Chapter O

73 4 0
                                    

🍁 🍁🍁🍁🍁🍁
🙆🏻‍♀️🙆🏻‍♀️
DUNIYAR MU AYAU
🙆🏻‍♀️🙆🏻‍♀️
🍁🍁🍁🍁🍁🍁

Story and written By

Khadeejaht Hydar Young-Novelist

The experience writer of 👇

IHSAN
UQUBAR UWAR MIJINA
WATARANA SAI LABARI
PRINCE AIRAN AND MAIMOON
KANKI KIKA CUTA
SABREENA SABEER

And now with the most useful one👇

DUNIYAR MU A YAU
(Tragedy,life challenges).

Follow and vote on

WATTPAD
YoungNovelist4

INSTAGRAM
Khadeejaht-hydar -youngnovelist

TWEETER
@Young Novelist II

FACEBOOK
Khadeejaht Hydar YoungNovelist

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

TALLA!
TALLA!!
TALLA.

DUNITAR MU A YAU

Assalamu alaikuma ƴan uwa maza da mata,kamar yadda kuka sani sunana Khadeejaht Hydar YoungNovelist,a yauma nasake kawo muku littafina mai suna DUNIYAR MU A YAU ,littafine wanda yake cikeda tsantsar ƙauma da so a tsaƙanin ƴan uwa harma da abokan zama,littafin ya ƙunshi illoli dayawa waenda ke faruwa a wannan zamanin a tsaƙanin ƴan uwa da abokan zama,Rayuwar samaeri da ƴemmata alƙalamina bazai iya fayyacemuku abinda ke littafinba awanga gajeran rubutun saidai inkum jure kun jajirce kumbiyoni donjin ya littafin zai kasance,iname tabbatar muku littafin DUNIYMYAR MU AYAU zai saku farinciki a zuciya harda gangar jiki,inamuku fatan alkhairi

Kuma ina fatan zaku bani haɗin kai tahanyar nuna farin cikin ku dan farin cikin ku shine nawa muje zuwa masoyana danjin yadda wannan littafi zai kasance littafine mai ɗauke da abubuwan ban mamaki na kulawa, tunatarwa, wa'azantarwa, nishaɗantarwa, faɗakarwa da dai sauran su wanda iyaye yakamata suna bada gudun mawarsu ga ƴaƴan su dan haka ku kasance da ni danji yaddda zata kaya acikin littafin DUNIYAR MU AYAU,kada kabari abaka labarin novel ɗinnan,,fatana shine karfafamin gwuiwa ta hanyar nunamin jin daɗinku alokacin da novel ɗin ya iso gareku,ina mana fatan alkhairi kuma kada kumanta fans ina matuƙar ƙaunar ku sai kunji ni nan bada jimawa ba, taku a kullum KHADEEJAH HYDAR ( Young Novelist) ce sai najiku 🥰🥰🥰🥰

Daga ƙarshe ina mana tuni iyaye da ƴaƴa

Miye ra'ayinku akan novel ɗinnan.

Ina jiran amsarku

DUNIYAR MU AYAUWhere stories live. Discover now