salim yaya kake kazo anjima kayi shigar mata karwani yaganeka
karki damu beby ganinan zuwa yanzu
kayi sauri salim amatse nake wlh
aziza kefa harijace da auran naki
gamijin naki karfaffe ga kudi
koday bayda lfy kike matselfy kalau yake garau yake dan yafika lfy jariccaccene mijina namijine
Dan haka kayi sauri kazo yanzu
yarinyarnan bata da hankali duk rashin mutumcina bana zuwa ga matan aure amma aziza ke babbar shedaniyace da auran naki kina neman wani gaski saiday aimaki adda'a daku gyaran allah ta'alah
salama alaikum ummi afuwan dan Allah kiyi hakuri ummina dama
karka shigomini palour hisham karka soma nagayamaka idan kuma kashigo
Allah,ya'isa banyafe makaba har'abada wanda bayayiwa iyayensa biyayya bazaka kuma gama da duniya lafiyaba wlh duniyace kaje kakari tsiyarka kaida matarkawannan kalma tabata masa rai mutuka tabigi zuciyarsa kamar ba jinintaba amma dayake mebiyayyane saiya danne baynuna damuwaba yace
ummina meyafaru nabata maki raine kigafartamini idan kuma wanine kisanardani kowaye zanyi maganinsa ummina dan Allah kisanarmini,,,,
Kai harkana tunani akway wanda ke batamini rai aduniyarnan bayan mutane biyu kuma kaima kasansu sannan kake tambaya sabida ga sa'arka marainiyar wayonka ko
ummina bahaka bane amma inada bukatar nasani kozan iyayin wani abu
duk duniyarnan babu wanda baya son farin cikina sai kakarka da mahayfinka amma yanzu kunzama
ku uku dakai hisham tunda nahayfeka kafara wayo dade darana daya baka tafa gudunaba amatsayina na uwarka sai yanzu dama nasan haka zata faru domin aurannan basonsa nakeba ubanka da hajjaju suka nace bada yardataba kaima kanace ashe kanaso kana kaiwa kasuwa munafikin Allah ta alahtoh kaje sujuyamini kai sonransu
tunda kake kobakanan kokana gari kabaka gari baka taba fashin ganinaba sai yau hisham kwananka daya amma harta jika tabaka toh Allah yabaka sa'a karka kara zuwa wajena wlh nagaya makadakuma inada wasu yaran dana huce takaici hisham amma gani da aziza yar albarka dukda ba yarinyatabace amma tafika amfani sau dubu aguna
hello daddy yakake ya aiki yaushe zaka dawo gobe insha Allah hisham kana lfy kuwa yanaji muryarka haka meyafaru akway matsalane hisham
daddy ummice meya sameta batajin dadine ko kafarce ta motsa
kaji abinda yafaru yanzu danaje tahowa nayi nakasa magana menai mata daddy meyasa bata sona idanma tana sona kadanne amma nikuma yanda nakejin son ummi a zuciyata gaskiya bana tunani zan'iya rabuwa da ita' idan tarasu bansan yanda zanyiba ina addu'a narigata mutuwa
karkayi sabo mana hisham dan kana cikin damuwa babu kyau kuma kasan hakan kajiko kasan halin mahayfiyarka sarai kasan wacece ita dan haka kadayna sakawa ranka damuwa kasan matsalarka dan Allah karinga kiyayewa kaikadayne dana kwalli daya hisham karinga kiyayewa
idan dasabo yaci ace kasaba da halin mahayfiyarka nikaina hakuri nake da ita hisham banson naringa fadin aibinta agunka sabida mahayfiyarkace banson karinga shiga damuwa shiyasa wani lokutan sainayi shiru kayi hakuri gobe zandawo zanmata magana karka damu
karkuma kakoma gunta kajiko tunda tana cikin fishine har sainadawoOK daddy. bye saimunyi waya
ok my son kakula kakarayin hakuri wataran sai labari
yaya dan Allah kayi hakuri bazan sakeyimaka rashin kunyaba wlh natuba katausayamini badan niba
YOU ARE READING
GIDANMU KOH GIDAN MIJINA
General FictionPure hatred of a father to his beloved daughter