Assalam my beautiful UMMI ARMY❤
Da fatan kuna nan lafiya😘..
Unfortunately it's not an update☹..Yeah I know.. I am so sorry☹!!
Na san na bar ku da tunani kala-kala akan what might happen next🤔..#teamLEEK: na san jikin ku yayi sanyi.. Gimbiyar ku tayi aika-aika😏
#teamUMMI: na tabbatar hankulan ku a tashe suke a dalilin rashin sanin halin da take ciki😥
********
● Shin me ya samu Ummi?🤔
● Tana raye ko ta mutu?💔
● Cikinta yana nan ko ya zube??💔
● Maleeka?? Shin zata dawo ta ceci Ummi ko kuwa guduwa zata yi??🤔
● Ya labarin Cikin da ta zubar kwanakin baya??🤔
● Ya MK zai yi idan ya ga halin da Ummi ta shiga?🤔
● Idan Ummi ta mutu ya rayuwar shi zata kasance?💔
● Idan tana raye kuma ta rasa cikin ta ya zai ji??☹
● Wane hukunci zai yanke ma Maleeka idan ya gano cewar itace silar abinda ya samu Ummi?🤔
● Shin abubuwa zasu koma daidai?🤔
● Ya qarshen labarin nan zai kasance??🤨So many questions... on and on and on... Right??😜
*********
A dalilin Gabatowar watan AZUMI, watan RAMADHAN sannan wata mai FALALA, zamu dakatar da wannan labarin har sai zuwa bayan sallah idan Allah ya kai mu da rai da lafiya..
Ku kasance tare da ni bayan sallah Insha Allah don ji amsoshin wadannan tambayoyin da ma wasu😎
●●●●●●●
Ga dukkanin ku masu nuna ma wannan labarin SO da QAUNA❤
Dee tana yi muku fatan alkhairi😘
I love you all fisabilillah💯♤♤♤♤♤♤
Let me SHARE with you a little REMINDER below.. 👇👇
Please take your time to read..
🙏🙏🙏♧♧♧♧♧♧
DIMBIN FALALAR DA KE CIKIN WATAN RAMADHAN
Watan Azumin Ramadan shi ne wata na tara a lissafin watannin Musulunci, kuma a ciki ne Musulmi a fadin duniya suke gudanar da Azumi na tsawon kwanaki 29 ko 30.
Wannan wata yana dauke da dimbin Falala da albarka da Rahamar Ubangiji Subhanahu Wa Ta'ala. Don haka ya ke da muhimmanci ga al'ummar Musulmi, su gudanar da aiyukan Ibada da neman Lada don samun gafara.
■■Bugu da qari, watan yana dauke da muhimman abubuwa na tarihin addinin musulunci masu tasiri a rayuwar musulumi baki daya.
Ga kadan daga cikin Falala da watan Ramadan ke dauke da su.Taqawa: Azumi a watan Ramadan yana qara wa al'umma tsoron Allah, da yawaita ibadu da qara kusanci ga Allah. Wannan yana sa qarin taqawa a zukatan al'umma domin jama'a da dama na barin al'amura na shagaltar duniya su maida hankali wajen neman gafarar ubangiji da neman aljanna.
YOU ARE READING
UMMI | ✔
RomanceTa tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??