Select All
  • ƊINYAR MAKAHO
    432 38 10

    Labarine wanda ya shafi Gidan Sarauta,makirci,yaudara,soyayya duk dai acikin wannan Gawurtaccen littafin na wa.wanda bai fito ba sai da ya shirya.

  • TARKON MAQIYA
    573 21 8

    GODIYA! ina godiya ga Allah ubangijin talikai;da ya bani ikon rubata wannan labari, tarkon maqiya labarine me kunshe da yaudara;baqinciki;da kuma soyayya.

    Completed  
  • ANJANE (Rashin sani) ✅
    548 5 10

    munafunci, ƙiyayya, tsagwaron hassada, ƙaddara haɗi da zazzafar soyayya all in ANJANE RASHIN SANI!!!. paid book @₦300.

  • DOCTOR HASSAN
    1.2K 12 11

    labarin soyayya mai cike da ban tausayi munafurci yaudara cin amana da kuma baƙar yaudara.

  • SARAKI (The Accused Prince) ✅
    27.4K 1K 60

    Sarauta and all its hypocritical actions.

    Completed  
  • UMAIMAH!
    66.6K 5.1K 40

    Dad! Mi... ji.. n... UMAIMAH.. ne! ****ta Yaya musaki yasan soyayyah? Wannan wani salon munafurcin ne!

    Completed  
  • 🖕Gaskiya Daya Ce 🖕
    23.7K 1.3K 45

    Labarin dake kunshi da kalubalen rayuwar zaman gidan Aure tsantsar munafurci, kissa, fuska Biyu.

  • ZAN SOKA A HAKA
    420K 24.6K 95

    #5 tausayi June 2020. #3 tausayi 20 June 2020. #1 munafurci #8 hausa novel. #2 tear drop june 2021.

    Completed  
  • AURE NAKESO 💔💔💔💔💔
    67.8K 3.1K 60

    Matasa ne mata uku, masu kudi, masu kyau, komai sukeso na duniya Allah ya basu but they are looking for true love, let's see how it gonna roles💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞shin zasu samu koya?

  • TA ƘI AURE.!
    455 24 5

    Labarin ya shafe matanda ke samun kansu a jarrabawar jinkirin aure. Zamuga irin matsalar da suke shiga da kuma hanyar da ya kamata a su magance ta.... Labarin bai da tsawo sosai kuma zai amfanar in sha Allahu. Ga masu sha'awan taimakamin fisabilillahi ga account details dina (0091869462 Fatima abubakar saje access ban...

    Completed  
  • D'iyar fari 🧕🏼
    34.7K 2.3K 21

    Ta zaci gamo tayi da aljani ashe ba aljani bane mutum ne kamar ita , soyayya ce kawai tsakanin su

    Completed  
  • dare daya complete by JALALOADED.COM.NG
    7.9K 216 1

    Littafin dare daya complete daga wwww.jalaloaded.com.ng

    Completed  
  • ASHWAAN (Love Saga)✔️
    42.5K 2.2K 31

    Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zama At last za'a. hada auren safa da safwaan yaron best friend din Abba...

  • MIJIN YA TA KO MIJINA
    33.6K 1.6K 26

    Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.

  • FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)
    711 42 11

    Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanunsa suka rufe ya aikata wani al'amari wanda shi ya zama silar ginuwar labarin. A ƙarshe ya samu biyan buƙatarsa sai dai kuma hakan ya zame masa wani b...

  • BA LABARI
    4.3K 316 13

    Labari ne akan akan wata yariya wadda take rayuwa ita daya, Bata mgn da kowa, akullum fuskarta rufe take da ni'kabi, ana sanin ita din farar mace ce kawai ta hanyar kafarta da gefen idon ta, kowa aka tambaya lbr akanta saidai yace maka ace ita din kyakyawa ce, acikin Unguwa kowa na kiranta da Baharuwala, anyi wani sau...

  • 🦚👑🧝‍♀️UWAR SARKI🦚👑🧝‍♀️
    998 40 7

    Labari ne na gidan sarauta tare da wata rikitacciyar soyyayya mai ban sha'awabda ban al'ajabi ga nishadi da wa'azantar wa shin ko ya zata kasance da yareema Azeez dan sarki jikan sarki kuma yareema mai jiran gado tare da yar talakawa Nasreen wacce takasance baiwace kuma hadima a gidansu inda a gefe akwai shahararriyar...

  • ABDULHAMEED 2022
    133 31 7

    He is not an ordinary person,he is not a normal human being ,rayuwarshi da ita da babu duk d'ayane he has no feelings no emotions ,kwakwalwarsa arikice take he need a Special neurologist,amma duk da haka meyasa'yan mata Ke crushing nashi???cos they didn't know his secrets mental problem!he has brain disorder,but wit a...

  • RUBUTACCIYAR QADDARAH
    38.8K 2.8K 52

    Story of two lovers Hamdah and Abdul'ahad who were blindly in love but didn't realize until it was too late for them, yes they are meant to be together but destiny keep them apart..

