MARAICHI
Labarine na yara gudu biyu,wanda zusu taso cikin rashin kulawa da gata na iyayansu,sakamakon matar mahaifinsu. Labarine me fada karwa,nisha dan tarwa yana dauke da tausayi, soyayya da kuma karamci...
Labarine na yara gudu biyu,wanda zusu taso cikin rashin kulawa da gata na iyayansu,sakamakon matar mahaifinsu. Labarine me fada karwa,nisha dan tarwa yana dauke da tausayi, soyayya da kuma karamci...
Labarin sarauniya Jidda,labarine akan wata baiwar Allah da aka zalinta,aka ha'inta inda take fafutukar kwato yancinta, da kuma daukar fansa,labari ne akan wata masaurauta dasuke rayuwa da munafukar mata mai yiwa masarautar zagwon kasa.... Labarin ya kunshi soyayya da sadaukarwa, nishadantarwa,ilantarwa makirci,has...
dagajin sunan base kun tambayaba ankai ruwa Rana tsakanin yanmata kuma yan uwan juna guda uku akan saurayi daya kushiga ku karanta dan jin yadda abun yake
labarin akwai tausayi,daga farko,amman akwai zazzafar soyayya daga karshe,ku shiga ku karanta nasan ze kayatar daku.
Yarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi wato itace MUSKAN! Faris dai ya kasance matukin jirgi acan airport suka had'u da mahaifin MUSKAN, sakamakon taimakon da FARIS yawa abban MUSKAN yasa sa son yaron dakuma gaiyatarsa zuwa gidansa. A can Gidan da FARIS yaje nan yaga MUSKAN, k...
Labari akan rayuwar Amna da Adil da yadda suka tsinci kansu... ku biyo mu kusha labari...
Hausa romantic story #8 on general fiction on 16th July 2017 , #16 on romance on 18 july
A story based on love and attitude, whereas two siblings will be left with no choice than to marry their cousins whom happens to grow in USA and are brought up non chalantly.
Mai gaskiya labarin wani matashin saurayine namijin duniya wanda yayi jahadi akan Ramlat, wacce ta kasance yarinya marajin magana mai mummunar ɗabu arnan tayin lift wanda yayi sanadiyar tarwatsa rayuwar ta.
Attitude miss DEENAH ISMAEEL!! am talking to you right here as a father! Idan da uban ki ne yayi wannan maganar ai babu musu zaki yarda , amma dayake ni kin raina min wayau tunda ba ni na haife ki ba ,shine bari ki nuna min halin ki na y'an duniya ko? Shegiya da ido kamar dattijon biri!!" Uncle Khamis ne ke maga...
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma...
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
ZAINABU ABU ta taso a babban gida cikin gata duk da maraicin mahaifiyarta da tayi tun tana yar qanqanuwa. Duk yadda ta so haka take yi a Al'amuran rayuwarta ba tare da shakka ko tsoron komai ba. Salmanu wanda ya zama zabin yayarta da yayanshi ya zama mijinta ba tare da ta amince da hakan ba.
Saudat da Fauzat, yan uwan junane sun tashi cikin rayuwa wacce babu kwaba balle kyara,duk da haka baisa dayar su ta fandare ba a yayinda dayar ta biyewa rudin duniya, sanadin da yasa ake zatan wuta a makera sai a ka sameta a masaka
Hausa story of love, commitment and sacrifice. Yusuf and Asiya belong to different classes with nothing in common. Well, except for humanity. An incident had occurred which brought them together. Will their shared sacrifice bring them happiness and perhaps, everlasting love?
A plaza suka hadu da ita, Abdul dai ya kasance bahaushe, itakuma mama takasance FAKANCI, soyayya suka soma kullawa tsakaninsu kamar dawasa har yakaiga yakasance mai karfi, sai dai wani abin kuma shine mahaifin mama yakasance mutum mai al'ada ne shiyasa yadau alwashin aurar da yarsa ga yarensa wato FAKANCI! Shin Abdu...
Labarine da ya kunshi tausayi soyayya da yaudara, Nafeesa ta hadu da jarabawar maza har uku amma daga karshe taga riban hakurin da tayi..