GIDAN KASHE AHU
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
Labari ne akan yanda duniya ta lalace yara kanana suke zuba bariki, ba tare da sanin iyayensu ba......
labari ne akan wata yarinya marainiya da tasha wahalan rayuwa da yanda dan uwanka zaiki yaron dan uwansa sai nasa.
labari ne akan wata yarinya yar Nigeria wacce take son wani dan kwallon kafa bature dan kasar Spain kaman zata mutu har take burin ta aurshi
WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA SUNA, SANNAN BABU SUNAN GARI DA KUMA ANGUWA. LUBABATU YARINYACE YAR SHEKARU 5-6 KACAL WADDA TA FARA DA TABA MA BABBAN SAURAYI DAN SHEKARU 27 JIKI KAMAR DA WASA ABU YA GIRMAMA. SHIN WAI ME ZAI FARU NE? KO ALJANU...
IS ALL ABOUT FAMILY RESIDING (DWELLING)IN THE BIG MANSION.. KADAN DAGA CIKI👇🏻 (Alhaji aboki nagaji da yarana da matana,am tired of having vision wyt them,ya zanyi😦 Baba nagaji da zaman gidan nan aure nakeso😳 Alhaji let's disunite,just ka sakeni na gaji da xaman gidan ka,gida kamar dajin sambisa🙄 😂😂)
A Very heart touching story, a story about a girl who suffers alot from her step mom, badan. komai ba sai dan tahanta aure, and finally tasamu mijinda kowacce mace zatayi burin samu, and then tak'arsa samun wata gwagwar nayar rayuwa wajen step mom dinsa."
A rayuwata ban taba neman abu nawa na karan kaina ba, duk abinda aka tsaramin shi nake bi, ko inaso ko banaso abinda suka shimfidamin shi nake bi. Haduwata dake yasa zuciyata ta fara canzawa inaji kamar samunki shine cikar buri na rayuwata..... Sai dai me? Kalma guda daya tak daya kamata ta fito daga bakina ta wargaza...
labarin akwai tausayi,daga farko,amman akwai zazzafar soyayya daga karshe,ku shiga ku karanta nasan ze kayatar daku.
labarine akan yanmata masu kwadayi gami da dogon buri,salma yarinyace kyakkyawa ajin farko,yayinda zuciyarta,ta lalace dason abin duniya,bata da buri daya wuce taganta an turata bautar kasa,waishin wannan buri na salma yana cika kuwa?in yacika ina makomar kwaɗayi da burin datake dashi?duka amsoshinku nacikin wannan li...
"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda...
Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin sabon shirin namu insha Allah yau zaku koyi yanda ake amfani da kwai wajen magance kurajen fuska, a hakikanin gaskiya kurajen fuska na daya daga cikin ababen da ke bata fuska. Akwai wadansu kuraje masu yawan naci. Ya kamata mu kula da fuskarmu...
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi kawunan su a jarabar soyayya amma kuma hakan ya zame masu #Dana sani! Ta kasance matar aure, amma kuma ta kamu da soyayyar wani namiji dabam. Masu ka...
I love you so much my Zeenat, and I promise to love you till the end of our time, I will never ever leave you, you are mine, and I am yours, Zeenat Allah ya albarkace ki, ya albarkaci rayuwar ki, da ta iyayen ki, da ta zuri'ar ki baki daya, Zeenat kin shayar da Ni zumar da ban taba shan irin ta ba, ina fatan kema Alla...
BAN YARDA A YI COPYING DAGA NAN ZUWA KO INA BA, YIN HAKAN SHIGA HAKKIN MALLAKA NE ANA IYA MANA HISABI AKAN HAKAN Burin dukkan iyaye shi ne su aurar da ya'yansu da sun taka munzalin aure musamman ya'ya mata. Hakan ya kasance daga cikin Addini da Al'adunmu. Rashin aure kan haifar da damuwa a zukatan iyaye da su kan su y...
Babu mace da zata labarta yadda wata macen take ji har sai ta taba kasancewa a cikin halin da wacan macen ta kasance. Daga ni sai ire-irena mu ke iya labarta yadda mace ta ke ji idan aka keta haddin yarta ko kuma ita kanta! Ina ma ace yau haddina ni Halimatu aka keta ba na yata ba? GOBE NA... Zawarcin Halimatu... ***...
Hadakar labarai kala kala daga marubutan kungiyar hausa brilliant writers association domin fadakarwa da ilimantarwa.
Labarine me Cike da makirci,'kissa,biyayya,dakuma zazzafan soyayya mecike da ban tausayi
Gidan Soja labari ne da yake dauke da makirci yaudara hassada bakin ciki soyayya kudai kubiyo ni
WANNENE YAFI FALALA? *"Tsakanin Yin karatun alqurani ko yin azkar bayan Sallar Assuba??"* Shike Abdil'aziz bn Baz Allah yayi Masa Rahama yana cewa: "Zikiran da Addu'oin da aka ruwaito daga Annabi SAW yana yinsu safiya da yammaci,wadanda akayinsu bayan Sallar Assuba da bayan sallar La'asar,yin su a wadan nan lokutan su...