YARAN MIJINA COMPLETE
labari ne akan yaran miji da matar uba
Seemby is their husband favourite,his endless love for her cause her hatred in the heart of her in-law... But with time she come to realised that Seemby deserves some love for her kindness towards everyone in the family. ....And she love her too!!!
TAYI NASARAN RABASHI DA KOWA NASHI YAZAMA NATA ITA KADAI..SHIN ZATAYI NASARAN RABASHI DA MATAR DATAYI KUTSE CIKIN RAYUWARSHI..?KO KUMA ZAI CIGABA DA ZAMA NATA HAR ABADA..
_LABARI NE KAN WANI MATASHIN MALAMIN SAURAYI,..YA WAYI GARI YA GANTA AGIDANSU AMATSAYIN KANWAR MATAR YAYANSHI...YA TSANETA BAYA KAUNARTA GANINTA HAKA ITAMA TA TSANESHI SABODA YADDA YAKE NUNA MATA TSANA..ASHE ASHE SUN KAMU DA SON JUNA BATARE DA SUN SANI BA KUMA SUNKI BAMA ZUCIYARSU DAMAR FAHIMTAR HAKAN!...KO YA ZATA KA...
Every love story is beautiful but ours is my favourite. Na tsane ki wawuya duk ranar da kika ji ni SADEEQ nace ina son ki kada ki taba yarda dani sbd ba gaskiya bane yaudarar ki zanyi... Kaka kara kaka kada ku bari a baku labari saboda salon na daban ne a kwai zazzafar soyayya da nadamar da ba a fatan irin ta etc...
Ko kad'an Nafeesah bataso idanta yake shiga cikin na Dr. Hisham, takasa gane inda zuciyarta ta dosa, menene amfanin wannan baqar rayuwar datakeso ta jefa kanta aciki, menene amfani wannan baqar zuciyar tata, ina amfanin rayuwar da shed'an yayi qawanye acikinta,menene amfanuwar ta akasantuwar ta musulma indai har tana...
Labarin sarqaqiyar rayuwa...💫💕Na NAFI ANKA DA MISS XOXO (2016)
Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It...
labari mai matukar ban tausayi, son zuciya, soyaaya mai zafi da shiga rai, hadi da nadama.....
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Kowa yarasa, Dije yarinyar kauye yarinyan ce Mai ladabi da biyaya da bin umurnin iyayen ta, kwatsam sai gata gidan feena A matsayin matar gidan inda taje a matsayin baiwa M...
All right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl behind the veil. I never love you. So nakeyi nanuna cewa musulmai sun...
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
A story of love ❤️ A heart deforming story💔😫 Ban taba sanin kuka yana saka ciwon ido ba se a kaina, na kasance Inada cika baki ko a cikin kawaye akan soyayyar namiji tayi kadan ta hautsina ni se gashi baa je ko ina ba soyayyar Aliyu tayi raga raga da zuciyata, duk wannan composure da nake da ita na rasa ta dare day...
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a cikin su ki bani shawara yaya zanyi?"... Her destiny is complicated, she is so young to face all those troubles alone,,,, At first she was oust from her own village then...
Ledar kazarta ta nuna masa tana maƙale hannu ta ce, "Kazar nan ce take cizo na a hannu, kuma ni ka zo ka kwanta a nan." Da mamaki Khalid ya furta, "Kaza kuma? Gasasshiyar kazar ce take cizonki..." Khalid bai rufe baki ba ya ji ledar kazar ta bada ƙaraas alamun taunar ƙashi, da sauri Khalid ya sake buɗe wa sai dai ga m...
Ita Duniya juyi juyi ce, haka rayuwa take tafiya kamar wahainiya k'addara na fad'awa mutum Mai kyau ko akasin haka, sai dai anason fatan samu cin jarabawar da ubanjiki yayi maka. Rayuwa ta na tafiya k'an tafark'in k'addara tun bansan miye duniya ke ciki ba, sai Ina godiya ga ubangijin da ya jarrabceni da hakan. Yau ga...
Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa. A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin...
ƙaddara mai ƙarfi ta haɗa su biyun ba tare da sanin ɗayan su ba. a lokacin da wata ƙadarar ta kawo su ga juna sai suka zama tamkar suna ganin hanjin junan su ne saboda ƙiyayyar da sukewa juna. amma kowannen su ya na mamakin yadda yake jin kaddarar shi na tunkaro shi.
"Abba gaskiya kana nuna banbanci tsakani na da Haleema kamar ba kai ka yafe ni ba." Kallan ta yayi cike da takaici yace,"Banbancin ki da Haleema kenan Hafsat baki da labadi ko kadan." ***** "Wayyo wai me nayiwa Haleema ne? Ta raba ni da Abba na yanzu kuma ta koma kan Fahad, Mama Fahad bai fad'a min ya dawo ba amma had...
Two girls... One made of innocence and right conduct and the other made of ice and fire For Sahresh Lameedo...Things were a bit complicated ever since her mother's death... She doesn't live the easiest life ever since...she was living in the darkness, no freedom,no choice, no happiness... Until she Meets Faaris Tafida...