بسم الله الرمن الرحيم.
BA ZAN AURE SHI BA!NTIC KADUNA
Good afternoon sir,students suka tashi tsaye domin gaida malamin su
Afternoon Thank you, you may have your sit inji Sir kola (English teacher su)
Ya fara rubutu a board sai ya juya how of many of you did not submit their assignment kowa yayi shuru
Am I not talking? yace a tsawace
Adenike go to the staff room bring the books and my cane wadda aka cewa adenike ta tashi da sauri ta fita bayan 1min ta dawo da abinda ya aiketa
Yace if you hear your name come out
Yafara da sulaiman zulfa'u
Sharon williams
Muhammad bashir
Fiddausi mahmud har ya gama kiran suna wasu mata uku kadai ne farare biyu da baka daya ya daga girarsa daya yace so you three refused to submit? Ya kece paper yace what are your names? Tell me I will report you to the principal your parent need to know
You ya nuna farar ta farko yace what's your name ya fara eena tace Aisha faruk lambara ya duka ya rubuta ta kusa da ita bakar tace Nuwaila salisu
Sai yace you ya nuna dayar farar ya dago idanunta manya tana kallonsa yace am I not talking to you
Ta dukar da kanta tace UMMU SULEIM ALIYU
Ya duka ya rubuta duk ransa a bace ya musu bulala biyar a hannu yace su fita wane suyi kneel down Aisha tace iya shege anki ayi suka fitaHow was it? Am sure you will like it
There are more and more to come just follow meVote
Share and
Comment
Follow me on wattpadZainab❤️
YOU ARE READING
BA ZAN AURE SHI BA!
FantasyYa za'ayi na aure....... dan dangin kishiyar uwata gaskia bazai yiyu ba daddy