Assalamualaikum
Sallamar wata kyakyawar budurwa wacce baxata wuce shekaru 20 ba aduniya ,maama sannu da gida yarinyr tafadawa mamanta, yawwa Ashnah sannu d dawowwa nasan kin kwaso yunwa kije ga wani sauran tuwo can a kitchen na rufe miki Wanda Maihaifinku yaci ya rage"to maama" cewar Ashnah miqewar ta keda wuya sai ga wani dattijo ya shigo Wanda a qalla baxewuce shekaru 55 ba amma idan kaganshi sbd whlr qauye xakayi tunanin yakai shekaru 70. Shi ko arxiqin sallamar na basu samu ba yabanko cikin gidan yana fitoo " ke salame cemaki nayi na qoshi da tuwonne daxaki tashii ke bayar" cewar Shi wannan dattijo ."Haba malam yaxaka shigoma cikin gida Babu sallama kuma ay Kaine kace kaqoshi " cewar mama
Assalamualaikum Wai ance ana sallama d ashnahh cewar wani yaro to kaje kace gatanan xuwa Allah sarki Ahlaan yaran kirki,Ashnahh maza tashi kije ungo wanna naira hamsin idan kungama sai kije bayan layi wajen haruna me trade kisiyo gari d sugar kisha "to mama ngde Allah y saka d Alkhaeri" zata fita kenana mahaifinta y tsaidata keeee dawo ki xauna Ashnahh sai tafara hawaye
Shikuma mahaifin y baxa babbar riga y fita wje.....Ranki ya Dade mun aiwatar d abunda kika samu cewar wasu garadan samari....to shikenan saikunji alert ta kashe wayarta .. Gimbiya Zakiyya Kenan Diya ga me martaba sarkin katsina, akwai Isa d taqamaa da nuna ita din ta Isa......
Haba rabii Yanxu fisabilillahi indawo dg wjn aiki Amma kirasa abnda xaki bani sai gari???? Duk in abincin dake cikin store dinnan
Kaga abban husnah yaxakaxo kana dagamin murya garri Shi Naga daman Yi idan baxakaciba ay kasan hanyar kitchen kaje kadafa wani Mana. Mtswwwwwwwwwww tacigaba da rawaKubiyoni Dan jin yacce xata kaya
YOU ARE READING
✨ Yarima Fadil✨✨
Short StoryAkwai wasu masoya biyu sun shaqu d juna suna mutuwar qaunar junansu amman dayake Rai da Buri yke kudi yaxo yayi yankan qauna ku biyo Ni danjin yacce xata kaya....