KIN MIN ILLA... (A True Life Story) COMPLETE✅
Ƙanwarta da suka fito ciki ɗaya tayiwa sharrin lesbian, sannan ta zubar mata da ciki a yayinda take cikin laulayi, uwa ɗaya uba ɗaya amma sun zama maƙiya a dalilin mutum ɗaya da ko wannensu baya son rasa shi. Ta sadaukar da soyayyarta dan farin cikin ƴar uwarta, sai dai hakan bai zama burgewa a gareta ba, Soyayy...