INUWAR GAJIMARE💨
"Ka min alƙawari zaka kula min da Khadijatu fiye da rayuwarka! Ka min alƙawarin zame mata INUWAR GAJIMAREN da ko bai bada ruwa ba sai bada inuwa. Ka bani Kalmarka Ishaƙ!" Hawayen da ke zuba akan idanuwansa ya gaza tsayar su, bugun da zuciyarsa ke yi sai fama hau-hawa ya ke. "A'a Likita bana buƙatar hutun da kake...