✨Yarima Fadil✨✨✨
Chapter 4
Written by Miss Rumerh🌹YARIMA FADIL.....
Dawowwar Sa Kenan dga office,yawuce direct part dinshi na nn cikin masarautar bayi nata xubewa qasa suna kwasar gaisuwa,saidae yadaga musu hannu saboda a matuqar gajiye yake..
Yana Isa part dinshi aka budemishi qofa yashige ciki...wato tsayawa fadar irin kyawun part din yarima Bata lokacine..bawani qyale2 bne Cox Shi yarima yafisan komai simple,wuce fallow yyi yashige bedroom..wowwwww Masha Allah wani danqareren royal bed ne white colour, curtains ma white colour komai na bedroom dn yarima white nee.. room din yayi masifar haduwa...xama yyi akan wata side cushion yafara cire cover shoes dinsa y ajiye su a maajiyarsu (shoe rack) ya cire kayanshi y shige toilet..wanka yyi d ruwan dumi wanda yasha turaren qamshi aciki ynda xeji ddin jikinshi y warware gjiya Yana idar d wankanshi yafito daure d towel Sai qarami a hannunshi Yana goge kanshi dashi..
Direct wajen dressing Mirror yawuce..idan kukaga top of mirror din yarima Sai a dauka n wata budurwa nee Cox komai designers ne nd they were Arranged perfectly..hand dryer yadauko yafara drying din gashin knshu,y dakko wani designer cream dnshi yafara shafawa a nutse...sbd Shi yarima damn bayasan hayaniya komin Shi a nutse ykyinshi Koda kuwa Yana cikin damuwa ne...Yana idarwa yafeshe jikinshi d wani designer body spray...ya saka Yan simple clothes cox it's already tym for maghrib....Masallacin cikin fada yyi sallah,suna idar d sallah yaje y gaisa d Mahaifinshi da yan'uwn me martaba su waziri Kenan..anan ne sarki Abdussalam ya cema yarima yanasan ganinshi bayan Isha a fadaa.Yarima kanshi a duqe y amsa da "to ranka Shi dade,to "tashi k tafi Allah yyi Albarka Yarima da sauran suka amsa d Amin...dayake shi sarki baruwanshi da wannan tsatsaurar sarautar shi kowwa nashineeee..
Part din Mahaifiyarshi yawuce inda yatararda bayinta namata fifita wasu kuma suna mata tausa.. sallamar su tayi sbd ita Bata magana d yayanta agabn bayinta Cox ynxu mutun b abun yadda bneba ya qaraso wajenta yagaidata ta amsa ckn farinciki ..".ya aikin?? Ta tambayeshii ,"ummi lfylou
Yarima Yana ganka wani iri kobaka jin dadine? Sbd ummi kaf cikin yayanta tana gane idn mutun Yana cikin matsala ko wani abu nadamunshi wannan yasamo asaline sbd ynda suka shaqu d yayanta tun yarinta hr kawo ynxu duk d suna maza ..
Yayi shiruuuu Sai can yace "ummi Sai yaushene wasu mutane xasuji tsoron Allah su tunada xasu mutu...a yau Ina xaune a office wata nurse tashigo min tace ga wani mutun nan yaxo d diyarshi ana buqatata ckn gaggawa...hka na ajiye aikin danakeyi Ina fita Naga wani dattijo daukeda wata yarinya Yar shekara 6 asume shikuma Sai kuka ykyi Wai fyade akayi Mata " wlhy ummi inkikagansu Sai kin musu kuka sbd yanayinsu daga ganinsu ksan talakkawanshi futuk .....
Haka nasa nurse ta karbi yarinyar akayi arranging theater na shiga.....Sai yayi shiruuuu abin yana cin ranshii "yace ummi Ina cikin duba barnar da akayima yarinyar Allah y karbi ranta. Ummi sun bani tausayi hka na nafito nafadima Mahaifin yarinyar yaita kuka gwanin ban tausayi...haka mukaje qauyensu aka yi mata sutura da sallah aka kaita gdan gsky....daxan taho nabasu 100k da kayan abinci wlhy ummi kaman nabasu duniya suka dunga godiya kmn xasu durqusamin. Hk nadawo gda abinne yaketa damuna ummi shys ma har Kika gane....
"Allah sarki ubngiji Allah yasaka musu, Allah Kuma yatoni asirin masu aikata dukkan wasu zunubai a fadin qasa.. " Amin ummi cewar yarima
Yaruma kowwane bawa kagani datashi qaddarar Allah yasa mudace yasa Kuma mufi qarfin zuciyarmu.."Amin
" Safahh ...Ummi takira wata amintacciyar baiwar ta tace "ranki ya Dade gani "yarima xaki hadoma abinci kikai mishi part dinshi..." Angama ranki ya Dade ta tashi t tafi
Shima yarima miqewa yayi,yayima umminshi saida safe tayi mishi adduoi yatafiii....Yana fita ta jinjina kai tace" yarima kenan sarkin tausayi Allah y tsareka d dukkan tsarewarsa,Allah Kuma ya baka Mata tagari Niko n ansa da Aminn umiiii.......
*****************************
Bangaren su Gimbiya zakiyyah kuwa basa qaunar Yarima da yan'uwanshi Kai harma Mahaifiyarshi duk basa sonsu ...Amma a Fili Kam nunawa tkyi kaman tafi kowwa san yarima..
Zaune suke ackn daki zakiyyah da Anty Amarya..."mommy nifa nasa akwancewa Yaya usman tayar motarshi amman Naga kamar aikin be yiwuba dan baiwata tacemin yadawook...."yadawo fa kikace cewar Anty Amarya.."Eh wlhy mommy
Ta girgixa Kai kibanni dasu dagasu har uwarsu insunsan wata ay basusan wataba..........
I'm sorry my lovely fans for keeping u guys waiting.....inshaa Allah xnyi qoqari nadinga posting akai akai
Thanks for your tym..
Don't forget to vote,
Comment
&
Share to your loved ones
HAPPY FRIDAY 🌹🌹
Insha Allah xuwa dare xanyi new Update...
YOU ARE READING
✨ Yarima Fadil✨✨
Short StoryAkwai wasu masoya biyu sun shaqu d juna suna mutuwar qaunar junansu amman dayake Rai da Buri yke kudi yaxo yayi yankan qauna ku biyo Ni danjin yacce xata kaya....