    Completed  
  • wata miyar
    4.5K 390 41

    labarinl ne daya faru akan yarinya qarama Mai qarancin shekaru da Wanda ahalin da Suka wadata zuciyarsu da son zuciya da kwadayi

  • ASEELA COMPLETE
    21.6K 1.7K 52

    Ƙwarangwal ɗin suna tafe wani irin ruwa mai yauƙi na fita daga gaɓɓan jikinsu tamkar waɗanda aka kunna fanfo ajikinsu, daga kowanne ɓangaren hallita akwai shugabansu wanda shi ne yake kan gaba su kuma suna biye dashi abaya, hannu kowanne shugaba ɗauke yake da wani farin ƙyale da jikinsa yake da ɗishi-dishin jini, ahan...

  • Kaddarata
    3K 75 16

    labarin wata yariya Wanda iyayenta Suka bar duniya a sanadin wani saurayi da ya bige amminta ta mutu shima babanta bakin ciki ya kashe shi,akwai Wanda ya tsaya Mata a lokacin da take niman taimaka saidai kashe maihafiyarshi tayi sanadin rabuwarsu shi Kuma Habibilah ya dawo rayuwarta Amma Bata San shine ya kashe mahaif...

  • DUHUN ZUCIYA
    5.1K 420 15

    Zuciya na duhu ta zamto kurman dutsen da ke tsakanin sahara, zafin rana na ratsa shi, turirin sahara na turara shi. Wannan shi ne kwatan-kwacin misalin da ke tsakanin wanda ya rasa kulawa da ƙauna ga makusantansa. Tsana ta ma ye wajen soyayya, hassada ta mamaye idanuwan makusanta da ka haƙiƙance da yarda da su. Ja...

    Completed  
  • SIRRIN ZUCIYA
    6.2K 215 10

    Ina zai ganta? Ya kamu da sonta a lkcn da be taba sanin wacece ita ba, Yana kaunar ta a lkcn da besan ya kamannin ta yake ba, bazai iya Furta takamaimai shaidar dazai gane itace muradin zuciyar sa ba, Sai wata 'yar tawada Karama daya gani Akan saitin kirjin ta lkcn data sunkuya zata taimakeshi Yana cikin halin Maye, Y...

  • ASMA...
    204 13 6

    Alokuta mabanbanta idan na duba rayuwata,ina farawa ne daga lokacin da iyayena suka rasu,daga lokacin da na rasa komai nawa,nazama marainiya mara gata da galihu, idan na waiwaya baya,Rayuwata ta ƙare ne adaidai lokacin dana rasa iyayena,tun daga wannan lokacin,tun daga wannan rana,narasa farin cikina,na rasa hope,na r...

  • ANYA BAIWA CE?
    11.7K 210 11

    Ajiyar zuciya Fulani Maryama ta sauke sannan ta ce masa, " Wace ce yarinyar? Kuma daga wane gurin zata xo? Babu damar dakatar da zuwan nata? Ya za'ay na gane ita ce dan na ɗauki matakin daya dace akanta?? " Boka ya ce, " Daga ni har sauran matsafan duniya babu wanda ya isa ya ja da yarinyar domin ita ɗin FILSIF...

  • BAƘAR SAKAYYA
    583 34 7

    Alokacin da rayuwa tayima wani tsanani alokacin ne wani yake jin dad'inta.Yadi matashiyar bodurwa ce,wadda ta tashi cikin rugar fulani.Yidi matashiyar budurwa ce wadda ta tashi cikin rashin gata, babu limin addini bare kuma na zamani, Allah yaba mahaifiyar Yidi baiwar gane sihiri ajikin mutum. Ƙanwar mahaifiyar Yid...

  • AKWAI DUHU
    348 34 12

    tabbas daga jin sunan littafin nan ya isa ya sanar mana akwai cakwakiya, littafi ne da ya samu rubutowa daga marubuciyar nan Khadija Ummu Fuad&Afnan wacce ta rubuta muku *KOMAI NUFIN ALLAH NE, *AKWAI DUHU* tabbas kuwa akwai duhu zamu so jin yadda labarin akwai duhu dan zamu bukaci haske. wa haka sai mu raka Sister Dee...

  • AL-HUSSAIN Complete
    3.8K 395 30

    *_ƘADDARA! kalma ce da ta amsa wani suna, wannan sunan mai tarin ma'anoni da yawa...Kowanne bawa na ɗauke da kundin ƙaddararsa, wadda ke ɗaure a wuyansa, kuma kowanne ɗan Adam da yanda salon shafin kundin ƙaddararsa ke buɗewa, inda ta kan buɗe da siffofi guda biyu, ko ta siffantu da alkhairi ko kuma ta siffantu da jar...

  • KOMAI NUFIN ALLAH NE
    25.4K 1.7K 63

    labarin da ya samu rubutowa daga DEEJAH UMMU FU'AD AND AFNAN, labari ne mai taba zuciya tare da sassanyar soyayya, karku bari a baku labari ku karanta kuyi vote ku comments