ABINDA KA SHUKA(COMPLETED)
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni
The story of love❤️and how it never dies no matter how the situation is💞kubiyoni
Who doesn't love a short love story? 💕 Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku ME...
Labarin sarqaqiyar rayuwa, Makirci, Hassada, da tsantsar mugunta. Gefe d'aya kuma labarin SAIFUL_ISLAM labari ne dake tafe da luntsumammiyar soyayya marar gauraye👌🏾 SAIFULLAH DA ISLAM (SAIFUL_ISLAM).. Its just a romantic love story.. DONT be left out😘😻
A story based on love and attitude, whereas two siblings will be left with no choice than to marry their cousins whom happens to grow in USA and are brought up non chalantly.
"RASHIN UBA! Itace kalmar da ke cinye zuciya da kuma daƙusar da karsashin ko wani yaro! Fatan ko wani UBA shine kafa ma yaransa kyawawan tarihi da bar musu gobe mai kyau. Sai dai mu kam namu UBAN kallon matacce muke masa, da babu amfanin wanzuwarsa a tare da mu. Shin dama maraici ba sai an mutu ake yinsa ba? Na yi...
Ita ta fara tsanan shi a duniya,ta kuma kashe wanda ta fara kaunar sa,me kake tunani nan gaba da Allah ya sake hada su a wata duniyar da bata da abun kauna face shi? #yasmin #Ashween #zahida rodriguez
Labarin Matar Uba akan mahaifi yace da yaran ta wanda tun da ranta abokiyar zaman bata nuna tana kaunarta da yaran ta har Allah ya karbi abinsa nan kuma Matar Uban ta cigaba da duk abinda ranta yake so bata tunanin wani abu
shekara biyu da rasuwar mamana, banda kowa a duniyar nan bayan Babana Da Mijina sai qanwata fauxiya, bansan wa xan kaiwa kukana ba ya share min shiyasa ko aiki naje banda tunani sai na Babana Da Mijina babu wanda baya fuskantar challenge(qalubale) a rayuwa, and is up to us to accept such challenges mu bita da duk fusk...
Labari ne da baku tab'a jin irin sa ba, matarsa ce bata haihuwa mahaifarta tana da matsana, sai ta sashi ya auri wata yarinya a b'oye babu wanda ya sani daga shi sai ita, akan yarinyar ta haifa musu yara sai ya sake ta, da yarinyar tayi ciki, itama sai ta fara cikin k'arya, suka nunawa duniya yaran nasu ne, ashe k'add...
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ru...
Heart touching story. Lots of folks confuse bad management with destiny. Destiny is no matter of chance. It's a matter of choice's. It's not a thing to be waiting for, it's a thing to be achieved. Our destiny change's with our thought, we shall become what we wish to become, do what we wish to do when our habitual th...
He was suppose to marry next month; she was moving across the country in two, but when these two meet at the Balfour Ball all plans change . She didn't know a dare could alter their life to such extreme extent. Nathan Kamp Balfour was to marry within a month and announce his engagement at the Balfour Ball. It was Ca...
labarine akan wata mace jaruma wacce kwasam bazato ba tsammani ta tsinci kanta a cikin wata duniya. Shin ta hadu da qaddarar tane kokuma mutuwarta. Kubiyoni domin jin yadda ta kasance
#KAINE MURADINA. Labarine akan wasu masoya guda biyu wayanda soyayya ta rusa dasu a sanadiyar rayuwar makaranta. Habeeb Saurayi matashi, yanada kannai guda ukku, wato Ihsan, Nusaiba, dakuma Affan. A bangare daya kuwa, Elizabeth Joshua matashiya ce yar kabilar ibo dake karatu a Jami'ar Bayero Kano. A sashen karatun t...
KANO Kyakkyawar yarinya ce cikin motar direban ta na tuki, a hankali wanda anata bangare waya ce a hannun ta tana faman latse-latse a dai-dai lokacin ne direban ya yi horn bakin gate din wani katafaren gida. Mai gadin ya yi hanzarin budewa, direban yashiga da motar ciki sosai sannan ya yi parking ya fito hadi da saur...
Littafin dare daya complete daga wwww.jalaloaded.com.ng
Auren dole labari ne akan wata yarinya wadda auren dole yazaman ma alheri saboda hakuri
A naki tinanin zan bari ki zauna a gidan nan ke kadai....kin kwace min miji kin kwace yayyana yanzu kuma mai kike so gareni...Khairat, farin cikin yayyana shine farin ciki na duk mai son ya batamin ya taba farin cikina.....ku biyo dan sanin ya rayuwar KHAIRAT wanda ke cike da abubuwa daban daban soyyaya, tausayi....
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Labarine mai dauke da nishadi, da kuma abubuwan tausayi, al'ajabi da kuma soyayyar gaskiya. Labarin Yaya Ahmad da Suhailat labarine dake tunatarwa akan illar zurfin ciki. Ahmad da Suhailat sun tashine a gida daya kuma one family, yayinda Soyayya ta shiga tsakaninsu a bisa zurfin ciki. Saidai kuma hakan ya haifarwa suh...