RAYUWAR MU
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!
Bance wannan tafiyar mai sauqi bace ba. Bance tafiyar nan perfect bace. Bance tasu rayuwar babu emotional conflicts ba. #Love #betrayal #the power of forgiveness #the power of repentance YOU WILL NOT REGRET THIS!!!
Kaman yanda kaddara ta hada aurensu bayan ta rabata da wanda take so. Haka yake tunanin kaddara zata sa dole ya cika alkawarin daya dauka bayan cikar WATA BAKWAI. #Love triangle #HausaNovel
Karka nuna dan yatsa akan kalar rubutun da Alkalamin kaddara yaima waninka. Baya tsallake kowa, naka a rubuce yake tun kamun samuwarka. Karkace zakai dariya akan kalar shafin rubutun Alkalamin kaddarar wani, a duk minti daya na rayuwarka sabon shafi yake budewa, waya san ko cikin shafukanka akwai rubutun dayafi nashi...
Matar shi ce ta farko bata san haihuwa, idan ta samu ciki sai ta zubar, as ending yake yin auren sirri da mai aikin gidan
"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."
Muhammad Dikko Bakori Kwarjini, kyau, 'kasaita, kudi sune tambarinshi. Miskili, matashi sannan magajin Bakori Enterprises, Kamfani mai darajar Biliyoyin daloli mai rassa anan gida Nigeria da ketare. Abu Uku yafi so 1. 'Kamshi 2. Azumi 3. Sallah Abu uku yafi tsana 1. 'Karya 2. Munafurci 3. Sheelah! Waseelah Muhammad D...
Wannan gajeren labarine mai dauke da fadakarwa musammam ga ma'abota amfani da shafukan sada zumunta na zamani. Labarine akan wasu masoya guda biyu wadanda suka tsintsi kawunan su a jarabar soyayya amma kuma hakan ya zame masu #Dana sani! Ta kasance matar aure, amma kuma ta kamu da soyayyar wani namiji dabam. Masu ka...
Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Labari ne na wata Yarinya da ta tashi cikin gata da kulawar iyayenta lokaci guda duniyar ta juya mata yayin da ta hadu Kaddara ta rasa dukkan iyayenta Sanadiyyar gobar da ta cinyesu harda karamar kanwarta !ta dimauce ta rasa duk wani tunaninta!Ta rasa wacece ita? Kaddara ta jefa ta hannun wasu azzalumai suka gurgunt...
labari ne akan namijin da yake mu'a mala da mata,sannan kuma mahaifinshi ya aura mashi mata hudu,kuma dukkansu baya sansu,ya dinga basu wahala,karshi Allah ya damki shi ya fada san wata yar 'kauyi,ya dauki san duniya ya dura mata ita kuma fir tace bata sanshi saboda bata manta azabobin da yayi mata ba Ku biyune dan...
Labarin wasu yan'mata RAZ Wanda suka shiga halin rayuwa akan da namiji da labarin wani magidanci da iyalinsa.
labarin rayuwar Auren mutane biyu dake zaune a gidan haya inda Allah ya jarrabci d'aya da rashin Mace tagari d'ayar kuma Allah ya jarrabceta da rashin miji nagari labari mai tab'a zuciyar makaranci Ku biyo Sadnaf Bayan Sallah insha Allahu kusha labari taku har kullum SADNAF4REAL
the story is about a young gurl who struggles alot in her life she faces a lot of difficulties right from childhood,she had no knowladge of father's love or care nor her mother know's the happiness of being a housewife! i think you had like the story.
#5 in general fiction 15/oct/2017 # 3 in destiny 6 sept 2018 Labari ne akan wata nutsatsiyar budurwa me ilim da tarbiya me suna Asmaul Husnah wadda ta tsinci kanta da auran wani takadirin matashi mara tarbiya wanda ya maida shashaye da sauran mugayen dab'iu halayensa, iyayensu sun hada auren ne dan a zatansu zata zam...