*°🔘°K'AWAYE NE SANADI°🔘°*
             *1441H/2020M.*
          *SHAWWAL/JUNE.*

®☄
*GASKIYA WRITERS ASSOCIATION✍*
_{Gaskiya ɗaya ce daga ƙinta sai ɓata, burinmu mu faɗakar da al'umma domin ribantar duniya da kuma lahira.}_

         '''🎐G•W•A🎐'''
*_GASKIYA DOKIN ƘARFE•_*🏇🏼

*NA MARUBUCIYA:-*
*SUMMY M. NA'IGE✍🏼*


*SADAUKARWA GA:-*
*FAUZEEYA M NA'IGE*

Wattpad:- *GaskiyaWritersAsso.*
Gmail:-gakiyawritersassociation@gmail.com
Youtube Channel:- *GASKIYA 24TV.*
Bakandamiya:-
*GASKIYA WRITER'S ASSOCIATION.*


*SHAFI NA 5📑*

*__________📖*  Sai wata miƙa takeyi, akuwa yana ganin haka ya ɗauke ta ya ɗaura kan gadonsa, shafar jikinta yakeyi har yayi nasar sanya hannunsa cikin rigarta, kirjinta ya farashafa yana matsa, aikuwa tana jin haka jikinta yafara ƙarƙawa, lokaci ɗaya ta fara cire kayan jikinta, yana ganin haka shima ya taya ta har ta cire  kayan jikinta gabaki ɗaya, dan yanzu ba abinda tafi buƙata inba taji yana amfani da itaba.

Romance ɗinta yakeyi son ranshi, sai dayaga ba abinda takeso sai shi sannan ya afka mata, ba kunya ba tsoron Allah ta ware ƙafafuwa yafka mata.

Sunfi awa biyu suna abu ɗaya sai da yaji yasamu gamsuwa sannan ya sauka daga gareta, amma da zai bi ta tata, da ko wuni zasuyi bazata damuba.

Bayan sungama abinda zasuyi sannan ta tashi ko cikin gidan bata shigaba ta dawo gidasu, dan lokacin anfara kiran sallah.

tana shiga gida banɗaki tashiga tayi wanka sannan ta ɗuru alwala, bayan ta kammala sallah sannan ta kwanta, ba ɓata lokaci bacci yayi awon gaba da ita.

Sai ƙarfi biyar na yamma ta farka,  tana tashi da sauri taje ta ɗuru alwala tazo tayi sallah, sabida duk rashin kunyar Jamila batasa tayi wasa da sallah ba, bayan ta kammala ta ɗan fito tsakar gida sabida zafi yayi mata yawa a ɗaki.

Koda tafito ta tarar da Mama na wanke-wanke, Awal nataya ta, kallo ɗaya tayi musu ta kauda kai, kujera ta ɗauko ta zauna tafida wayar ta tana saurarin waƙoƙi, tana kallo Mama tagama wanke-wanke tafara shara har ta kammala ba wanda tace takawo ta tayata, bayan Mama tagama sannan taje ta fara tuƙin tuwu, ana cikin haka sai ga wani yaro ya shigo gidan da sallamar sa yace,

"Maman Jamila, wai anakiran Jamila waje".

Kallonsa Mama tayi tace, "waye kekiranta?".

Kafin yaron ya bada amsa tuni Jamila taja mayafi ta kama hanyar waje, kiranta Mama tashigayi amma sai tayi kamar bata san ana kirantaba.

Bakin ƙofar gidan ta ganshi ya harhaɗe hannaye  waje ɗaya sai kallon ƙofar gidansu yakeyi, yana cikin haka sai gashi ta fito, murmushi ya sanya wanda ke ƙaramasa kyau da Annuri, ahankali ya tako har zuwa wajan datake yace,

"Malama Jamila barka da warhaka, dafatar nasameku lafiya".

Sai datayi wani ɗan iskan murmushi sannan tace, "barka kadai, sai dai banganeka ba".

Murmushi yayi sannan yace, "Jamila yanzu ni zakice baki gane ba? kodan Yayanki Aliyu bayanan shiyasa zaki mantani, wallahi koni tafiya nayi yanzu nadawo akacemin kin dawo daga makaranta, shiyasa nace bari nazo mu gasai kuma naƙara jin inda soyayarmu ta kwana".

Murmushi tayi sannan tace, "ni bana soyayya, dan karatu zanyi kuma ni bana haɗa karatu da soyayya waje ɗaya".

Yace, "nima inson kiyi karatu mai zurfi, amma sai munyi aure, inyaso saikicigaba da karatunki, amma yanzu banida tacewa sai Yayaki Aliyi yadawo kafin nan kema kiyi shawar aka".

ƘAWAYE NE SANADI.Where stories live. Discover now