KOMAI NUFIN ALLAH NE
labarin da ya samu rubutowa daga DEEJAH UMMU FU'AD AND AFNAN, labari ne mai taba zuciya tare da sassanyar soyayya, karku bari a baku labari ku karanta kuyi vote ku comments
labarin da ya samu rubutowa daga DEEJAH UMMU FU'AD AND AFNAN, labari ne mai taba zuciya tare da sassanyar soyayya, karku bari a baku labari ku karanta kuyi vote ku comments
Dr. Salman labari ne mai kunshe da yaudara, kiyayya, sonkai, tausayi dakuma sakaci da zafin kishi, labari ne irin Wanda baku ta ba jin irin sa ba, dan aka ku biyo ni da sanin ya zata Kaya cikin wannan kiyattacen littafi.
Labarin mace da namiji masu bincike, binciko abinda yake a boye da kuma hukunta masu laifi. Zakuji cases da dama da yanda suke warwaresu....
#10 Hausanovel, 15 June 2020. #47 Nigeria june 2021. Duniya Labari, Duniya Makaranta, Duniya Kasuwa, Duniya wasan gidan yara idan suka tara kasa suka gina gida mai kyau sai su sa kafa su rusa. Ta rasa me ɗaya zata yi taji sassauci a halin da take ciki, a ɓangare guda kuma ta rasa da wane ɗaya zata ji cikin abubuwa bar...
Labarin A CIKIN GIDANA labari ne da ya faru a cikin gidan Ali Nuhu, ali nuhu ya dauki matarsa Jamila na gudu sama da yadda ya dauki mahaifiyarsa a littafin, hakan yayi mitukar bata ran wani matashin yaro wanda ya fito a matsayin kani na ali nuhu, har sukayi kaca kaca da yayan nasa da matar yayan nasa, da lilin hakan y...
KWADAYI mabudin wahala, QARYA fure take bata 'ya'ya, DA-NA-SANI qeya ce sannan DAN HAKKIN da ka raina shi yake tsone maka ido!!
RUƊANIN ZUCIYA BIYU Labari ne akan wasu masoya masu tsananin ƙaunar junan su, sai dai duk wannan Soyayyar ƙaddara ta raba tsakanin su. ku biyoni don sanin wacce irin ƙaddara ce ta shiga tsakanin waɗannan masoya, shin zasu ƙara haɗuwa kuwa?"
Labari ne akan wasu masoya biyu waɗanda suke matuƙar ƙaunar junan su, sai dai kash rana tsaka ƙaddara ta raba tsakanin su, ku biyo ni dan sanin menene wannan ƙaddarar da ta shiga tsakanin su shin zasu ƙara haɗuwa kuwa?
Labari ne akan wasu masoya biyu masu matuƙar ƙaunar junan su, sai ƙaddara ta shiga tsakanin waɗannan masoya har ta kai ga raba tsakanin su, shin ya labarin zai kasance waɗannan masoyan zasu sake haɗuwa kuwa? amsar ku yana cikin wannan labarin.
labarin soyayya ne mai cike da tsantsar tausayi yaudara cin amana da kuma ƙyama labari ne mai cike da ƙalubale na rayuwar yau da kullum ku kasance dani Rasheedat Usman domin jin yadda rayuwar waɗannan bayin Allah zata kasance.
labarin HATSABIBIYA SAUDE labari ne wanda yake ƙunshe ta tsantsar darasi, labari ne akan wata yarinya wacce take marar tsoro, a kashe mata AHALIN ta gabaki ɗaya, kuma ba kowa bane ya kashe AHALIN ta sai MAHAIFIN SAURAYIN TA, ta kuma yi ikirarin cewa sai ta ɗauki fansa gefe ɗaya kuma ga SOYAYYA MAI KARFI TSAKANIN TA SH...
Labarin wasu masoya biyu waɗanda suka shiga gararin Rayuwa, rana tsaka ƙaddara ta faɗawa waɗannan MASOYA
LABARI MAI TAƁA ZUCIYA CIN AMANA YAUDARA MUNAFURCI ZAZZAFAR SOYAYYA ƘIYAYYA DUK CIKIN WANNAN LABARIN.
KUN dai san salo na nice dai Ummu Nasmah taku wacce ta nishaɗantar daku cikin littafin INDO A BIRNI yanzu ma gani tafe da Sabo mai sabon salo mu kasance daku cikin DOCTOR HASSAN
labarin soyayya mai cike da ban tausayi munafurci yaudara cin amana da kuma baƙar yaudara.
labari ne akan wata yarinya fitinanniya wacce ta gagari ƙauyen su hatta iyayen ta, ta GAGARESU acikin labarin akwai ban DARIYA akwai Soyayya mai ratsa zuciyar mai karatu, ga kuma tausayi tare da nadama uwa uba kuma bak'ar ƙiyayya, shin ya rayuwar wannan yarinyar zata kasance.
labari ne akan wata yarinya da ke ɗaukar rayuwa tamkar ƙaramin dutsen da zaka dauka ka damƙe a tafin hannunka, ta manta cewa Girman ƙaddarar ɗan Adam tafi Dutsen dala nauyi.
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da wannan maganarba,madadin na barshi ya wuce saidai na ajiye domin neman fansa. wannan dalilinne wasu a garesu nake azzaluma,wasu kuma mai ɗaukar fansa...
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu. Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓 Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawa...
..........."Hajiya kar burin ɗaukar fansa ya shiga ranki,ki kasa gane wane irin makami kike son sokawa kanki da kuma danginki. Kawota cikin zuri'arki tabbas zata magancemiki Masifar da kike ciki,saidai kina ƙoƙarin korar macijiyane da wata macijiyar,kina ganin hakanne mafita?"..... ......."Ni bandamu damai zatayi ba,i...
Labari ne akan wata yarinya da aka kaita gidan yari a dalilin kashe wani dan sarki da tayi, amma tace ba ita bace, shin itace tayi kisan ko kuma wani ne? kudai ku biyo ni don jin yadda zata kasance, sannan in kin karanta kiyi voting sannan kofar korafi ma abude take Nagode
#35 Soyayyah 14 June 2020. "Ya kai mai martaba sarkin Saffron, anyi kusan kwana biyu kenan ana wannan guguwar a garinnan amman daga haihuwar sarauniya guguwar ta tsaya cak rana ta fito komai ya koma yadda yake, wannan alamu ne na nasara a rayuwar sarauniya, sannan mun hango wani abu a tattare da ita wanda ba kowa ban...
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.