HAYATUL ƘADRI!
Rayuwa kowa da irin tasa, labari kowa da irin nasa, haka nan ƙaddara da jarrabawa sukan sauya rayuwar mutum daga asalin yadda take. Tafiya ce miƙaƙƙiya cikin rayuwa ta zahiri mai laƙabin HAYATUL ƘADRI.
Rayuwa kowa da irin tasa, labari kowa da irin nasa, haka nan ƙaddara da jarrabawa sukan sauya rayuwar mutum daga asalin yadda take. Tafiya ce miƙaƙƙiya cikin rayuwa ta zahiri mai laƙabin HAYATUL ƘADRI.
Labari ne akan wasu mata marasa kamun kai da suke zaune a layi d'aya,akwai fad'akarwa da nishad'antarwa a labarin.
Labari ne akan wasu ma'aurata da ke zaune lafiya tsawon shekaru da wata matsala ta afku akan y'ay'ansu. Matsalar da ta janyo wargajewar zaman lafiyar su dalilin....... Ku karanta ku sha labari.
Labarin wata budurwa ne wacce aure yayi mata wahala. Amira kenan 'yar kimanin shekara 24 da hud'u, tayi samari fiye da biyar amma dukkan su sai magana tayi nisa kwatsam sai a nime su a rasa. Amira na da kishir uwa wacce sam basu shi da ita. Ko meke faruwa dake sanadin rabuwan ta da masoya ta? Ku biyo ni don jin inda...
Labari ne akan wata yarinya da aka kaita gidan yari a dalilin kashe wani dan sarki da tayi, amma tace ba ita bace, shin itace tayi kisan ko kuma wani ne? kudai ku biyo ni don jin yadda zata kasance, sannan in kin karanta kiyi voting sannan kofar korafi ma abude take Nagode
*😳INDA RANKA....😳* Billy Galadanchi HASKE WRITERS ASSO. Wannan littafin kacokam na sadaukar dashine ga Kawar Alkhairi kuma babbar Aminiyata *CUTEST ZARAH BUKAR* Da sunan Allah mai rahama mai jinkai,ina roqon Allah yabani ikon rubuta Alkhairi abinda zai amfaneni duniya dakuma lahira yakuma Baku ikon daukar darussan d...
*HUDA YAR KARYA* _Labarine akan wata yarinya mai suna huda wadda ta dauki karyan dunia ta daurawa kanta alhalin ita ba yar kowa ba_. _Matashiyar yarinya ce mai tsabagen San karya da San gayu da shiga ta alfarma dansan abun dunia, Wanda kallo daya za a mata a dauka yar wani hamshakin mai hannu da shuni ne_ _A tsarin ra...
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...
labarin rayuwa da abubuwan data kunsa na farin ciki,bakin ciki,samu,rashi,cin amana, da rikon amana