A DAREN AURENA(SABON SALO)
Based on True life event
labarin soyayya mai ciki da darussa iri iri mai masu tsayawa a zuci..masoyane suke nuna ma juna tsana marar adadi rana d'aya lokaci d'aya kiyaiyar ta rikice ta koma tsintsar soyayya ba tare da sun fargaba.
labarin saurayin daya auri Mata uku Aminan juna, d'aya wacce yake muradin aura, daya wacce take kanwa agareshi, daya wacce ta nuna so da k'auna a gareshi.
Wane irin miji ne? Mijin da bai san ya sauke haƙƙin da ya rataya a wuyan shi ba? Shin ko an faɗa mashi ci, sha da sutura kaɗai ne aure? Wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama da namiji mai mazantakar ƙananan yara ba! Namijin da mazantakar sa ba iya kawar da budurci na ba.... Ba zan iya ba Maama, na gwammace na koma Ƴa...
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya. Jin sunanshi kadai ma sai daya sanya taji bugun zuciyarta ya canza. A duka kwanakin da suka wuce tun bayan daya ajiyeta a kofar gidansu ya wuce, karya take yi tace babu wata rana da zata fito ta...
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.
Maganganun ta tamkar saukar kibiya take jin su a zuciyarta duk idan ta tuna, suna sukan ta su hana ta sukuni, suna tarwatsa ta su saka ta taji ita ƙasƙantanciya ce wacce bata kai ɗin ba kamar yadda take cewa, tana ganin baƙin kanta a koda yaushe a wacce bata kai ba, ko kaɗan bata taɓa saurara mata ba, ya za'a yi ta de...
"Ni ma ina da buri, ina da mafarkai irin na kowace mace, sai dai kuma kaddara ta shata min layi, yadda alƙalamin ya zana dole haka zanbi... Daga lokacin da na fahimci haka, sai tsoro da fargabar me zai faru a gaba ya fice a zuciyarta. Tafiyar da babu dawowa ta zama dakuna..." TA ƘI ZAMAN AURE... Share fagen wata taf...
Na kasa fahimta da gasgata abinda zuciyata ke ayyana mini a kansa, SO ne ko BIRGEWA?. Komai nasa birgeni yake, ban taɓa ji ko ganin wanda ya haɗa abu ɗari bisa ɗari ba sai shi ɗin, ba zan kira hakan da jarabta, domin ko mahaifina bai sha ba akan yadda nake jin Mijina, bana ganin laifinsa sai nawa ina jin ban kyauta ba...
soyayya ce ta sarƙe a tsakanin Navy officer da aljanar ruwa ko ma dai ace mayyar ruwa wato *MAMIYOTA* rikici ne babba mai haɗi da tirƙa-tirƙan cakwakiya, sarƙaƙiya gami da daurewar kai, ku dai ku kasance dani M Ahlan dan jin yadda kalar cakwakiyar take, Mamiyota ce na kuɗi ne ba free book bane amma akan farashi ƙalila...
Amintattu guda uku daga aminan juna guda uku JEMAGE MAHAUKACI NE KO ALJANI? BURI UKU. sabbin litattafai masu cike da ruɗani da sarƙakiya karku sake a baku labari, ba free books bane paid ne amma cikin farashi mai sauki #500 dika ukun if payment ta katin waya ne #600, siyan nagari mai da kuɗi gida🙌🏻
LABARI NE AKAN WATA YARINYA DA TA TASO CIKIN MARAICI, TASHA WUYA HANNUN YADIKONTA, HAR TA ZO TA YI MATA ASIRI TA BAR KAUYENSU, TA CI ƘALUBALEN RAYUWA KAM, SHIN TAYA ZAMU GANE DADIN LABARIN? WOHOHO SAI MUN KARANTA TUKUNNA, KARKU BARI A BARKU A BAYA, MAZA HANZARTA KARAMTAWA KI MIN VOTE,COMMENTS, AND FOLLOW ME
GUDU A JEJI, LABARI NE MAI CIKE DA TAUSAYI, CIN AMANA, HASSADA, KYASHI DA SON ZUCIYA, KARKU BARI A BAKU LABARI, KU HANZARTA KARANTAWA DAN KU JI ME LABARIN GUDU A JEJI YA KUNSA, KU DAGA JI KUNSAN AKWAI CAKWAKIYA, KU DANNA MIN VOTE KU YI FOLLOWING DINA NGD MASOYA.
Wallahi ko zaka mutu bazan taba auren kaba yaya Abba na tsaneka na tsani duk mai sonka, "ni sa'ad nakeso kuma shi zan aura" ta karasa fada tana fashewa da wani irin matsanancin kuka mai taba zuciya. Daddy daya shigo parlorn ya Daka mata tsawa "wlh ko bayan raina kika ki auren Abba ban yafe miki ba lailah "sai ya shig...
Look rayhana ni nan da kika ganni babu abunda baxan iya yiwa namiji ba idan har zai bani kudi, dan haka ki bar bata bakinki waazinki baxai taba sakawa nacanja dabi'ata ba.....
Labari akan Aanch da Maanch da suka kasance ma'aurata,suna son junan su a zahiri,sedai a badini Kuma akwai cin Amana..
Ƙaddara wata abada ce da take sarƙe da gangar jiki da ruhi! Ni tawa ƙaddarar salonta mai tafiyar kura ne, ko a tarihi ban taɓa riskar makamanciyar irin tawa ƙaddarar ba. Na fito daga cikin jinsin Maharba da Mafaruta, don haka na fi jin daɗin rayuwar cikin dabbobin daji akan mutane. Sai dai kash! Na tsinci ruhina a...
Labari ne akan ƙawaye biyu masu halayya ɗaya! Labarin sadaukarwa a inda bata kamata ba! Ƙauna marar algus! Yarda marar iyaka! Aminci marar gudana! Tafiyar hawainiya da rikiɗewarta! Idan kun fara zaku so jin tafiyarsa. "Ita kaɗai ce ƙawar da na taso na buɗi ido da ita! A yanzu ba kallon ƙawa nake mata ba face 'yar uw...
Ko daga jin sunan littafin basai na baku labarin irin BUTULCIN da za'a tafka acikinsa ba, labari ne me tab'a zuciyar me karatu ya kunshi darasi acikinsa, Kuma izna ne ga azzaluman mutane, kubiyo zasu fahimci abinda nake nufi.
Dr. Salman labari ne mai kunshe da yaudara, kiyayya, sonkai, tausayi dakuma sakaci da zafin kishi, labari ne irin Wanda baku ta ba jin irin sa ba, dan aka ku biyo ni da sanin ya zata Kaya cikin wannan kiyattacen littafi.
Al-Mustapha bashi da wani abu da ya sa gaba sai neman matan aure da yan-mata, sai kashe kudin da mahaifinsa ya mutu ya bar mishi.