nuna atare da Kai ?
  Duk abinda ban ta'ba experience dinsa akan ba duk nayi yau "

  "Kada zuciyoyinku suje can ,dan ba abinda kuke tunani bane ,da Ina yi da tuni ka dade da fahimta "Kai dai malam ka fito ka fito gaskiya sai wani kame kame kake yi ,bayan ga al'amun rashin gaskiya atattare da Kai ..
"Allah ya kyauta inji cewar habib ya nufar kofar bayi ya d'aura hannunsa kan handle din kofar da niyyar bud'e yaji kofar a kulle ya juyo yana duban Dr Jamil ...

Mmn sudais

SON RAI Where stories live. Discover now