TSALLE D'AYA
Labari ne akan rayuwar da wasu matan aure keyi agidajen su, yadda basu d'auki aikata zina da auren su abakin komi ba, labarin yana nuni da irin illar hakan da kuma ribar hakuri,sannan yana nuni da cewar dukkan wanda yake cikin wadata yasaka aransa wataran Allah zai iya rabtar sa da rashi, sannan duk tsanani akwai sauk...