Wulankaci Dodone
undisclosed love story, revenge is sweet when served cold😁
Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...
aurene dayazo Mata a bazata da'akai Mata Dan kawo sulhu da gujewa fitina a zuriarsu.
Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.
WAYE NE? Labarin wata zuri'a guda biyu wad'an da suka sha gwagwarmaya akan wani b'oyayyan sirri daya shige masu duhu wanda yasa su fuskantar k'uncin rayuwa kuma suka kasa fahimtar wanda ya aikata masu hakan. .
Labarin wasu mutane mai cike da ban tausayi, hak'uri da juriya kuma suka zamo jari agaresu.
Labarin soyayya mai hade da rikici, inda wasu yan biyu ke soyayya da yarinya daya amma batare data sani ba sai daga baya
Labarin matashiyar budurwar data gamu d kalubale a rayuwarta.inda t zamto abar so da kyama ga alumma
Labari ne da yake nuna illar Raino a wajen 'ya'yan mu, wannan labari yana d'auke da darussa bila adadin musamman ga Iyaye Mata.
His gaze met mine for some seconds, i immediately diverted my gaze from his coz its haraam to look at non muharram for more than 3seconds, Astagfirulla i mutered under my breath, then i walked past Him, i heard him too saying Astagfirulla... *** *** *** Beautiful is he who lower his gaze, beautiful is she who observe...
*BAK'ON LAMARI* Is a book which contain sympathy, honesty, love and heart touching story.
Yaseer ya fara rayuwa a matsayin almajiri, amma haduwar shi da Hajiya Safiyyah,zai sauya rayuwar shi daga cikin qunci zuwa walwala da yalwa, sakamakon soyayyar da zasu fara gudanarwa a cikin sirri.......
It is a story about two sisters that are like the two sides of a coin, totally different yet part of each other. It is a story about loneliness, sadness, discrimination, hypocrisy, self pity and of course love. Get your handkerchiefs ready because this story will bring you tears. Enjoy
Tana shiga cikin dakin, taji an janyo hannunta anyi gefe da ita. Cikin tsananin tsoro da bugun zuciya ta daga baki zata saki ihu, taji an sanya hannu an rufe mata baki, a lokaci guda kuma aka juyata tana kallon wanda yayi mata wannan aika-aika. Ta saki wani numfashi da bata san lokacin data rike shi ba, ta jefa mishi...
Soyyaya itace jigon rayuwar kowacce al'umma. Ya nuna mata soyayya tabbas, amma a wani d'an lokaci komai ya juye ta hanyar da ba tayi zato ba. Duniya tayi juyin waina, abubuwa sun rikice, munanan halaye sun baibaye, ciwo da damuwa sun maye gurbin komai. Abubuwa sun hargitse, rayuwarshi ta shiga garari marar misali, a...
The story is all about Sulaim and Kulthum who were the best of friends, intimate and bussoms. One is from rich family and the other from poor family which affording 3 square meal is a great problem, she has a high self esteem and high standards with lot of dreams which can be said building castle in the air! Let's em...
NOT EDITED ⚠️ Yayi kyau matuƙa, yadin ya fito da farinsa da kuma kyaun fuskarsa, Idan ka kalleshi, sai ka ganshi kamar mai cikakkiyar natsuwa da kwanciyar hankali, al-halin sune abubuwan da suka masa tawaye. A hankali ya sauke ajiyar zuciya yana lasa lip ɗinsa. Juyowa yayi yana wani taku da idan baka karance shi ba...
Ya zatayi da Yarinyar da bata kai ta goge mata takalmi ba amma ta kwace mata miji?...... #Suhan #captain majeed # Zarah
Sun tashi da cikakkun maqiyansu, sun jefesu cikin wani hali, rayuwa mara kyawun duba, Daga qarshe Suna yin Aure Auran group.. Labarin HALIN WASU MUTANAN kudai biyo kuji, dan zai qayatar daku..