Select All
  • MAHREEN
    1.9K 444 36

    A Koda yaushe muna Jin labaran zama da kishiya Mai ban mamaki da ban al'ajabi....Labarin MAHREEN labari ne na musamman Wanda zai fad'akar, ya nishadantar Kuma ya ilmantar da ku....ku biyo ni ku ji yanda MAHREEN ke Shan gwagwarmayar rayuwa....

  • BIBIYATA YAKEYI ( WAYE SHI?)
    3.9K 185 16

    BIBIYARTA YAKEYI WAYE SHI? A'ina yake? Meyasa yake Bibiyarta?

  • ƁARIN ZANCE!
    1.1K 146 12

    Labari ne akan wata jaruma Zahra da mahaifiyarta ta tasirantu da wata ɗabi'a ta ƁARIN ZANCE, ƙalubale mai girma da ya addabi rayuwarta, a maimakon da ta yi aure ta samu sauƙi, sai ta yi arangama da wani babban ƙalubalen daga mijinta, wanda yake shirin tunkuɗa ta kushewa kafin ta ankara. Daidai lokacin ne kuma rayuwart...

  • RAMUWAR GAYYA
    2K 106 16

    Revenge

  • AHUMAGGAH
    663K 49.9K 47

    "Never let your best friend become your enemy"...that was my abbus last words before he left the world.Am a perfect girl,with a perfect heart i secrifice alot witout expecting returns.In this world they are two main life directors,the push or pull factors,surely one is good one is bad, both are necessity.BUT my necess...

    Completed   Mature
  • BUDURWAR MIJINA
    12.8K 470 11

    love betrayal a short story of lady that struggle with a side chick

  • UNAISA
    3.3K 444 11

    A yanzun maza da yawa suna shunning daga responsibilities dinsu, kamar yadda mahaifina ya auri mahaifiyata ya barta take daukar dawainiyar mu. Idan ya dawo ta samu ciki se ya tafi yayi shekara biyar Bai dawo ba, mu din mun tashi a hannun mahaifiyar mu, ita din ce komai namu, cinmu, shanmu da Kuma suturar mu. Sunana Un...

  • DUHUN ZUCIYA
    5.1K 419 15

    Zuciya na duhu ta zamto kurman dutsen da ke tsakanin sahara, zafin rana na ratsa shi, turirin sahara na turara shi. Wannan shi ne kwatan-kwacin misalin da ke tsakanin wanda ya rasa kulawa da ƙauna ga makusantansa. Tsana ta ma ye wajen soyayya, hassada ta mamaye idanuwan makusanta da ka haƙiƙance da yarda da su. Ja...

    Completed  
  • RUHI DAYA (Completed✅)
    142K 11.7K 39

    Just scroll down a bit, I'm sure you gonna like it. *Ruhi Daya*

  • MATATACE
    178K 9.3K 40

    A story about an orphan teen GIRL

  • FATIMA TA GARBA
    662 20 11

    LOVE STORY.

  • WUTAR KARA
    32.1K 659 2

    Wutar kara is a journey of two women that despite being together are different. While Hajo is the arrogant and rude type, Bilkisu is the humble one. Both were married to different men with different status. And both had different destinies. I thought to share their journeys with you. Enjoy

    Completed  
  • HAUSA NOVEL (MAKABARTARMU)
    75.4K 2.1K 20

    Tunda na tashi a gidanmu, bama fita, gidanmu kamar makabartarmu take, rayuwar mu bamu san wani hulda da wasu mutane ba kamar yanda ko wani biladama yakeyi a doran kasan nan ba, Makarantarmu a cikin gidan mu mukeyinsa. kuma ma Mahaifiyrmu ce ta koya mana .........................Mahaifiyata kullum tana cikin hawaye, za...

    Mature
  • MADUBI
    95.6K 7.9K 41

    #1 in GENERAL FICTION on 27/05/2017 #2 in GENERAL FICTION on 10/05/2017 #3 in GENERAL FICTION on 19/05/2017 #4 in GENERAL FICTION on 16/05/2017 Kasancewarta MACE! Ya sa ta zamo mara galihu. Kasancewarta MACE! Ya sa ta zamo mara yanci. Kasancewarta MACE! Ya sa ta zamo ja baya a cikin al'umma. Rauninta ya sa aka yi a...

    Completed   Mature