Select All
  • ZAMAN GIDANMU..
    16.3K 443 15

    TAYI NASARAN RABASHI DA KOWA NASHI YAZAMA NATA ITA KADAI..SHIN ZATAYI NASARAN RABASHI DA MATAR DATAYI KUTSE CIKIN RAYUWARSHI..?KO KUMA ZAI CIGABA DA ZAMA NATA HAR ABADA..

  • ABUL KHAIRI 2021
    3.6K 365 35

    Daskare wa yayi a wajen tamkar an zare masa rai, sai da yaji wani dumm kamar ba ya duniyar, kafin ya dawo hayyacin sa, wani irin zaro idanu waje yayi ya nufe ta da sauri yana salati Duƙawa yayi gaban ta, ya saka hannyen sa da kamar za su tsinke tsaban rawan da suke yi, wuƙan ya ɗauka yana me kiran sunan ta "Ke.. ke ZI...

    Completed   Mature
  • KUSKURE
    56.2K 2.9K 50

    Labarin wata yar fulani ce wanda ke rayuwa a cikin daji, na rugar hardo dake abuja, cikin ikon Allah duba da yanda nonon su ke da kyau mahaifinta yayiwa wata hajiya alkawari duk bayan kwana uku yarsa zata na kawo mata nono cikin garin Abuja. Ana haka a hanyarta ta dawowa rugarsu Allah ya hadata da wasu bayin Allah ta...

  • Aure bautar Ubangiji
    14.1K 822 31

    nasiha akan zamantakewar aure A lokacin da mukayi niyyar yin aure yana da kyau mu san mene ne dalilin yin auren. Da farko ma dai mu fara sanin mene dalilin zuwan mu duniya? Allah Ya fada a cikin al-qur'an mai girma cewa " Ya halicce mu ne don mu bauta masa ma'ana don mu zama bayi a gare shi. Saboda haka sai mu sawa z...

  • GARIN DAƊI.....!
    15K 1.9K 38

    Tabbas lamarin so yana da rikitarwa domin yakan jefa zuciya so da kaunar wanda bai dace ba, a wani sa'ilin so na mayar da mai yinsa kamar wani zautacce Hakan shine ya faru da widat....!

  • GIMBIYA SUHAYLA
    904 21 10

    WANNAN LABARI YANA MAGANA AKAN KALUBALE NA MA AURATA AWANNAN ZAMANI TARE DA KAUNA DA HADARIN MUGUNTA GA TSANANIN SOYAYYA GA KUMA RUDIN SHAIDAN DA KUMA ILLAR RASHIN SAUKEWA JUNA HAKKINSU DA MA AURATA SUKEYI..

  • 🤍Dr.TAHEER🤍
    109K 5.4K 58

    Dr.TAHEER labari ne mai cikeda soyayya mai tsuma zuciya...labarin wani matashin likita daya kamu da matsananciyar soyayyar yarinyar da ya raineta a hanunshi..yarinyan dake kiranshi da suna daddy kasancewarshi cousin brother din mahaifiyarta daya girme mata da shekaru biyu...it's an interesting love story indeed 😊

    Completed  
  • Kawar Mahaifiya ta
    205 12 4

    lbr mai cike da tausayi,soyayyah da kuma halalci,na wata yarinya mai suna Ridwa wanda ta taso ahannun kishiyar mahaifiyar bayn rasuwar mahaifiyar tata,kishiyar mahaifiyar mai suna lubaba tana muzguna mata sosai,yayi da awani bangare kuma wani matashin likita mai suna SuVeed ya tsani Ridwa,ko sunanta bayi bukatan ji...

  • MAMANA CE
    18.3K 1K 30

    littafine da ke dauke da rayuwar wata yarinya bakauya da wani dan sarki , mahaifiyarta mahaukaciyar ce kuma kurma ce , babanta Makaho ne sannan kuma gurgu ne . Tun hduwarsu ta farko suka aikata ma junansu laifin da ba wanda zai iya yafema wani har suka girma da burin daukar fansa ,duk da sunyi rayuwar Abokan taka bata...

    Completed   Mature
  • zuciyar masoyi
    113K 4.7K 63

    zuciyar masoyi labari ne akan tsantsar tsaftatacciyar soyayya mai had'e da yan'uwantaka, yana matukar kaunarta fiyye da komai nashi, sai dai adaidai gabar da zai mallaketa ,mahaifiyarsa ta kawo wa zuciyarsa da rayuwarsa tsaiko .......

    Completed   Mature
  • UWA TA GARI (EDITING)
    45.5K 4K 57

    Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana...

    Completed  
  • ♥💍ZUCIYAR ABDALLAH♥💍
    75.1K 5.4K 51

    soyayya da shakuwa tsakanin Rumasa'u da Abdallah, Rumasa'u ta kasance yarinyar attajiri wanda baisan komai ba sai wulakanta na kasa dashi ta taso cikin kadaici tareda rashin samun soyayyar iyayenta wadanda suka maida hankali kan tara dukiya Abdallah yaro ne dan talakawa wanda ya fada matsanancin soyayyar Rumasa'u Hali...

  • HAJARAH (ON HOLD)
    591 103 11

    Hajarah...a young nonchalant, introvert and quite tough lady. Facing the hard and soft part of life.

  • DAN'ADAM (BUTULU)
    825 99 11

    Labari ne da ya faru a gaske

    Completed   Mature
  • RIJIYA TA BA DA RUWA????
    4.3K 452 37

    Chakwakiya ne Wannan labarin kawai ku bibiye alk'alamina.

  • YASNAH 2[completed]
    4.4K 479 41

    A teenager who was married to sm1 unconscious, when she regains her memory everything got ruined

    Completed  
  • DIYAR DR ABDALLAH
    45.5K 6.3K 32

    Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa. A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin...

  • CIN AMANAR ƘAUNA {COMPLETED12/2019.}
    21K 1.1K 28

    ku biyomu dan jik meke cikin wannan labari.

  • NUR_AL_HAYAT
    3.9K 339 20

    It is said that everything is fair in love and war, Follow the love story of Rayhaan, a young adult full of Adventure, dreamz and ambitions as he comes across an ambitious teen girl Benazir a run away bride, as their lives take a different turn how will their love survive in a world where business and affairs of...

  • ALHUBBU DAYYI'AN
    6.9K 803 22

    "Abubuwa biyu ne suke faruwa a wannan duniyar tamuwa! Na ɗaya farin ciki, na biyunsa kuma baƙin ciki. Sai dai a cikin ko wanne abu akwai abu guda dake tasirantuwa a cikinsa. Labarin zuciyoyi guda biyu maban-banta." LOVE STORY