Welcome

81 5 0
                                    

Assalamu Alaikum,

Barkanku da zuwa. Thank you for checking out my book.

Da farko dai Labarin nan kirkirarra ce banyi shi don cin zarafin kowa illa don nishadantar daku da kuma fadakar da ku.





Summary

Abida yarinya yar shekara 18 ta tsinci kanta a matsanancin wahalar rayuwa. Rashin Mahaifiya ya sakata cikin wani yanayin rayuwa na daban. Kishiyar mahaifiyarta da 'Yan uwanta basu raga mata ba wajen ganin su kawar da ita daga Rayuwar su.

Me Zai faru wata rana Abida ta wayi gari a wani Duniyan na daban.

Shin Abida zata ga haske a rayuwarta? Ko kuwa ta shiga wata wahalar ne?

Ku kasance tareda ni don jin yadda Rayuwar Abida zata kasance.

Rayuwar AbidaWhere stories live. Discover now