NUSUFUL MAUT

774 44 12
                                    

daji ne daya cika da muggan namun daji , dodanni , ifritan aljanu ,

hakika wannan daji ya kasance  ayi masa lakabi da kurkukun mutuwa

domin masifu da bala'in dake ciki jarumai da dama sun sha yunkurin mallakar wannan kambun amma har yanzu babu Wanda ya samu nasarar shiga koda tsakiyar dajin
akwai rundunonin masifu kala kala da suke gadin wannan kambu Wanda ganinsu kadai zai iya furgita mutum
yaku y'ay'ana Ku sani cewa shekara arba'in baya da suka wuce na hada bataliyar runduna karkashin jagoran cin abokina kuma aminina aljani balilul ruhusu

aljani balilul ruhusu ya kasance FASA taro a shekarun baya a lokacin duk cikin jinsin su na aljanu babu mai tsananin gudun shi da kuma sadaukantaka da zafin nama

comments
share
nd vote

Manage with this







aikace aikace da uzururuka na rayuwa Basu bani damar nayi type mai yawa amma insha allahou rabbi zan cigaba da post mai yawa gobe

Idan kun nunamun yanayin mutun

KAMBUN SADAUKANTAKAWhere stories live. Discover now