💗💗💗💗💗💗
SON RAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_HAJIYA MARYAM __(JIKAR KULU )_
warning!!!
don't read this novel if you know, you are not married... ❌❌❌coz all my book's contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk ......WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
Page 6
....Ita kuwa yesmin ta'ba kofar bathroom din , da akayi, yayi mugu mugun hargitsa mata 'kwal'kwaluwa ,har ta saki k'ara mara sauti batare da tasan tayi hakan ba, jikinta na sake d'aukar kyarma, dan daman tana manne da jikin kofar ne ,ta manne kunnenta tana sauraran tautaunawarsu , daki daki komai ke shiga kunnenta tun daga kan maganar jakarta da mahaifinta yayi har zuwa Sauran maganganun ...
A matukar tsorace Dr jamil ke duban fuskar habib day'a waigo ya tsareshi da idanuwanshi yana dubansa domin jin k'arin bayani "me kuma zai ce yanzu akan kulle kofar bayi da kuma sautin k'arar yarinya daya ji ?
"Wata karyar zai sake girba masa domin kare kansa a gurinsu ?
"Kai jama'a wannan wace irin rayuwa ce ?
Yayi maganar cikin zuciyarsa,ransa a matukar 'bace ,kallo day'a zaka masa ka fahimci yadda ransa ya Kai kolowar tashi ," babu tamtama yar mutane Jamil ya makale acikin office dinsa, yana aikata son ranshi daita batare daya ji tsoron Allah ba ....Cike da sanyin jiki ,habib ya baro jikin kofar bayi, ya tsaya a kansa yana dubabsa yana haki "kafin daga bisa ya bud'e bakinsa da kyar yace "gaskiya aboki ka bani mamaki "
"You suprise jamil.... ,you really disapoint me jamil ... Sam ban yi zaton haka daga gareka ba......
"Ta yaya da hankalinka da tunaninka ka zauna kana irin wannan iskancin ,Ina maka fatan shirya ,kuma Kai ma ka gaugauta tuba ...
yana gama fad'ar haka ya juya fuuuuuuu cikin fushi ya nufi kofar fita, fahad shima ya mike batare da ya cewa dr Jamil kala ba ya biyo bayan habib .
Dr jamil ya mike hankalinsa a matukar tashe , ya biyosu yana Kiran sunan habib amman ko waigowa habib bai yi ba, dan takaici da 'bacin rai ....Har farfajiyar asibitin dr Jamil na biye dasu yana wa habib magana "aboki ka tsaya ka saurareni sam sam ba abinda kake tunani ba kenan ,abinda banyi a daba shine zanyi yanzu ?
"Shekaranmu nawa tare da Kai muna rayuwa baka ta'ba kamani da aikata hakan ba ,magana yake wa habib , amman sam habib yaki tsayawa ya sauraransa ya shige mota kawai ,fahad ya shiga ya ja sukar bashi tsaye cike da fargaba da tashin hankali, sai dai dadinsa day'a da habib bai san ko wacece a cikin bayin ba ,da bai san yadda zai yi da rayuwarsa ba yau ..Cikin sauri kmr zai tuntsira ,ya dawo office dinsa , ya Murd'awa kofar shigowa key sannan yaje ya bud'e kofar bathroom ya fad'a.
" ya Salam ya furta yana janyota jikinsa ya rungumeta tsam tamkar zai rabata gida biyu ,ta Saki k'ara mara sauti tana nishi da kyar , gabad'aya ta fita haiyacinta, sai uwar gumi data had'a, jikinta na sake d'aukar kyarma ,ta fixge jikinta ta fito daga bayin tamkar wata mahaukaciya sabuwar kamu ,ya biyo bayanta shima "yesmin ki natsu mana muje na sauke ki "
"Banaso ina school bag dina ?
