page 11-12

40 2 0
                                    

☠️☠️☠️☠️
           *DUNIYAR MATSAFA*
              ☠️☠️☠️☠️

*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*
_we are here to educate motivated entartain our readers_

©️
_Zainab Abdullah_
     _real shaxee🍒_

_email_
rzainababdullah@gmail.com

_facebook_
_zeenat deen shaxee_

_wattpad_
_real shaxeee_

_whatsapp nomber_
08085898952

_youtube channel_
_Real_shaxee tv_

_wannan book d'in nasiyarwane inkina bukata kona bukata zaka iya tuntubar wannan nomber 08085898952 kokuma katuro 300 kacal ta wannan account nomber d'in 0068933035 kokuma katin MTN saikiyi screen shot dinsa kituro ta waccan nomber👆🏻_

_FREE PAGE_

_PAGE 11-12_
Malam Idi yana yimusu magana amma ko saurararsa basuyiba, "Duk wanda ya 'kara dukansa Allah ya isa ban yafe masaba!". Cak suka tsaya da dukan nasa cikin 'bacin rai suka dawo suka zauna, inna mai daddawa cikin masufa tace, "Au dan andaki wannan fasikin d'an naka kake cewa baka yafeba? Saboda shi shafaffene da mai ko? Iskancin nasa yahuce mutanan waje yadawo kan yaran gidan nan gabama matan gidan zaizo yararabi yanayimusu fyade, to wallahi bazai yuhuba dolane aje gun mai gari akoreshi daga gidannan dan bazai yuhuba ace yanabun jikikina yana 'batawa ba". Cikin haya gaga take maganar nan take gidan ya cika dam da manya da yara matan ma'kota kuwa duk sun lai'ko ta katanga dan kashe kwarkwatar idonsu.

Bashir kuwa inbanda kuka babu abunda yakeyi, duk sun fasa masa fuska jini yana zuba, shibama wannan ne yafi damun saba irin 'kazafin da aka jefeshi dashi wanda yafijin ciwonsa fite da sanda aka ce ankamashi da aisha, malam Idi shikansa abun yayi mugun 'bata masa ransa amma haka ya danne bainuna 'bacin rainsa a filiba yace, "Ya isa duk kuyi mun shiru anan gun, ke hansai ita Kariman ce da kanta tace miki Bashir ne yayi mata cikin jikinta?". Cikin masifa da tada jijiyoyin huya tace, "Ai basai tagaya munba, saunawa ina kamashi da ita azoro suna hira inna tambayeshi saiya cemun wai fada yake mata tarage yin dare agun tallah ashe shi ga abunda yakeyi, kuma duk gidannan wazaiyiwa Karime ciki inba shiba, tunda har kamashi anyi agona shida 'yar mutane yana lalatata". Girgiza kansa yayi yace, "Watan bata gaya miki shibane kawai kika yanke hukunci?". Banza tayi bata amsaba saima murgud'a baki datayi ta kautar da kanta gefe.

Malam Idi ya kalli Karime wacce taketa kuka uwa ranta zai futa yace, "Tsakaninki da Allah karime waya yimiki ciki? Sannan kuma inbaki fadi gaskiyaba kituna zaki mutu kuma kihadu da Allah sannan kuma kafunnan in kika fadi son ranki toni zan daukeki inkaiki wani gu harsai kin haihu tukun mutafi asibitin burni agwada dan indai aka tabbatar da cewa badan Bashir bane to wallahi wallahi saina kaiku gun yan sanda sunbi masa hakkinsa s... "Haba malam yakake naima kajuya zance kanayiwa yarinya barazana akan karta fadi gaskiya to saime in anje asibitin birnin k ..  "Mai daddawa inkika kara magana agunnan bani nabaki damaba to abakin igiyar auranki guda daya". Jin abunda malam Idi yace yasata yin gum da bakinta domun tasai zai aikata, amma ranta yayi mugun baci ita da 'ya'yan ta.

