kinshirya kifito ahankali karki fadi kin gasa jikinki da kyaune konakira
hajjaju tagasa maki kokuma nikikesoDan Allah yaya kabarni yunwa nakeji
kuma idan kagayawa hajjaju ai gidannan kagayawa kuma kaima temakon naka nagode zan'iya dakaina bacin kaine sanadiyar hakan
kabarni bari nadafa abincin nagajikihuta naimaki zoki zauna kici kuma aikema kinaso amma kinacemini nine sanadiya bacin kuma hardake ko bakiji dadinba
Dan Allah yaya kabarni kace kaine kayi abincin gaskiya bazai ciyuba bazanciba nasake shiga wani rashin lfy bazan iyaba kuma
kiyiwa mutane shiru kinajin yunwa kuma kina surutu zauna buda bakinki nabaki kiringa bani nima banci abinci kenake jira
kinkoshi
nakoshi sosai yaya waya koyama dafa abincinan maidadi harda soya kwayduba wayata anan nakoya tayi dadi ko
tashi mukoma palour muyi hiraSannan ga watarki kiyi hakuri tunranda naimaki alkawari nasayo
na'ajiyeta kedata aziza nace bari saina dawo gunki sannan nabaki nasa maki layika aciki da nombobin yangidanku,kikira kowa kugasa yanzuyaya harna fara fishi dakai sabida kaimin alkawari baka kawominiba ashe kasiyo ka'ajemini nagode sosai
kidayna yimini godiya komai nawa nakine kinfi haka aguna humairata
kibani tukuci mana kinji haba dear😍
shikenan kayimini wayo bari nabaka
kina rikitani dear komukuma haba yaya dazafi ,,,,,aibazaiyi zafi kamar jiyaba dagaske nake maki humaira
tsoro nakeji kaga banwarkeba kuma
kakalli tafiyata kamar maikoyon tatata idan kakuma yanzu ai bazan iyayin tafiyaba ko'ina ajikina dayna aiki zasuyi kajito dagani nagode haka karki damu
kakalleni yayana kayi hakuri wlh banjin dadin jikina kabari sai da daddare saanti akeyi dan Allah karka damu
yaya nayarda daukeni muje daki mana kadena damuwa hakkinkane nayi kuskuran hanaka Allah kayafemini su hajjaju sunkoyamini hakan amma namance kagafartamini
nahakura tayaya zanji haushi kokuma nayi fishi dake bazan iyaba kona sakon daya komunyi nikaday zanji dadin kebazaki jiba tunda bakyaso
wlh inaso muje konasamaka kuka
shikenan muje humairata yayana
sannu humaira yauwa Allah yayi maki albarka yakuma saka maki
kinajin zafine kamar dazubazafi sosai bari nashiga wanka tunda kabatamini kwalliyata
nima kinbata mani kwalliyar tawa ai mushiga muyi wankan ko ok yayana
tunda nagama shiryaki saiki shiryani
shikenan karkayi mini komai bazan yimikiba daer shikenankinsanmenene sati mezuwa nasaka akawo maki lefanki daga Dubai kinji
dagaske yayana nagode
way baka gajiya dani bani da nauyine nake yawan hawa kanka kuma gani
yar lukutaashe kinsan ke yar'lukutace kenan kamarni amma baki da nauyi ai
yaya namance banje naiwa hajjaju dasu ummi gyaraba da gaishesu namance nashiga uku garinya
garin kedadi miji shiyasaka kika mance amma aisu sungane baki da lfy
lalala humaira menene nakuka
bakaibane kuma kace bazaka gayamasuba yanzu kuma kace sungane kenan kagaya masu abinda yafaru yanzu sunsan komai duk rashin kunyata dawanna ido zan kallesu dan Allah
YOU ARE READING
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA
General FictionPure hatred of a father to his beloved daughter