yaya kwanciya kayi baka da aiki yaune kayi wankan abincinfa kagama cine ko kayi barcinma
humaira wanne zan amsa maki wannan tambaya haka dan allah
haba yayana kenan surutune dani
haba tawan nibanceba
ina kikajene kika barni nikaday nakira layinki naga wayar kinbarta adaki
kayi hakuri hajjajuce ta'aiko kirana
lfy iceko
lfy kalau kasan tsohuwarnan tafiya rigima way nazo mukwanta tanajin barci
baki gaya mata bane
nagayamata amma tamanta
hhh baki san hajjajuba tana sane bawani mantawa datayi wlh
kuma tayine taga kozan biyoki dan tayimini tijara nida matata shiyasa banzoba dan nasan halinta bakinta bayayin shiru kekuma kika zauna ko
kayi hakuri dan allah
nibama wannanba kaci abinci sosai
nacinyema kinsan yunwa nakeji
shikenan bari nayi wanka
ai ban hakuraba kuma kinmanta alkawarin dakikayimini tare zamuyi
yana raina duk farin cikinka kokari nake naga nayi makashi ko yaya yake haka kuma komai girmansa
meyasa kike kula dani sosai
sabida soyayyar da mukewa junanmu
are you ready
yes my dear
OK let's go to the shower
yaya gaskiya yimaka wanka akway wuyar sha'ani da kyar nake iya wankema bayanka hanuna baya kaiwa nanfa sosai
nikuma humaira lukutunki da kyar na iyayi maki wankan
au kika kwanta bazakizo kishiryaniba nagama shiryaki kinkwanta idan nazonan wlh zaki gane kuranki
bamagana nake makiba kinmini shiru
kinyi fishine dannace maki lukuta
shikenan kiyi hakuri nadayna kinji
nikibani tukucin dakikayi alkawari
ai kayima kanka yaya bazan bayarba
kinyi maganane
banyiba
shikenan bari nakoma dakinki nakwana nikaday tunda kina fishi dani
meyasa zaka kwana kaikaday shikenan zomu kwanta
amma bazan takura makiba kuwa
kadawo mukwanta kaway kana sane dan kasan bazan barkaba domin ina bukatarka kaima haka zomu kwanta
washe gari yaya yafita aiki da wuri saida nagama komai kafin nazo wajan hajjaju
yar,albarka yaya kike kintashi lafiya
lfy kalau kishiyata yaya mijin nawa beshigoba
sauri yake yafita da wuri amma yace nagai daki dakyau dakyau
kina kare mijinkiday humaira bece kigaisheniba
bawani kareshi danakeyi hajjaju
kyaji dashi keda mijin naki
yauwa hajjaju ya maganar tamu
kenake jira humaira wlh da'abinnan nakwana araina wlh bansan yasu hussaini da hisham zasujiba domin suna sonta sosai har cikin zuciyarsu
YOU ARE READING
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA
General FictionPure hatred of a father to his beloved daughter