BASMA (COMPLETED )
Twisted love story and family saga.
labarin sarauta wanda yake dauke da kishi, mugunta, sankai, butulci da kuma soyayya, yana dauke da tausayi da kuma biyayyah wa iyaye, yana dauke da dunbi fadakarwa, da kuma nasiya akan rayuwa tayau da kullum.
ta wayi gari ne da hayhuwar yaron daba tasan wanene ubanshi ba, kwatakwata kwatakwata bata iya tuna ryuwar da tayi abaya, tirkashi littafin wacece ita littafine daya kunshi soyayya, rudani, tashin hankali dakuma tausayi, kubiyoni dan jin wannan kayataccen labari.
khadijah da muhriz asalin masoyan juna ne, tun suna yara, kasancewarta Yar shekara goma sha uku shikuma dan shekara goma sha biyar, behanaso fuskantar asalin soyayayya da kaunar junaba,.... sede ayadda kaddara tazo musu, zai iya zama abinda zai gina katangar karfe tsakaninsu, duk gwagarmayar da suka tsintse kansu...
Littafi ne dake magana akan soyayya da illarta, wulakanta mutane da kuma tozarta tasu , nuna isa da girman kai..da kuma illar tsafi da shaye shaye...Littafine dake nuna cewa shi so gamuwar jini ne, kaunata da soyayya gaskiya ce sai dai bakowa ake zurfafawa a sonsa ba, duk inda kake arzukin ka da kyanka bazasuyi maka k...
Ta bude idonta ta ganta kwance cikin kurmumin daji,ta duba gabas da yamma bata kowa ba face iskan itatuwa dake kadawa Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta fara fada,ta karanto kullakuzai sai a lokacin ta fara tuno abubuwan da suka faru ta da ita.Ta tashi jikinta duk ya mutu tana tafiya har ta kawo bakin titi,daga g...
labarin ma'aurata da kalubalen da mata ke fuskanta a tareda mazansu, Staring SADI, SALMAN, NASREEN, MUSTY.
An interesting story which no one will afford to missed join pls MD fauzi and his two wifes fighting over Pregnancy wat a pity Atika his first wife hv become a rag of mess bcos she refuse to be aborting their unborn babies while Mashahura become the only meat in the pot bcos she take pills to avoid pregnancy......huhh...
BUNAYYA da RUKAYYA sun kace cikin wani.irin yanayi na rayuwar aure mai ciki da kayan tashin hankali da kashe zuciya da gurguntan da kwakwalwa sun rasa tunani a lokacin da ba su yi tsammani ba duk hakan ya faru a DALILIN DA NAMIJI wanda ba su taba zanto hakan za ta kasance
Labari ne akan wata budurwa da ke ikiranin ta tsani maza, wannan dalilin ne yasa bata kula ko wani saurayin. Ko meye dalilinta na tsanar maza?. Ku biyoni cikin wannan labarin don sanin wannan dalilin.
Labari ne da ya qunshi mata guda uku, wanda suke da tabo mai qona zuciyar su, da zuciyar mai karanta abinda ya faru da su a rayuwar su😢.
In the barren arctic, a white wolf journeys alone across the tundra. All his life he has dreamed of the strange creatures called humans that dwell far to the south -- creatures that wolf lore says have an ancient mystical kinship with his own species. Abandoning his pack, he sets out to make contact with human beings...
Allah ne yake kawoshi a duk lokacin da wannan baiwar Allah take ƙoƙarin kashe kanta, MEYE SANADIN haɗuwarsu? MEYE SANADIN da yasa take ƙoƙarin kashe kanta? kada ku bari a baku labari, kada ku bari ayi banda ku, kada ku bari a barku baya, ku kasance dani a wannan littafi mai suna MIYE SANADI? insha Allah baza ku yi dan...
Labarine daya k'unshi Mugunta cin amana ga kuma tausayi😢kudai biyoni a cikin littafin domin jin abinda labrin yake d'auke dashi a dunk'ule.
Gidan Soja labari ne da yake dauke da makirci yaudara hassada bakin ciki soyayya kudai kubiyo ni
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...
labarin Wata jajirtacciyar yarinyace ta taso cikin talauci gashi tanaso ta zama YAR JARIDA Kafin ta zama Yar JARIDA tasha wahala sosai.....
Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki ji takeyi tamkar ma ace bata rayuwa a doron qasar, se zare ido takeyi tana kallon qungurmin dajin datake ciki, gata a d'aure ba hanyar guduwa, tayi iya kacin qoqarin taga ta qwace kanta amma sam abun ya faskara ya kuma tunzura, tunaninta d'aya yanzu idan wani nam...