#1
SANADIN KIby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki...
#2
KAMBUN SADAUKANTAKAby Muhammad Sulaiman Abubakar Ku...
labari ne akan wani gwarzon jarumi fasa taro wanda yake da burin dauko kayan yakin wata mashahuriyar bokanya domin yazama sadaukin sadaukan duniya
amma sai dai kash du...
Completed
#3
KAINE MURADINAby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
#KAINE MURADINA. Labarine akan wasu masoya guda biyu wayanda soyayya ta rusa dasu a sanadiyar rayuwar makaranta. Habeeb Saurayi matashi, yanada kannai guda ukku, wato...
#4
Takaitaccen Tarihin Yahuza Sa'idu...by Aisha Humaira hashim kaduna
Wannan labarine akan matashin marubuci kuma mai zanen yanar gizo mai suna Yahuza BKY
Completed
#5
Nadamar Rayuwaby Yahuza Sa'idu BKY Kakihum
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi...