YAN MATAN ZAMANI
Labarine wanda ya kunsha rayuwar da yan matan zamanin nan suke, kuma ya kunshi soyayya da ban tausayi da inda zakuji yan matan yanzun ko wace mace da kallar type din da take so aura
Labarine wanda ya kunsha rayuwar da yan matan zamanin nan suke, kuma ya kunshi soyayya da ban tausayi da inda zakuji yan matan yanzun ko wace mace da kallar type din da take so aura
Labarina wanda ya kunshi sarauta, idan zakuji ba'a dauki bayi ma mahimmanci ba, ba'a ba bayi ƙima ba basu da yanci kona cikin kwando.
Labarine wanda ya kunshi soyayya sarƙakiya ban tausayi cin amana rike addini, ilimatarwa fadarkawarwa nishaɗantarwa duk a cikin litafin ɓarawo ne.
labari ne akan wani saurayin Soja akwai (tausayi soyayya cakwakiya hassada munafurci kar dai na ciku) kudai ku bibiye labarin
A story about Love,Hypcrisy, betrayal, sacrifice and sorrow, Is all about two kingdoms who are families but unknown to them,and they all wish one day Destiny will unite them again and everything wr go fine and safe
Labarine akan abubuwan dake faruwa da wakana cikin duniyarmu,ya ƙunshi matsaloli da maganinta damuke fuskanta a duniyarmu ta yau,zanso masoya sukaranta don sanin me wannan gwarzon littafin ke ƙunshe dashi.
ROMANTIC LOVE STORY,IS ALL ABOUT AN ORPHAN WHO SUFFERED ALOT FROM HER STEP MUM,BUT LATER HAVE A BETTER LIFE WITH THE HELP OF 3 PEOPLE,,JUST READ ND FOUND OUT WHO THE 3 STARS ARE
Shin hakan yana faruwa? Ƙanwa taci amanar yayarta? Ku bibiyi littafin Ƙanwata zaku samu amsarku.
Labarin sanyayyar tacacciyar soyayyar ruhi biyu.. Wanda akai wa auren dole da juna, Amman basu san da hakan ba. Shin ya zaman nasu zai kaya idan suka gano? NAUFAL da AYOUSH. Growing in Love is a beautiful love story. A heartfelt and emotional adventure of two young lovers AYUSH AND NAUfAL willing to take a chance. The...
labari ne akan GIDAN ABDALLAH Wanda yake bashi da wani aiki sai ta auran mata ya saka wanda mahaifiyar sa ce take bashi duk wani goyon baya akan haka! Toh ya kuke ganin abin zai kasance? ku biyoni domin jin yanda chakwakiyar GIDAN ABDALLAH zata kasance.!!!!
Gidan gandu,haka kowa ke kiran gidan mu saboda yawan iyalan gidan tun daga kan iyaye da kakanni zuwa kan yaya duk muna zaune ne acikin gidan gandu. saidai abu daya shine, duk wani kalar hali da kake nema inkazo gidanmu to ka samu ,kama daga shaye shaye ,dabanci sata,koma dai menene,abinda zai baka mamaki shine duk isk...
Labarin Abduol Lawal Shakka Babu,Dan shahararan me kudine a garin kano ta dabo.💜💓💕💕💗💞💟💟 Ahalinsa sun kasance kullum cikin ciwo me tsanani saboda kaddaran tasu kenan. Labarin dauke yake da so,romance, sadness and emotional moment. Karku bari a Baku labari. Taku har kullum #Ummy Love #
Labarin rayuwar wata matashiyar budurwa mai suna AYDANATU... Labari ne da ya hada soyayya, ban tausayi da kuma tsantsar makirci da cin amana.
Labarin wata hatsabibiya kuma fitinanniyar aljana da ta yi bayyanar bazata ga wata budurwa Zahara cikin wani irin salo na almara. Zahara tayi arba da Amriya cikin suffan mutane, har ta kwatanta mata gidansu, kuma zahara ta tafi gidan inda ta iske labarin da ta kira da zanen ƙaddara. Mahaifiyar Amriya ce ke sanar da it...
Love story 💞 heart touching 😞 and very emotional 😟☺️ read to find out more.......... On 'YA MACE NOT EDITED ⚠️
MATAR MAHAIFINA:labari ne akan wata yarinya da take shan muzgunawa a gurin matar mahaifinta
Duk wani abu da ya kamata ina maka shi, nice shanka, nice tufafinka, kula da mahaifiyarka, komai na rayuwa na dauke maka shi amma ka rasa abinda zaka saka min dashi sai wanan? A gidana? Ka kawota kacemin kanwarka? Na bata gurin zama, ashe karya kake min dakai da mahaifiyarka? Bazan taba yafemuku ba wallahi.
A painful love story.......... Duk yanda taso bacci ya dauketa ta kasa, juyi kawai take akan yar katifarta, ina zata sa kanta? Ya zatai da rayuwarta? Ina zata sa kanta? Me ya cancanta tai? Me zata zaba tsakanin burin zuciyarta da lafiyar Mahaifiyarta? Wasu zafaffan hawayene suka zubo mata......... Ku biyoni dan ji...