Select All
  • MUTUNCINA!!!
    5.7K 410 24

    A tunaninka Zaka zubarmin da Mutuncina sannan ka zauna lafiya? To kasani idan kabata yarinya Kuma kana tunanin auren Me tarbiya Allah baze tab'a barinka ba idan ka lalata Dole kaima ka auri wacce wani ya lalata.

  • MAHAIFIYATA CE SILA
    1K 40 15

    Labarine daya tabo matsalar da yara mata suke samu a adolescence stage din su,da influence din kawaye da kuma gudunmawar iyaye a wannan fan in,ga kuma a wani gefe wash iyayen sun tsya tsayin dka sun ga yarinyar su ta wuce stage din lafiya da taimakon ubangiji,Ku biyo Dan jin yadda wannan labarin zai kasance,insha ALLA...

    Completed  
  • BAK'UWA (STRANGER ) COMPLETED
    54.4K 4.1K 36

    Labarine game da wata bakuwa wacce ke zauna a wani kauye

  • KIBIYAR AJALI (PAID NOVEL)🥰❤️👑COMPLETED✅
    8.3K 140 7

    LABARIN RUGUNTSUMI: SARKAKIYAR RAYUWA, MAKIRCI DA TSANTSAR HASSADA, SHIN NA FADA MUKU YANA DAUKE DA TSAFTATACCIYAR KAUNA MARAR GAURAYE? LABARI NE NA GIDAN SARAUTAR BARNABAS. SARKI SALMAAN ALIYU SALMAANU, MATASHIN SAURAYIN SARKI NE MAI DAUKE DA MATA DAYA, GIMBIYA SHAHEEDA YAR SARKIN BULLO, ITACE UWARGIDAN SA, BATA TAB...

    Completed  
  • BABBAN GIDA complete
    287K 10.7K 47

    LOVE STORY

    Completed   Mature
  • Kowa da Halinsa
    321 6 5

    "Nawwarah matashiyar budurwa ce wadda tun tasowarta ta tsani maza...." ku biyo ni dan jin dalilin ta!!!

  • Takaici
    90 3 2

    Takaici; littafi ne akan wani saurayi da yayi wasa da rayuwan Yan mata, da ga baya Kuma ya hadu da wacce ya kasa samu, sannan yai TAKAICIN rayuwar da yayi a baya😥!

  • ABUNCIN WANI
    4.2K 160 4

    Abuncin wani labarine akan wani yaro wanda yakasance bashida wani abunci wanda yawuce cin qasa.shin wannan wani irin yarone kuma meye sirrin cim qasarda yakeyi kubiyoni a cikin wannan littafin nawa mai suna ABUNCIN WANI

  • HAKKI NE
    934 28 1

    soyayya,azabtarwa,juriya hakuri,gamida darasi me zafi aciki ku shiga ku karantazekya

  • MAKIRIN NAMIJI
    4.8K 193 1

    Labarine daya kunshi yaudara, makirci etc.....

  • zaman gidanmu
    358 8 1

    love tausayi

  • SIRRI NA
    357 4 1

    SIRRI NA COMPLETE HAUSA NOVELS 📚 LABARIN WASU MASOYA NE WANDA SUKA TSICI KANSU DA SOYAYYAR JUNARSU HAKAN YASA...

  • JARIRI COMPLETE
    16.9K 1K 25

    A daren ranar da suka koma da daddare kimanin karfe biyun dare Inno ce ta fito fitsari ahanyarta ta dawowa, ta hango ƙaƙanin abu na tafiya idan yayi gaba sai ya dawo baya ya rangwaɗa kai gefe. A ɗan tsoroce Inno ta ce, "Toooo yau wacce irin ɗiban albarka nake gani da tsohon daren nan" ta ƙarasa magana tana haskashi da...