"Karime ina sauraranki kinga yadda mutane suka cika mana gida". Cikin kuka tace, "Wallahi ba kawu Bashir baneba shi kullunma fada yakemun indaina kula samari agun tallah, na Musane yayimun indai inna ta doramun tallan taliya bansiyarba taitamun fada hadda duka wani zubin, shine yakemun juye yace inje dakinsa da daddare inna futo dandali, shine kullun yakemun juyan taliyar nikuma ina binsa".

Gaba d'aya kun akad'au salati, Hansai kuwa jitayi uwa 'kasa ta tsage tashige saboda abun kunya, inna mai daddawa kuwa tafara kautar da kai, kallinta malan Idi yayi yace, "Mai daddawa kokinada abun cewa?".  Shiru tayi ba bakin magana sai zare ido take, "Yanzu aikunji da bakin yarinyar amma kuka kama dukan yaro jibi yadda kuka fasa masa jiki, wai kuma kune manya, haka zan mutu inbarku kuna yanke hukunci batare da bincikeba, yanzu kunji abunda yarinya tace da bakinta, kodayake kanku kuka yiwa kuje kuda Allah yasaka masa, kaikuma saikasan yadda zakayi da 'yarka da cikin dayake jikinta amma wallahi uffan bazan ceba, sanda nahanaka dora musu tallah nace ka kaisu makaranta ai 'ki kayi, yanzu ga ribar tallah nan kunsamu". Yana kaiwa nan yatashi ya kama hannun Bashir suka shige cikin gidan.

_DUNIYAR MATSAFA_
    Hamit ganin rusaika ta gala baita sai nishi takeyi hakan yasashi tsayawa yana dube-dube wani kogo yagano wanda yake 'kar'kashin wani 'katon dutse, da sauri ya nufeshi yadudduba shi, ganin bakomai aciki yasa yazo yadauketa yakaita ciki inda yayi tsafi kogon ya 'bace ba a ganinsa kuma gashi agun, dakaru zu'kairu sukazo sunata dube-dube amma babusu babu alamunsu kuma gashi manuniya tana nuna musu cewa suna gun amma basu gansuba, hakan yasa suka juya zuwa gun sarki zu'kairu sugaya masa abunda ya faru.

Suna zuwa fada suka zube, zasuyi magana ya dakatar dasu, "Naga komai bashakka yarannan yana naima yayi wasa da huta, yaushe ya girma da harzai iya yin tsafin dazan kasa karyashi? Ina bazai yuhuba dolane in naimoshi inhukuntashi, maza kutashi kuje daga yanzu kukasance masu zagaye gun kuna farautar su, zanturo muku ba'ka'ken namun dajin dazasu tayaku". Cikin girmama wa suka d'aga kai tare da tashi subar gun.

Wani bafade ne yashigo mai tsaran 'kofa ya risina yace, "Ya shugabana mai girma Kasira tana son shigowa". Wani murmushi zu'kairu yayi yace, "Maza kashigo da ita". Da sauri ya juya damun shigo da ita, wata kyakykyawar matashiya ce tashigo cikin shiga ta alfarma tana zuwa ya tashi ya rungumota tare da sunbatarta a goshi, "Duk 'bacin ran danake ciki muddun na ganki to sainaji na manta da komai, bashakka ina matu'kar sonki, muje daga ciki kamar kinsan a halin danake ciki". Kasira tad'an tureshi tasamu gu tazauna tace, "Akwai matsalafa ya sarkina". Da sauri yazo yazauna akusa da ita tare da kamo hannunta tace, "Wane mai 'kararran kwanan ne ya ta'bomin ke? Gayamun kowanene shi yanzu in turashi inda ba'a dawowo dama akwai wani mai kasadar dazai ta'bamun rayuwata kuma yayi tunanin zama lafiya". Ganin yadda idonsa ya canza launi gashin jikinsa duk suka tashi saboda 'bacin rai hakan yasata kwanciya ajikinsa tana shafa masa gajinkansa, "Bashakka duk fadin duniyar matsafa babu mai zarrar ta'bani domun yasan koni wacece a gunka, matsalar danazo da ita shine inaso insanar dakai cewa inada ciki harna wata uku".

DUNIYAR MATSAFAWhere stories live. Discover now