part 46-50

59 5 0
                                    

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

ina mika sakon gaysuwa ta ga duk daukacin masu karanta wannan littafi na zatoh...
dakuma masu karfafa mani gwiwa ta hanyar comment...jinjina zuwa gareku baki daya💟

       💝ZATOH💝

      46――50

Aykuwa tun daga ranar anga canji...basa barin ammi da mami suyi ayki muddin suna gida,saidai idan makaranta sukaje...
shigarsu ce dai da har yanxu basu canza ta ba...tunda sunsan ba iskanci sukeyi ba kowa ma yaje yafadi abinda zai fada babu ruwansu koh kadan...

Yau suna da lecture na sir saleem...bayan sunyi wanka sun shirya cikin shirinsu na wani wando kamar jeans yakamasu sosai daga hips nasu wandon kalar yellow...
saikuma riga multi colours ne... amma kuma yellow ba kowa bane zay iya shaydasa a jikin rigarba mai dogon hannnu..sannan yasauko masu zuwa wajen gwiwa,saikuma belt nasu dasuka saka mai kalar black...
sun dauko jakkakunansu dakuma wayoyinsu wanda suka matukar haduwa more especially husnaty...sabida kalar fatar jikinta ne kayan ma...sun hadu fa yemmatan abba sosai ba kadan ba...ay kuwa yau mami fada takama kamar zata ari baki inda basu isa su fita haka ba...ganin yanda ta hakikance ne yasa husnah shiga daki ta dakko masu hijjab black wanda zai kai masu zuwa gwiwa...
tamikawa zahra nata datake ta zumbura baki ganin an bata masu dressing nasu nayau……
muryar ammi sukaji tashigo gidan inda mami tashayda mata yanda akayi...
yanxu ku yarannan dakuka saka hijjabi hakan baifi maku ba??

yanxu dai tunda mun saka hijjabin ay shikkenan koh ammy?
fadar husnah cikin murmushi domin koh bata so kullum ayi ta maimaita masu magana...

hakane kam maza kuwuce karkuyi letti

nanko aka basu kudin makaranta suka masu sallama suka fita...
direct bakin kwalta sukayi inda akwai gidansu wata ana cemata kubra...yarinyar kam yan unguwa da ita ake kwatance akan kowa yayi koyi da halinta...idan zata fita hijjabi har kasa,safa dakuma nikap...wanda har yau dakyar mutum in zaice maka ga kalar fuskarta a cikin anguwar koh da kuwa yan uwanta mata ne...hakan da aka gani ne ake kwatance da wannan mai saka nikap din🤣😂

bayan sunje suka gaysa da mamanta suka tambayi kubra ta shaida masu akan tana ciki...nanko suka tarar da ita cikin wasu shegun kayanda sukansu saida suka sara mata😳
har gwanda nasu so goma akan nata wlhy

basu gama mamaki ba saita antaya wani hijjabi har kasa saikuma safa daganan saikuma nikap...
aykuwa nan su husnah suka kece da wata dariya kamar zasu shide...muryar mamanta dasuka jine yasa su tsagayta dariyar karsu tona mata asiri domin koh yau sunga wacce tafisu iya shege sosai ba kadan ba...

bayan sun gaysa suka mika mata hijjap akan gashi ta ijiye masu sai anjima zasu tsaya dauka...
batayi masu musu ba takarba suka fito...ita tana 400lvl
a physics a school dinnasu...

sallama sukayiwa mamanta tabisu da kallo tana masu fatan shiriya...

daganan kuma napep suka hau inda kubra tazare wannan hijjabin da nikap sai gata ta bayyana cikin wannan shigarta ta mai matukar fitta tsiraaici……sukoh sake baki sukayi sunabinta da kallo sunga wani saloon...sabida sunsha ganinta a ckul amma basu kawo cewa kubrar anguwarsu bace domin koh basu mata farar sani ba...

itako murmushi ta kashe su dashi tafara magana kamar haka...:nasan kunyi mamakin ganina hakakoh?
karkuyi mamaki ko kadan domin koh wannan ce kalar shigar dana matukar so a rayuwata amma kuma allah ya hadani da wani irin mahaifi mai murdadden ra ayi wanda komai sai yace saika bi ra'ayinsa kunsan kuma ance ra'ayi rigace kowa da irinnasa🤓
dan haka kubari idan munsamu zama zan baku lavarina banason nayi late a class kunaga mun iso yanzu...dan haka kuyi sauri kuje kar a hanaku shiga nima nayi nan

nanko sukayi sallama suka wuce class nasu

suna shiga bay wuce da 5mins ba sai gashi yashigo class cikin yanayi miskilancinsa ...
yafara lectures nashi wanda yake daukar kimanin 2hrs sai ga wannan mutumin daya farake daukarsu wanda ko sunansa basu sani ba sai uban miskilancin tsiya...

sudai suna ganin ikon alllah duk randa sir saleem zai dauke su lecture sai wannan mutumin yaxo yazaune masu a class kuma a gaba amma kuma ko maganar fatar baki bta hadasu da sir saleem sai kallo daga nesa...
hakan take ganasa kullum sai sir saleem yaxo masu class yazaune amma kuma basa magana...

bayan ya kammala lecture nashi yashaida masu gobe kowa yaxo da karfe 7am .
nan ya tattara kwamitsansa yayi hanyar fita inda yana taka steps sai sauka daga inda malamai suke sauka sai yaji muryar class rept nasu yana masa magana...

juyawa yayi yana binsa da kallo alamun tambaya menene kuma at d same time yana sauka daga kan step kafarsa ta zame 🤥

ay kuwa cikin wani irin action da yan class basusan wannan mutumin nadashiba yan class suka gansa cikin yayi wani irin gudu saii gashi a wajen amma kamin yakarasa har sir saleeem yakai kasa...
why buddy...?meyasa kake biye irin wayannan kaje kaji ciwo dan allah...?

koh kallonsa bayyi ba ballantana yabasa ansa...shiko koh a jikinsa domin ya tabbata inda shine kam abin sai yafi haka

karkade masa jiki yayi yabawa wandonsa iska bai sake bi takan saleeem ba tunda ya tabbatar da lafiyarsa

shikam sir saleem koh takan wancan baibi ba yayi waje inda yashiga motar yaja suka wuce🚗

Acikkn class kam dariya sukayi tayi anata  bada lavarin wayannan miskilaye guda biyu kuma suke zama inuwa daya...
gashi ga dukkan alamu kowa yanaji da dan uwansa amma kuma muskilanci yahana kowa sakewa da dan uwansa🤣

kowa ya watse anata hirar abinda yafaru a cikin class wanda har ya baza cikin makaranta suna fitowa suka hadu da kubra a inda sukayi zasu hadu...
gidansu kubra suka yada zango inda mamanta ta miko masu abinci...sabida itakam babu ruwanta balle kuma tana zagin yayan wasu tunda itama tana da yara mata batasan mai gaba zata haifar ba

godiya suka mata bayan sunci abinci kubra tafara basu labari kamar haka……


PLS COMMENT AND SHARE👏🏻

FATEEMA FATEH
(CONCEALER)
(TA UMMY)
WHATSAPP NUMBER:09076427357


💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜



         ummie fateh🖊️

ZATOHWhere stories live. Discover now