  • WASU MATAN
    1.4K 110 5

  • INBABU KE
    1.7K 39 4

    A love and romantic story, playing a dangerous love

  • ALMAJIRI KO ATTAJIRI
    3.6K 141 20

    Labarin wani almajirine daya taso cikin kuncin da gararin rayuwa

  • RAYUWAN AMEERAH
    1.5K 39 26

    A rayuwar ameerah bata buri d ya wuce ta zama barrister,kullum wannan shine mafarkinta...amma jarrabar rayuwa yazatayi da rashin iyayen da zasu tsayamata????me yasa ako dayaushe take had'uwa d qalubale arayuwarta????? Tabbas karku bari abaku labari,,,labarine me d'auke d hikima da abubuwan alajabi

  • BURIN SABRIYA
    609 26 5

    labarin wata yarinyar hamshakin Mai kudi ne Wanda ake fadenshi a fadin duniya, Allah ya azurtashi da yaya biyar Sabriya itace yarsa ta fari, babban burin Sabriya shine rayuwa da Imam a matsayin mijinta boyayyen alamari ya bayyana Wanda burinta ya Gaza cika akan imam hartaso tarasa wani bangare na jikinta.....bari inba...

  • WUUF HAUSA SERIES NOVEL
    868 103 10

    Abuh bata damu ba ta ci gaba da jijjiga ƙafar tana cewa, "Chogal wallahi ka kiyaye ni, na rantse da Allah idan ka takura wata rana sai na jirge ƙafa na mayar da kai Audu gundul ba audu chogal ba." Tana gama faɗa ta saki ƙafar ta wuce cikin gida, sai a lokacin Abokansa suka ƙarasa suna masa sannu. Alhaji Audu Chogal ya...

  • dare daya complete by JALALOADED.COM.NG
    7.9K 216 1

    Littafin dare daya complete daga wwww.jalaloaded.com.ng

    Completed  
  • SANADIN RAGON LAYYA CMPLT
    3.2K 248 10

    Bil hakki mlm kabiru ya dage yake ta karantowa hajara ayatulkursiyyu, ya karanta yafi a irga idan ya karanto wannan aya yana kaiwa karshe zai karanto wata, duk atunaninsa aljanune suka make hajara, mamaki ne ya kara cika shi ganin takalmin hajara wari daya akafarta wari daya kuma igiyar ta tsinke, buta a tuntsire ruwa...

  • INDO SARƘA COMPLETE
    75.9K 5.5K 57

    Cikin dare lokacin ƙafa duk ta ɗauke banda kukan tsuntsaye ba abunda yake tashi, alokacin ta farka daga bacci kayan wajen Goggo tasa ta ɗauko zumbulelen farin hijabin tasa, kwandon kayan kwalliyarta da shafe sati bata buɗeshi ba, ta buɗe ta ɗauko hoda ta zazzaga ta shafe fuskarta, hannu da ƙafafuwa Ludayin miyar Baba...

  • TASNEEM 1 in TASNEEM Series✅
    23.5K 3K 51

    "Wallahi Amina in dai har Tasneem ta auri Maheer to a bakin auren ki"😓 "So nake yi ka auri Ameerah" 😳 "Kafin jikin ta ya gaya mata ke zaki bar gidan nan, kije na sake ki saki daya, Dan naga alama so kike yi ki kashe muna yaron mu" 🥺 "Umma naji a jiki na, wallahi naji a jiki na wani abu ze same shi,Umma yanzu in Ad...

    Completed  
  • SAUYIN KADDARA
    13.2K 507 10

    LITTAFIN SAUYIN KADDARA LITTAFI NE MAI DAUKE DA SARQAQIYAR RAYUWA HADE DA KAUNA MARAR GAURAYE. SHIN ƘADDARAR WAYE ZATA SAUYA?

  • RASHIN UBA
    62.4K 4.2K 33

    "RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi...

  • AUREN SIRRI COMPLETE
    1.3M 37.6K 103

    Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan

    Completed  
  • AUREN SOYAYYA
    135K 9.1K 78

    Rikicin Auratayyarmu ta hausawa, da hanyoyin gyarasu.

    Completed   Mature
  • RAYUWAR AURENA
    122K 5.2K 63

    Labari ne mai ďauķe da tsantsan tausayi mugun hali zafin kishi da nadama, dan Allah ki yafeni kidawo gareni nasan ban kyauta miki ba,, ku bibiyeni har zuwa gaba dan jin yanda labarin zata kasance, Ana tare,

    Completed  
  • Komai Nisan Dare | ✔
    58.1K 4.2K 21

    Sarauta, Mulki, Soyayya, kalubale, da kuma kaddarar rayuwa.