"Plz ka ka bani school bag dina ta k'arasa maganar wasu hawaye na gangaro mata bisa kuncinta, takowa yayi inda jakar take ya d'auko, ya matsota sosai ya goya mata jakar ta baya ,ai tana jin katarta a gadon bayanta ,ta juya da wani irin sauri ,duk ilahirin jikinta rawa yake kamar mazari.
yayi saurin janyo hannuta cikin nasa "kin yi mantuwa "
Ta juyo tana dubansa tamkar ta rufe shi da duka ,ya janyota zuwa inda pent dinta yake akan gado "Kin manta pent dinki , ya d'auka yana k'ok'arin saka mata bata yi masa matsu ba ta sa "Ya d'auki key motarsa "muje na sauke ki"
"muryarta cike da in.. inna tace "no ka barshi kawai , wallahi tsoro nake ji "
"nima haka a tsorace nake yesmin but at least ki bari na kai ki ,kinsa babu wanda zai ganki a cikin motata ...."Ba dan taso ba ta amince masa da haka,itace ta fara fitowa , tana ra'be ra'be ,saboda jin tsoron karta ci karo da babanta.
"cool down yesmin ya rigada fa ya bar hospital dina gabad'aya ,anan Kuma kowa sha'anin gabansa yake , muje kawai ,da kanshi ya bud'e mata gaban mota tashiga ta zauna ,sai lokacin ta ji saukin firgicin da zuciyarta ta afka .
Fuskarta tayi fayat ta kud'e saboda kukan data sha, bayan ya tada motar , ya kamo laulausar tafin hannunta cikin nasa, yana murzawa ahankali, bata ce masa qala ba, illa naunayen ajiyar zuciya data sauke " Sauran kad'an fa ki tomana asiri yau, dukkanin wani Abu da idanuwan habib suka ci karo dashi yau a office dina, bai tabbatar masa da zarginsa gareni ba ,sai wannan sautin k'arar taki"
"Wai me yasa kika jin fiyye tsoro ne haka ?
"Kina da tsoro over yesmin ki rage plz""yanzu ma dai mu ajiye wannan maganar gefe, sai yaushe zamu sake had'uwa ?
" ko sai habib ya koma ?Tana jinsa tayi masa banza, tamkar ba daita yake magana ba, motar ta d'auki shiru bai sake cewa daita komai ba ,kamar yadda itama bata da niyyar ce masa wani abu "
"Yesmin ....ya kira sunanta muryarsa a sanyaye kmr zai yi kuka wanda yasa gabad'aya tsigar jikinta mikewa tsaye yrrrrrrrrrrr.....
Wani iri taji ajikinta amman taki duban inda yake ,bare tabari ya fahimci halin data shiga a dalilin Kiran sunanta ..
"Magana nake fa amman kikayi banza dani ?
Still shiru tayi Allah Allah take ya su k'arasa daf da unguwarsu ta fece ta barshi "yaushe zamu sake had'uwa ?Jin haka yasa cikin haushi da bakinciki tace "babu rana ,daga yau babu ni babu kai d..."
"Ai kuwa baki Isa ba ki sawa ranki ni dake mutu ka raba ,dan matukar Ina numfashi kina yi bazan barki ba ...
Daf da shiga unguwarsu ta tsaya ,ta zabura zata fito ,ya kamota "ki natsu mana matsoraciya "
Buge masa hannu tayi hankalinta a tashe "Wai meye haka ne d ?
"Dan Allah ka barni for now naji da tashin hankali da nake ciki "Ya bud'e bakinsa kenan zai yi magana tayi wuf ta bud'e kofar ta fito ,tana fitowa idanunta idanunta tsohon dattijon makocinsu , d'auke kanta tayi kirjinta bugawa "Wayyo Allah yau ma akan idonsa ?
"Ya Allah ka taimakeni nasamu na shiga gida batare da wata matsala ba , ahankali ta Shiga daga kafafunta , ta nufi hanyar shiga layinsu jikinta na rawa ...Da sallamar ta shigo parlour'n inda ta iske mahaifiyarta ta cika dam sai haki take ,tana ganin ta zabura ta mike "Ina kika tsaya yesmin ?
Take jikinta ya kama rawa "awa nawa da aka tashi daga makaranta da sai yanzu kika dawo ?
Ta k'arasa maganar tana fixgota ta hau shinshina jikinta "kamshi turaren waye ajikinki yesmin ?Mmn sudais

YOU ARE READING
SON RAI
Romanceson rai ya kunshi abubuwa kamar haka, sansar soyaya cin amanar amintaka ..