✨ Yarima Fadil ✨✨✨
Chapter 5Written by Miss Rumerh 🌹
Shikuma Usman shine autan umma fadila qanensu Yarima nee....Me martaba ya aikeshi daura wjen wani abokinshi, Shi Usman mutun ne da bayasan ayi driving dinshi, shys yayi driving dn kanshi har garin daura......... Yana Isa daura yawuce gdan abokin memartba suka gaisa inda Alh.mainasara yake tmbyr Usman ya family?? "Ya ansa da lfylou ya isar da saqon sarki yatshi yashige cikin gdan suka gaisa da mutan gdan inda yahadu da abokinshi Abbas shima Dan Alhj.mainasara nee tare suka gama makaranta, shine Abbas yakecema usman ay ynxu xashi katsina shima...sunann sunata fira acikin gida wasu samari suka kwancewa Usman tayar mota....suna fitowwa kowwa ynufi motarshi....
Unfortunately motar Usman taqi tashi gashi dare yasomayi shine kawaii yyi deciding yabi Abbas a motarshi tunda shima katsina yyi...Allah bashshi gobe Sai yaturo bakanike ya gyara motar..... To shine dalilin daysa usman bebiyo motarshiba....
Anty Amarya itada yarta sosukeyi su kashesu daya bayan daya....Wannan Kenn....********************************
" Mama dan Allah kiyima baba magana Kar yarabani da Ahlan wallahy inasanshiiii....saita fashe da kuka,Kama hannunta Mahaifiyarta tayi "kiyi hquri Ashnah insha bakida mijin daya wuce Ahlan,anjima xan aikeki wajen yakumbo saiki fadamata halin da ake ciki.."To mama ......
***Shigowwar Malam mamauda Kenan bayan ya korin Ahlan shine yaji suna wannan maganar mafari Kenan ya dakata sukuma basusan yashigoba tunda sometimes ba sallama ykyiba....."To munafikaa kinshigo kina kitsamata ko,yanda xataje tahadani da Mahaifiyata to ban Amince inga kintaka kafarki ko nan da soro ba inko ba haka ba nidakene.....,,,...saikuma ya lallabo ya Kama hannun Ashnah cikin taushi yace "Haba mamana kiyi hquri kirabu da wannan yaran ,Allah xe xaba Miki Wanda yafishi kinjiiiiiiii....,,Sai ta Kuma fashewa d kuka acikin ranta tana cewa wlhy bazata iya rabuwa da Ahlan ba...
Wannan Kenan....*******************************
" Abban husna kabani kudin Anko cewar rabiii...."haba rabii Kee bakida aiki Kullun saidae Abaki2 common tarairayar miji da Kula dashi duk baki iyaba to baxan bayarda Kuma kada ki kuskura kibar gdannan nafada Miki .....yafice gada gdn cikin fushii.
Rabiatu shine Asalin sunanta auren hadine akayi Mata itada Mahdi batasanshi hkann dai ta aureshi biyayyar iyaye tayi,tunda akayi aurenshi da rabi baya cikin farinciki shrkarrsu 3 Kenan d aure Amma Kullun bbu abunda yasauya saima abnda yyi gaba.....girki batayi saitaga dama danma ba laifi akwae tsafta d gayu ko muamalar aure inba tanada buqatarshi ba ko ya matsota saitasan ynda tayi t qwace kwata2 bayajin dadin zama d rabi....saidae Kullun yayanshi Adam yakan bashi hquriii,......
" Assalamualaikum Teemorh tayi sallama wacce dawowwar ta Kenan daga gdn yayansu Adam taje tayi kwana 2 dayake anyi musu hutu a university dnsu..."Anty rabii barka da gda nasameku lfy? .."lfylou alhamdulillah Teemorh tunda kindawo kije ki ajiye kayanki kiyimana sanwa ni xan fita...
"To Anty..
"Anty Wai mi a kayima Yaya Naga yafita cikn fushi....."hmm qyale yayanki rigimarshice ta motsa kmn yaran goye.....
"Allah y kyauta cewar TeemorhTana shiga daki ta ajiye kayanta wayar ta tafara ringing tana dubawa taga *bestie* tayi dariya ta daga..."hello besty wlhy ynxu nkeda niyyar kiranki, dga can bangaren akace " bawani dadin bakin bakin da xakiyimin yanxudae anjima xanshigo akwai labarie kina gdn ya Adam ko kinkoma gda???..."Aa besty bana gdn ya Adam nadawo gda.."to shknn xnshigo later bye... Teemorh ta ajiye wayar tace "Allah sarki *hajar* Allah y sauqaqa Miki lamurranki Niko nace Amin Teemorh....
Rabi CE tashigo dakin anci uban dressing kaman xaa gasar kyau tace " Teemorh ni nashirya xan wuce abban husna xe dakkota ta dg ckul intadawo ayimata wanka pls taci abinci ayi Shirin islamiyya...
" To shknn Anty Allah y kiyaye hanya saikin dawo " Amin Teemorh bye .
Itakuma Teemorh t wuce kitchen tana Allah wadai da halin matar yayannaya.....Don't forget to vote,
Comment
&
ShareMiss
Rumerh 🌹 ce
YOU ARE READING
✨ Yarima Fadil✨✨
Short StoryAkwai wasu masoya biyu sun shaqu d juna suna mutuwar qaunar junansu amman dayake Rai da Buri yke kudi yaxo yayi yankan qauna ku biyo Ni danjin yacce xata kaya....