Fans game bukatar sabon book dinmu Wanda marubuta kamar haka suka rubuta Real farhana marubuciyar YAR'AIKI,da zee kumurya wace ta nishadantar daku a littafinan me suna SHINE RAYUWATA,muna muku albishir da sabon littafin my mesuna ZEE YAR'BARIKI,wanan littafin yina dauke da soyayya,cin amana,munafunci,cin zarafi,bad influence,mugunta, Dade sauransu
Game so ze iya turo Kati naira 200 kacal tawanan number
08102827812
Screen shot tawanan number through WhatsApp
09066710753
Account number
22373549371 Zainab Musa Yahaya.GAME BUKATAR FREE PAGE DANJIN YAR'DA BOOK DIN YAKE YAYI MGN TA WHATSAPP TAWANAN NUMBER
08102827812Love and romontic story
STORY AND WRITTEN BY FATEEMARH ZAHRA EEDREES
Whattpad @ Eedreesfateemarh
SADAUKARWA GA KAWAYE AMINAI YAN'UWA
TYEEMARH MAGAJI
ZEEY KUMURYFARIN JINI WRITER'S ASSOCIATIONS...📚📚
{{kungiyar domin wayar da an mata,farin jini writer's domin cigaban Mata}}Page 27-28
Feenart!!,matashiyar budurwar tafada cike da mamaki.Juwairiyya!!!, tafada ta fashe da kukan farin ciki.
Suka rungume juna cike da murna ganin junana,atare suka saki.
Juwairiyya tace mekikeyi a lagos,kuma ke kadai dadarenan,tafada tana kallon hanun feenart da ko trolley babu.
Nafeesa tayi jugum,sanan tace hajiyace takoreni daga gidanta,shine nabi wata mota a tasha takawoni lagos,takarasa maganan hawaye nazubowa kan kuncinta.Da mamaki Juwairiyya ke kallonta ta rungumota jikinta tana bubuga mata baya alamun lallashi,sanan taja hanunta suka nufi mota.
Wani permacy suka nufa,aka bawa feenart magunguna kasancewar bawani buguwa tayi ba.
Sanan suka nufi gidansu Juwairiyya dake festak,tunda suka shigo layin feenart ke raba idanu dan wajan yamata kyau sosai.
Itako Juwairiyya nafada mata yar'da tayi missing dinta.
Suna isa gidan su Juwairiyya tayi hon,gate-man ne yaleko wanda dakagansa kaga beyarabe,sanan yakoma ya hangame mata gate din gidan,ta danna hancin motarta cikin gidan.
Wow Masha Allah gidane wanda ya'amsa sunansa gida dan bakaramin kyau yayi ba yamafi gidansu na kaduna kyau,kasancewar darene fararen fitulun gidan sun haske gidan sekace rana.
Balle murfin motar Juwairiyya tayi tana cewa"fito muje kinji.
Feenart ma tafito,tanawa allah godiya daya hadata da Bestie ta.
Gate man ne ya iso inda suke yana"small hajiya,small hajiya,so u are back,welcome ma.
Murmushi Juwairiyya tayi tace"baba mulika,baba mulika,tafada tana bude jakar ta tafito da kudi tamika masa,
Jikinsa na rawa ya'amsa yina small hajiya,small hajiya sanan yakai dubansa ga feenart yace"who be dis?
Kallon feenart tayi sanan tace"nah my Bestie.her name is nafeesat but u can also call her feenart.
Gaisawa sukayi da feenart sanan yace"feman ryt?
No feenart not feman,nafeesat tace.
Can I call u pretty?
Why not.
Suka wuce feenart na jinjina son kudi irrin na baba mulika.sanan suka shiga ciki.
Afalo suka tarar da Alhaji(mahaifin Juwairiyya), da mummy, da kanwar Juwairiyya me suna zee baby.
Gaishesu sukayi dukansu,mamakin ganin feenart suke.kasancewar sun santa dan har alhaji yasan feenart.
Alhaji yace"Aaah yau manyan bakine a gidan namu?
Wlhy Abba fadin Juwairiyya
Itako feenart tana ta durkusar dakai.
Zeey baby ta taso ta rungume feenart tana fadin aunty nayi missing dinki sosai.
Itama ta rungumeta tana fadin"nima hakan,toh gani mekika tanadanmun tafada tana riko labbanta da ta cino baki.
Mummy tace karfa ki damanmun diya daga shigowarta ko ruwa bata sha ba kin wani takura mata.
Dariya sukayi zeey tace toh ai itace se yau take leko mu.
Mummy tace toh saukar yaushe babu ko kira.
Murmushi feenart tayi tace yau.
Toh kushiga ciki asamuki ruwa kiyi wanka nasan kingaji fadin hajiya.
Tace toh Juwairiyya taja Mata hanu suka wuce ciki.
Hajiya tashi ta hadawa feenart abinci takai Mata atire......
Pls masu voting adunka kokari ana comment, masu comment ina godiya sosai,wainda kuma basayi adunka kokari anayi danallah🙏🙏
Real farhana 😘😘
YOU ARE READING
YAR'AIKI
RomanceU all know nobody need to be alone without parent. This is a story of a girl called nafeesat which lost her parent,she became house girl,at the house she is working she meet jalil,and he is the child of the owner house,he raped her😭.ko yazata kaya...