KUNDIN AJALI
Labari ne akan wani Littafi wanda duk wanda ya samu damar mallakar sa zai juya duniya kuma ya zamo gagarabadau . amma sai dai dauko Littafin daidai yake da tunkarar Kofar mutuwa domin irin masifu da bala'oin dake tare da shi da kuma dazukan da za a wuce wajen dauko shi ,. dubban shekaru da suka wuce Ifiritan Aljanu s...