part 55

70 4 0
                                    

*©HIKIMA WRITER'S ASSOCIATION*
*_(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)_*

  💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

yanayin comment yanayin typing daga yanxu❤️❤️❤️❤️

     💝ZATOH💝

     page 055.

kallon kallo aka tsayi tsakaninta dashi...ita kallon tsoro take masa shikuma kallon mmk yake mata ba komai ba...  sir saleem ne wanda suke sula masa rashin kunya a makaranta wanda take mantawa ma da wanzuwarsa a duniyar idan ba yan fitsarar oganniya bane a kusa ta kawo mata zancensu...

aykuwa bata gama gigice wa ba saida wanda ke zaune daya bawa kofar baya tunda tashigo bata ga ya juyo ba sai yanxu 🙉
wannan mai fuskar shanun ne injisu da fada🐻

kallonta yy cikin second 3 ya fuskanci wacece yadauke kansa kamar baisan da wanzuwar halittarta a wajen ba...

hmmm don dole ta arowa kanta jarumtar sister nata ta fuske kamar ba ita ba tana wani ciccin magani ...killer smile sir saleem kawai yy batare daya bari ta lura da hakan ba...sbd shikam wlhy tabasa dariya kwarai da gaske saidai kuma gudun jawowa kai raini sai ya fuske kawai

morning sirs...
tafada tana turo baki kamar wata baby girl da aka sata gaysuwar dole

ganin basu kulata ba abin ya kular da ita sosai ba kadan ba...dan haka takare tsare gira ta shaida masa itace mai taimaka masa daga yanxu idan patient sun masa yawa kou wani abu yana iya kiranta.....

daganan bata kara bi takansu ba ta iyo waje...ta kule office da aka ajiye husnah

gaysar da ogan husnah tayi ganin alamun zayyi saukin kai ba irinsu mutanen chan ba...rudewa yy ganin kamannin nasu...inda yake tambayarsu dama su twins ne...?

dariya kawai suka masa suke ci gaba da hirarsu kasancewa sai wajen 9 za afara ganin patient har ya shaida masu bashine asalin mai office dinba kawai yana jire masa ne dan kar azo naimansa kou wani abu...

husna kam bataji dadi ba sbd alamu sunnu na wannan yana da saukin kai fatanta dai allah yasa dayanma haka yake...

signal zahra taima husna da ido kan su fita waje ...  bayan sun zauna kan wani seat ta kwashe duk abinda yafaru dazu...aykuwa itama saida ta tsure ...amma kuma dashike mutuniyar idon nan a tsaye yake tsaf na mere baki tace ...:shiy yasani wlhy sis idan kika ga yakawo maki rashin m ki mammakemin shi kinsan bana son raini 🤣

zahra kam galala tayi da baki tana kallonta irin baki da wayo dinnan...kamin tace lallai sai yau na yadda rashin kunyarki ta wuce tawa sisi...idan banda abinki tayaya kike tunanin zamuci galaba akansu...?

kou kin dauka nanba maidugur bane? to wlhy tun wuri ki farka nan ba garinmu bane kuma abba baya garin balle kiyi tunanin za'a daga mana kafa😪

takarashe maganar cikin kewar iyayennasu...aykuwa itama hakan take kamin su sami zarafin kara magana saiga dayan yafito cikin tafiyar kasaitarsa kamar wani jinin sarauta kou kallon inda suke bayyi ba ballantana su saka ran zai kula su yawuce office nasu husnah...

wayyo husna ji tayi kamar tayi zawo a wando...kar dai ace wannan shine oganta a nan wajen itakam tasan ta kade har ganyenta...

sallama sukayi ganin lokacin ayki yashigo kowa takama gabanta...

gayshe sa tayi amma kamar yanda tayi tunani kou kallo bata ishe sa ba haka suka kama aykinsu batare da magana ta hada su ba...

bangaren oga madam husnah kam data shga kou kallonsa batayi ba tasamu kujera tazauna ta daura kafa daya kan daya tana latsar wayarta wanda kuma sam ba haka bane hankalinta yana kanshi taga kou zai dauki mataki sbd usman (mutumin dazu)yashaida mata wai shi saika masa knocking idan yabaka izinin shiga kamin kashigo idan ba haka ba kuma akoi matsala...

ganin bai ma kalleta ba saita maida hankalinta kan wani game a wayarta bil hakki take game nata tama manta wai a office take

shikam mamaki ma ta basa amma kuma sai ya basar kawai...

yafara ganin patient nasa aka turo kofar office din batare da knocking ba yasan wacece dan haka yadan saki fuskarsa yamaida hankalinsa kanta yana kallon wacce tashigo itamma cikin murmushinta mai kyau take haske sa dashi ta tunkaresa batare data lura da akoi wata a office dinba kawai tayi hugging nasa shima kou bayyi kasa a gwiwa ba yayi hugging nata  yana lumshe lulu eyes nasa...

a kuma daidai lokaci ne husnah ta dago kanta karaf idonta yagano mata su...aykuwa take gabanta yafara dukan tara tara❣️

fatyma fateh 🖊️

ZATOHWhere stories live. Discover now